SOYAYYA KO SHA'AWA

SOYAYYA KO SHA'AWA

80,643 4,384 59

labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu…

A SOYAYYAR MU

A SOYAYYAR MU

3,511 72 51

Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.…

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE

104,450 4,426 30

Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa…

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒

38,820 2,430 47

It's all about love betrayal of trust and bargaining…

ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love)

ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love)

34,947 732 10

A girl that was raised by a single Mum, she's a Baker, a henna designer meet the love of her life, but In between their love lies another love, what could that be??? 😉…

Tsohuwar Soyayya

Tsohuwar Soyayya

134 28 3

Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...…

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!

SARK'AK'IYAR SOYAYYA!

83,062 5,993 67

a love story, this is a love triangle between 4 lover's.…

Shinfidar soyayya

Shinfidar soyayya

6,420 514 17

It's a love dillemma,shin wa ya fi cancanta ya aure laila,shahid ko Bishir?ku biyo ku sha labari ☺️😘…

BAHAGUWAR SOYAYYA

BAHAGUWAR SOYAYYA

1,224 112 23

Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen.Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba.Bahagon so fa...?Biyo mu don jin labarin wasu ɗalibai da suka mato akan son junansu sai dai kash da irin wancan yanayi na Bahaguwar soyayya...karku sake wannan labari ya wuceku... Tabbas labarin yana tafe tare da bugun zuciyar mai karatu... ku dai ku karanta kuga irin abinda ke ƙunshe cikin wannan labari mai mutuƙar ƙayatarwa...…

MATAN?? KO MAZAN???

MATAN?? KO MAZAN???

45,202 1,906 45

Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan.Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI…

A SANADIN SOYAYYAR MINTI

A SANADIN SOYAYYAR MINTI

5,865 164 24

Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa…

FITTO NA FITTO (Akan soyayya ta)

FITTO NA FITTO (Akan soyayya ta)

83 18 9

labarin saurayin daya auri Mata uku Aminan juna, d'aya wacce yake muradin aura, daya wacce take kanwa agareshi, daya wacce ta nuna so da k'auna a gareshi.…

Sarkakiya

Sarkakiya

2,671 155 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

BOYAYYAR ALAƘA (the secret relationship)

BOYAYYAR ALAƘA (the secret relationship)

1,142 15 12

#Love Romance#family and destiny…

AUREN SIRRI

AUREN SIRRI

8,356 565 35

Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.…

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

63,026 3,045 20

Who doesn't love a short love story? 💕Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU…

EMAAN

EMAAN

9,729 365 80

delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.…

Soyayya da Rayuwa

Soyayya da Rayuwa

399 53 5

Da gaske duk daɗinki da miji sai ya miki kishiya?An ce wannan jarabawar tana da tsauri, tana kuma ɗauke ne da ƙalubaleAmma..Shin me ake riƙewa a ci ribar wannan gwagwarmayar?Ku biyo ni a cikin soyayya da rayuwa ku ji yadda zata kaya…