Mmnmuhibbat
ZAMAN YA'YA

ZAMAN YA'YA

12,450 1,210 35

Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.…

ITAMA DIYA CE

ITAMA DIYA CE

88 12 1

KALUBALE GARE KU IYAYEN YAN MAZA.A KULLUM NAMIJI YANA EXPECTING MATAR SHI TA ZAMA 100%PERFECT TO HIM AMMA KUMA HAKAN BA MAI YIWUWA BANE BA SBD RAUNI IRIN NA DAN ADAM. A GARIN SON MATA SU ZAMA 100%PERFECT SAI SU KUMA WASU MATAN SUKA TA SO DA WANI TUNANI NA DABAN.WATA NA GANIN MAZA SUN CIKA ZALUNCI,WATA KUMA GANI TAKE SON ZUCIYA GARE SU WADDA TAFI KUWA KOWACE SAUKA DAGA HANYA ITA CE TAKE GANIN SHIN KILA ADDININ NE BAI BAMA MATA YANCIN SU BA KO KUMA YA BADA AMMA AL'ADU SUN DANNE MASU KU BIYO NI CIKIN LABARIN HABEBA(HIBBA) DA HABEEB DAN UWANTA.…