ameeiyrah87
Komai  Tsananin Duhu.... (ON GOING)

Komai Tsananin Duhu.... (ON GOING)

385 52 8

"We Can't Have What We Want At Anytime We Need It,We Can't Be Happy All The Time,Life Might Be Cruel, Mean, Tough And Rowdy,But We Can't Live In The Dark Forever,We Can't Say "No I Have Nothing And No One To Share My Problems With, So I'm Giving Up,No don't Give Up, Chase The Light, Run After It And Catch It And Don't Let The Darkness Rule You, Use That Zeal And Go on ❤️KOMAI TSANANIN DUHU..... ba'a manta hanyar baki #LabarinNanaKhadijaAisha Ameerah❤️…

TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅

TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅

22,277 2,902 51

"Wallahi Amina in dai har Tasneem ta auri Maheer to a bakin auren ki"😓"So nake yi ka auri Ameerah" 😳"Kafin jikin ta ya gaya mata ke zaki bar gidan nan, kije na sake ki saki daya, Dan naga alama so kike yi ki kashe muna yaron mu" 🥺"Umma naji a jiki na, wallahi naji a jiki na wani abu ze same shi,Umma yanzu in Adeel Noor ya tafi ya barni ya zanyi, Maheer ya guje ni shi kuma Noor naso ya barni, ya zanyi Umma ya zanyi"😭"Qwarai kuwa Jabeer ya saki Tasneem, dazu bayan kun tafi har gida yazo ya same ni ya bani haquri, na dauka ze ce Tasneem ta koma ne se ya bani takarda yace ya rabu da Tasneem a bisa umarnin Mahaifiyar shi kuma nan ba da jimawa ba zata aura mai wata" 🤔 Wacece Tasneem? Menene alaqar ta da wadannan maza guda uku masu suna MAHEER, ADEEL Da JABEER? Wace irin jarabawa zata fuskan ta? Me zai faru a wannan littafi?Amsar ku yana cikin wannan littafi me suna TASNEEM❤️❤️❤️❤️# Muslim # Hausa # Tasneem # Maheer #Adeel Noor# Jabeer # A love story that comes with twist " Everything's fair in love and war" Married Under Unprecedented Circumstances Against Her Father's Wish And At The Cost Of Her Mother's Happily Ever After.Follow Tasneem On Her Journey And See How It Ends. Kar Ku Bari A Baku Labari!!!! Aisha Ameerah Loves You All❤️❤️❤️…

TASNEEM 2 in Tasneem series✅

TASNEEM 2 in Tasneem series✅

4,612 129 6

"'Daliba ta a makaranta ze aura" "......Se da na gama kwalliya na sa kaya fa, sannan na fita nayi kwaskwarima na 'dauraye qafa na da hannu na, ni brush 'din ma banyi ba chewing gum na sa a baki na""......babu boka babu malam amma se zaman gidan se ya gagare ki matuqar baki shiga taitayin ki ba""Ramla bazan iya zaman gidan Aryan ba wallahi matar shi tayi bake bake akan komai, kyawawan halin ta sunyi yawa""Wallahi Aryan matar ka muguwa ce...""Ai harkan qananan yara yake nunawa dole ayi mai magana irin na qananan yara, ni dai a gani na wallahi Aryan be da cikakken hankali""Ki rufa mun asiri dan Allah Husnah""Ta tabbata ba ke kika haifi Airah ba""Mummy, Fardeen ma ba ni na haife shi ba""Siyan baki? Ni za'a yi ma siyan baki, A'a roqo dai""Abunda kike taqama da shi ma babu yanzu, duk kin qo'de""Nima da na ga dama da se in rabu da kai tunda da na aure ka fuskan ka lafiyan shi qalau"Meet TASNEEM FARHA a strong lady with great personality, she is a woman every lady would wish to be, let's follow her on this journey and see where she would lead us to❤️Kar ku bari a baku labari!!!!…