UmmAsghar
'YA'YAN MIJI

'YA'YAN MIJI

12,182 1,107 24

Aisha yarinya ce da rikonta ya dawo hannunta Goggonta bayan rasuwar mahaifiyarta inda ita kuma ta mika ta ga matar danta. Rayuwa ta juyawa Aisha baya ne a lokacin da marikiyarta ta rasu aka aura mata mijin marikiyarta.…

BAQEER

BAQEER

306 48 16

Ƴan tagwaye biyar zango na biyu…

BA'A KANTA FARAU BA

BA'A KANTA FARAU BA

108,088 7,805 38

Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin sauyi sosai a tare dani".…

FATHIYYA

FATHIYYA

1,454 91 16

Fathiyya! Labari akan wasu abokai kuma aminai guda biyu wato FAROUQ da MAHMOUD, inda ƙaddara tayi wa rayuwarsu ƙullin goro akan mace ɗaya mai suna FATHIYYA. FAROUQ shine masoyinta kuma mijinta da take jin cewa mutuwa ce kaɗai zata iya rabasu, kwatsam tariski kanta da zamowa uwar ƴaƴa kuma abokiyar rayuwa ga MAHMOUD na har abada. Kar ku manta su ɗin abokan juna ne kuma aminan juna, shin taya hakan zai faru? Ku biyo mu a wannan littafi namu mai suna FATHIYYA don warwarewar zare da kuma abawa, daga taskar UMM ASGHAR da kuma BILLY S FARI.…

QADDARAR MUTUM

QADDARAR MUTUM

6,656 487 10

Rayuwar MUTUM tana tafiya ne a bisa bigire na QADDARA haka nan kuma bawa bai isa ya kauce mata ba. Shi yasa ma yarda da ita yake daga cikin shika-shikai na imani. Ku biyo ni cikin labarin Hasina don jin tarin qaddarori da ke bibiye da rayuwarta.…

MARYAMU

MARYAMU

63,093 4,574 30

Harararta Aliyu yayi jin abinda tace sannan yayi tsaki ya dauke kai, cikin ranshi kuwa cewa yakeyi yarinya bakiyi karya ba don kuwa sosai na tsaneki ko sha'awar ganinki banayi.…

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

35,668 2,497 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.…