TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅
"Wallahi Amina in dai har Tasneem ta auri Maheer to a bakin auren ki"😓"So nake yi ka auri Ameerah" 😳"Kafin jikin ta ya gaya mata ke zaki bar gidan nan, kije na sake ki saki daya, Dan naga alama so kike yi ki kashe muna yaron mu" 🥺"Umma naji a jiki na, wallahi naji a jiki na wani abu ze same shi,Umma yanzu in Adeel Noor ya tafi ya barni ya zanyi, Maheer ya guje ni shi kuma Noor naso ya barni, ya zanyi Umma ya zanyi"😭"Qwarai kuwa Jabeer ya saki Tasneem, dazu bayan kun tafi har gida yazo ya same ni ya bani haquri, na dauka ze ce Tasneem ta koma ne se ya bani takarda yace ya rabu da Tasneem a bisa umarnin Mahaifiyar shi kuma nan ba da jimawa ba zata aura mai wata" 🤔 Wacece Tasneem? Menene alaqar ta da wadannan maza guda uku masu suna MAHEER, ADEEL Da JABEER? Wace irin jarabawa zata fuskan ta? Me zai faru a wannan littafi?Amsar ku yana cikin wannan littafi me suna TASNEEM❤️❤️❤️❤️# Muslim # Hausa # Tasneem # Maheer #Adeel Noor# Jabeer # A love story that comes with twist " Everything's fair in love and war" Married Under Unprecedented Circumstances Against Her Father's Wish And At The Cost Of Her Mother's Happily Ever After.Follow Tasneem On Her Journey And See How It Ends. Kar Ku Bari A Baku Labari!!!! Aisha Ameerah Loves You All❤️❤️❤️…