Pherty-xarah
MULKI KO SARAUTA 2

MULKI KO SARAUTA 2

44,660 1,518 5

Is all about, love, sacrifice and Royal👑…

AYUSHA

AYUSHA

692 33 11

#love#hatred…

El'mustapha

El'mustapha

322,825 25,334 70

'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti daya na kasa manta shi, amma mutumin da baya ganin kowace mace a idanuwansa sai matar sa,,…

KUNDIN HASKE💡

KUNDIN HASKE💡

297,472 23,800 148

Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻…

RAMUWAR GAYYA

RAMUWAR GAYYA

17,350 586 11

"Babu ruwanku ackin wannan lamarin, shi yasan waneni ni, sannan yasan dalilina nayin haka, kuma kamar yadda nafada ko da dansa zai mutu to tabbas sai ya sakar min yata domin shima ina son ya dandana bakin ciki kamar yadda na dandana a baya..."…

MATAR WAYE?

MATAR WAYE?

64,747 3,325 15

Love Story❤…

MATAR SADIQ

MATAR SADIQ

265,124 10,862 37

Complete story of a young girl Ummy.…

NAINAH

NAINAH

189,406 9,788 42

Hasken Kaita💡…

SULTAN MERAH

SULTAN MERAH

31,675 1,402 9

Story of a young blind Fulani girl👸🏻…

MULKI KO SARAUTA👑

MULKI KO SARAUTA👑

77,549 2,969 10

👑…

ZARAH...

ZARAH...

9,048 1,037 14

Love💑…

A RASHIN SANI

A RASHIN SANI

169 6 1

💞💞💞…

NAYI NADAMA

NAYI NADAMA

50,887 1,641 15

Farkon gani na da ita naji xuciyata ta amince da ita duk da nasan abinda ke tsakanin ku, na cigaba da ďawainiya da soyayyar ta har lokacin dana bar qasar nan, sanda ka gayamin kaga Ruhayma dalilinta na dawo wannan qasar, itace macen da nake so, itace macen da nake burin aure a matata ta biyu ashe bisa rashin sani ita MATATA CE.…

TAGWAYEN MAZA

TAGWAYEN MAZA

17,882 876 8

Two identical twins........…

KADDARAR MU CE (IT'S OUR DESTINY)

KADDARAR MU CE (IT'S OUR DESTINY)

11,844 653 11

A story about two identical twins....…

NI DA KE....

NI DA KE....

33,500 1,504 21

Bayan fitarsa Farah ta tashi ta nufi dakinta da sauri tana kallon madubi, Ita baqar mace ce, Assad ma yafita Haske, ita ba ma'abociyar hijab bace sai gyale, haka xalika bata iya xama da Fuska batare da make up ba, tana da kawaici amma bata da haquri musamman akan Assad, tana da addini gwargwado, as her age 25 ai tana da qurciya tunda ya girmeta😕, to wai ma meyasa xn damu da tsarin macen da yakeso tunda ba sonsa nake ba, Kuma idan hr irin Wannan macen daya lissafowa Anna yakeso kenan *ni da shi* bamu dace ba? Idan Inason Assad kenan dole sai na cnxa xuwa ynda yakeso🤔, Kai bana sonsa, I only love khamis....,…

LABARI NA

LABARI NA

70,324 4,695 35

A Heart Touching Story Of a Young Girl Dr. Fulani Gafai..... (true life story)…

BABANA DA MIJINA ....

BABANA DA MIJINA ....

18,278 927 17

shekara biyu da rasuwar mamana, banda kowa a duniyar nan bayan Babana Da Mijina sai qanwata fauxiya, bansan wa xan kaiwa kukana ba ya share min shiyasa ko aiki naje banda tunani sai na Babana Da Mijina babu wanda baya fuskantar challenge(qalubale) a rayuwa, and is up to us to accept such challenges mu bita da duk fuskar da rayuwa ta xo mana....…