KYALKYALIN KAUNA

KYALKYALIN KAUNA

39,288 1,246 48

A story about a drug lord with an innocent girl suffering from dyslexia…

MASIFAFFIYAR KAUNA

MASIFAFFIYAR KAUNA

39,838 959 29

This story is about strong love that is way beyond DISASTROUS. this story is about a Maiduguri girl and a yoruba kingdom, The Oba of lagos and the prince.…

DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)

DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)

9,042 318 25

labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.…

KAUNACE SILA

KAUNACE SILA

89,653 3,022 60

kaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.…

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

23,447 721 16

Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???…

ZAKI SAN SO NE KO KAUNA?

ZAKI SAN SO NE KO KAUNA?

9,736 512 12

This story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f…

ƘARSHEN ƘAUNA.

ƘARSHEN ƘAUNA.

4,555 96 5

labari mai cike da soyayya…

Она сводила меня с ума

Она сводила меня с ума

31 0 7

Я не была рада…

Among the Wolves [Hakuouki]

Among the Wolves [Hakuouki]

61,980 2,062 37

Asai Rin, a seemingly normal girl, finds herself thrown into an abyss of events and a war between humans and demons. The last thing she wants is to get involved, but one fateful night, everything changes when she's wrongly accused of a crime she hadn't committed. The next thing she knows, she's neck deep in chaos. Rin's sole purpose is to try and protect the people she loves, but will she be able to when a figure from her past is hell bent on tearing apart everything she would ever live for? What will happen when she confronts dark secrets from the past? And what will happen when she starts to discover who, or rather, what she really is? Okita Souji x OC This is my first fanfic. If you have read anything similar, it is purely coincidental. All characters made up by me belong to me. Any scenes from the anime do not belong to me, neither do any of the music or art work I might put in here and there. Rest of it, all. belongs. to. me. If anyone tries to use my plot or ideas without my permission, I will cut them :) I hope we're clear on the message there. Have fun reading~…

CIN AMANAR ƘAUNA      {COMPLETED12/2019.}

CIN AMANAR ƘAUNA {COMPLETED12/2019.}

20,866 1,127 28

ku biyomu dan jik meke cikin wannan labari.…

Sakamakon kauna.

Sakamakon kauna.

319 1 30

labari ne a kan soyayya, cin amana,yaudara,son masu wani labari ne mai dauke da darassuka ku biyo alqalamin khairat don jin ya wannan abu zai kasance.…

The Second Path

The Second Path

154,023 18,577 52

(Formerly known as: Kauna)After losing her sister, Miriam is stuck to face the real world all alone as an orphan. She lives with her mute grandmother in kaduna, far away from everyone in her past life. With the loss of an immediate family, could there be anything left for Miriam to depend on? Kauna is a supposedly homeless little girl known as 'maiya', a witch, because of a rumor spread several years ago. She is a rejection to everyone around her, expect her mother.One stormy evening, Kauna and her mother were sitting opposite Miriam's house when Miriam lets them stay over till the rain was over. Little did she know her kindness to these supposedly homeless people was going to lead to something unexpectedly different. (UNEDITED)Highest ranking: #1 in SerialKilling (28 June 2018)#1 in Kaduna (23 June 2018)#1 in NigerianStories (23 September 2018)#4 in Nigeria (30 August 2019)#3 in Africa (19 October 2018)#422 in Love (8 July 2018) #195 in MYSTERY (19 October 2018)-Winner for Best Plot Twist Book in Nigeria Readers' Choice Award 2020 (@NGwattNG).Featured on @AmbassadorsNG 's Mystery/Thriller Reading List.Third runner up for General Fiction category in The African Writers Award 2018 (round 2) (@Africanliterature).…

OMAR KO FAROOQ?

OMAR KO FAROOQ?

5,202 187 19

OMAR KO FAROOQ? Dukkansu 'yan biyu ne masu matukar Kama daya Wanda ake Kira da identical twins, Kowanne su yanaji da matukar Izza da ji da kai tamkar wasu jinin sarauta, Sun taso ne cikin gata Wanda mafi rayuwar su sunyita ne a kasashen turai Hakan yasa Basu dauki TALAKA a bakin komai ba koda yake daya daga cikinsu shine yafi tsanani da RIKON Akida ta wulakanta TALAKAWA Wanda a kullum yake daukar su a bakin komai ba, saidai kashhh ita rayuwa juyi2 ce kafin Ya farga ya tsunduma tsamo-tsamo cikin tafkin kaunar ta ta yadda Baya iya fidda kansa kuma bayajin zai iya rayuwa batare da ita ba ita din ba kowa bace face 'yar Talakawa wohoho Wannan shine Ana wata ga wata shin a cikin OMAR KO FAROOQ? waye ya fada Wannan cakwakkyar? Ku biyoni cikin labarin gadan-gadan domin jin amsoshin tambayoyin ku, Taku a koda yaushe NUCEEYLUV.…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

13,039 759 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

ZAN SOKA A HAKA

ZAN SOKA A HAKA

399,382 24,249 91

#5 tausayi June 2020.#3 tausayi 20 June 2020.#1 munafurci#8 hausa novel.#2 tear drop june 2021.…

KAUNAVAL: THE MOUNTAIN OF GOOD

KAUNAVAL: THE MOUNTAIN OF GOOD

64 0 34

Kaunaval is a stellar fantasy saga that takes place in universes very close to us and that tell stories that happened or could happen.…

FATU A BIRNI (Complete)

FATU A BIRNI (Complete)

56,523 2,156 18

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…

RAHMA!Labarin So Da kauna tsakanin 'Ya da mahaifin ta, Mata da Mijin ta.

RAHMA!Labarin So Da kauna tsakanin 'Ya da mahaifin ta, Mata da Mijin ta.

4,293 113 4

cike yake da shauki ban tausayi da al,ajabi.…

ANYI GUDUN GARA

ANYI GUDUN GARA

12,004 802 36

Kirkirarren labarin wata yarinya me matukar tsoron mutane masu saka kaki,mussaman masu rike bindiga,wadda taki dan'uwanta me matukar kaunarta akan ya kasance Dan sanda Wanda a karshe reshe ya juye akan mujiya…

EMAAN

EMAAN

20,734 459 80

delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.…