JameelarhSadiq
NAHIYA TA AREWA

NAHIYA TA AREWA

446 47 68

The Story of Nahiyata Arewa is the one that comprise the most important things such as Correction,Injustice,Betrayl and Revenge including Entertainment and Education, is a Falatable and testable story.…

A HAKA NIKE SONTA

A HAKA NIKE SONTA

3,983 291 20

Labarine wanda ya kunshi soyayya ban tausayi mai ƙarya zuciyar mai karatu…

DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)

DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)

9,992 325 25

labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.…

RANA DUBU

RANA DUBU

166 10 20

KINGDOM STORY…

DA'IMAN ABADAN (Sanadin shi)

DA'IMAN ABADAN (Sanadin shi)

1,045 43 15

Labarin soyayya mai tafiya da qaddararta da kuma qalubale iri iri…

DA'IMAN ABADAN

DA'IMAN ABADAN

1,854 80 15

DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.…

NANA JAWAHEER

NANA JAWAHEER

7,141 642 28

Labarine wanda ya kunshi soyayya da tausayi…

ƁARAWO NE

ƁARAWO NE

642 46 8

Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.…

GIMBIYA HAKIMA

GIMBIYA HAKIMA

40,830 2,868 53

Labarine wanda ya kunshi sarauta da kuma makirci ga uwa uba soyayyar da ake tafkawa a ciki dan tasu soyayyar daban dake da ta sauran kudai ku biyoni…

IZZAH KO MULKI

IZZAH KO MULKI

1,039 17 8

Labarine wanda ya kunshi soyayya makirci sarauta ake mai rikici wannan dai daban yake da sauran…

BANSAN INDA SUKE BA A HALIN YANZUN

BANSAN INDA SUKE BA A HALIN YANZUN

57 6 2

Labarine wanda ya kunshi ban tausayi cin amana makirci da kuma ban dariya, inda zakuji yanda ake raba uba da yaranshi sanan kuma amaida mutum kamar gawa bayan kuma da ba haka yake da shin ta wace hanya za'a samu saukin wannan ciwo kudae ku biyo dan jin ya yake. 😢…

A GIDAN HAYA

A GIDAN HAYA

13,790 909 32

Labarine mai rikatarwa tausayi soyayyya ga ilamtarwa fada'karwa Nishad'antar. Ku cigaba da biyoni dai masoyana…

BAYI MA ƳAƳANE

BAYI MA ƳAƳANE

80 10 1

Labarina wanda ya kunshi sarauta, idan zakuji ba'a dauki bayi ma mahimmanci ba, ba'a ba bayi ƙima ba basu da yanci kona cikin kwando.…

A SANADIN SOYAYYAR MINTI

A SANADIN SOYAYYAR MINTI

6,493 167 24

Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa…

YAN MATAN ZAMANI

YAN MATAN ZAMANI

358 15 1

Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da take so aura…

SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO MULKI

SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO MULKI

236 7 3

Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sadaukin burhaan nan idan zaku shin ina sadauki ya je, sannan ina Shatema yake zuwa da Asma'u shin Zubaina zata fidda miji sa kanta, kuma Hamza zaiyi mulkin Burhaan sai ku cigaba da biyo ni dai…

Sanadin link

Sanadin link

1,293 56 7

Labarine wanda ya kunshi soyayya gami da ban tausayi.…