Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story)
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...…
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...…
When a wounded soldier falls in love...Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare harsashi. Sai dai a lokacin da yake ganin babu wani abu da zai ji tsoro sai ga shi sonta ya mishi shigan sauri. Yana tsoron rasa ta a karo na biyu. Dan haka zai ɗau mataki, wannan matakin kuma ba zai yiwa rayuka da yawa daɗi ba. Amma wani abu da basu sani ba shine, a kanta zai iya ɗaura ɗamarar yaƙi.WACECE WANNAN DA TA YI WA ZUCIYAR GENERAL NASEER ZAKI ILLA...?TOP- NOTCH season 03 coming soon...…
"Ina sonki, Ina mahaukacin sonki, ina so na cire miki wannan damuwar da ke yawo a idanunki tsawon shekaru. Ki bani dama SAKINAH, na nuna miki SO"#Secondchanceromance#Akwaiso#besthausanovel…
Lubna da Nafy 'yan uwane da sukabanbanta a halayya. Hudu Carpenter yashigo rayuwarsu a lokaci mabanbantakuma kowacce da irin tarbar data masa.Yayinda Nafisah ke ganin Hudu amatsayin baki, guntu, mai faffadan hanci.Ita Lubna abinda ya motsa zuciyanta akanHudu ya fi gaban kyau ki rashin kyansa.Ku biyo ni ku sha labari.Please don't forget to follow me.…
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba.SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi.Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari...©Azizathamza2022…
Labarin Innayi da 'ya'yanta.…
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sarki jikan sarki kuma yareema mai jiran gado tare da yar talakawa Nasreen wacce takasance baiwace kuma hadima a gidansu inda a gefe akwai shahararriyar yar mai kudin nan wato Ibtysam wacce takasance ya' daya tilo a gurin mahaifinta ku dai biyomu....…
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, shi ma kuma Adam yana ganin kamar akwai yiwuwar TOGETHER FOREVER fa a mafarki ne ba a gaskiya ba.Sai dai yayinda su ka yanke hukuncin rabuwa da junansu, iyayensu sun yi biris da wannan zance.Ko Adam da Bie za su yarda da zaman sulhu na wata 6 da iyayensu suka sa su na dole?Anya abin da bai gyaru ba a shekaru goma zai iya gyaruwa a watanni shida?Ku biyo alƙalamin Azizat domin samun labarin Mr and Mrs MAIDOKI. Na muku alƙawarin wannan labarin daban ya ke. It's going to be a BLAST.Kada ku bari a baku labari…
Labari ne wanda yake sabo ne a ta bangarensa kuma mai salo daban labari yana kunshe da nishadi tausayi soyayya abun al'ajabi wani abun ma sai wanda ya karanta shi labari ne na mashahuran attajiran dangin larabawa dasuka jima a nigeria to ko ya labarin zai kasance idan akace wata daga cikin bahaushiya kuma mai karamin karfi tayi yunkurin shiga wannn ahalin kudai biyo mu kuji yadda zata.…
A story about the life of Khalifa Abubakar Al Hussain…
Labarin zaman takewar maauratan hausawa…
Labarin soyayya,da nadama…
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.…
Love is sweet when found. When lost, it becomes the story of My Niqabee 😒…
A love story, strong love, me hade da abubuwan bn mmki I will not say much but just read it I knw you will love it…
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…
Hasken Kaita💡…
A muslim love story about a lady called minal who 's world comes crashing as her love life takes a drastic turn and how the cruelest of hearts come melting on her new journey to discovering her new self and if she would ever come to love again.…