BilynAbdull
DAUƊAR GORA...!!

DAUƊAR GORA...!!

5,497 300 6

Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.…

BABU SO...

BABU SO...

5,140 304 6

hhhh miya kawo kishi. littafin babu so yazo muku da nasa salon na musamman shima. sunce BASU son juna. to amma mike kawo musu KISHIN juna kuma masu karatu? a waje ɗaya zamu sami wannan amsar. shine ta hanyar bibiyar littafin BABU SO MIYA KAWO KISHI ɗaya daga cikin books biyar na zafafa dake zomuku cikin kowanne salo na burgewa.…

BAƘAR INUWA....!!

BAƘAR INUWA....!!

12,968 247 12

Labari mai cike da sabon salo. Cakwakiyar siyasa. Soyayya mai sanyi da tsuma zuciya. Kai idan zanta jerowa sai na baku page guda anan. Ku kasance da BAƘAR INUWA.. domin jin su wanene baƙar inuwar?, miyazo da shi? Wane salone nashi shi kuma?. Kar dai ku bari a baku labari, dan yazo da abubuwa masu yawan gaske ta kowanne fanni da mai karatune kawai zai tantance.BAƘAR INUWA... yazone a cikin littatafan ZAFAFA BIYAR ɗin nan naku masu nishaɗantar daku da faɗakar daku. Sauran books namu suma sunzo da sabon salo na musamman masu tsinka kunnen mai karatu. Masoya ku antayo kawai, san kuwa ance gani ya kori ji😋😋😉.…

ƘWAI cikin ƘAYA!!

ƘWAI cikin ƘAYA!!

1,383,794 120,443 105

Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum…

ZAFAFA SABON KAFCE🤓

ZAFAFA SABON KAFCE🤓

9,425 171 4

ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼…

TAKUN SAAƘA!!

TAKUN SAAƘA!!

12,250 413 8

TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, dan gane inda na dosa sai ka nema TAKUN SAƘA dake ɗaya daga cikin ZAFAFA BIYAR zaka fahimceni. Littafine mai ƙunshe da tsananin rikita-rikita da cin amana tare da cakwakiyar sarƙaƙiya. ba'ananfa kawai ya tsayaba. akwai ilimantarwa mai amfani tare da tabbatar muku MACE MA MUTUM ce da zata iya bama ƙasa da ƴan ƙasa gudun mawa ta fannoni da dama na rayuwa bayan gidan aurenta da tarbiyyar iyalanta da addininta. kukasance a TAKUN SAƘA domin samun cikakken wannan labari da yazo da sabon salo na musamman domin ƙayatar daku masoya😉😉😍😘. ZAFAFA BIYAR naku ne, Kuma na ZAFAFA BIYAR NE😋🤗.…

MAKAUNIYAR ƘADDARA!!

MAKAUNIYAR ƘADDARA!!

10,320 282 9

MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata.Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musamman. Karku bari ayi babuku masoyan ƙwarai abokan tagiya😍😍😍😘🤗.…

SANADIN BIKIN SALLAH!!

SANADIN BIKIN SALLAH!!

14,465 1,045 7

Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta, nima dolene sai nayi koda ban kaiba, mun manta ko yatsun hannunmu ba ɗaya bane ba, baki da gashin wance kice sai kinyi kitson wance🤦🏻.…

ABDUL-MALEEK (BOBO)

ABDUL-MALEEK (BOBO)

198,230 11,244 53

Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.…

SARAN ƁOYE

SARAN ƁOYE

33,848 962 9

Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.…

CIKI DA GASKIYA......!!

CIKI DA GASKIYA......!!

409,893 29,169 93

Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.…

MUTUM DA DUNIYARSA......

MUTUM DA DUNIYARSA......

113,303 9,165 41

Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.…