AURE UKU(completed)

AURE UKU(completed)

23,231 1,181 32

DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,Aure Uku, ƴaƴanta uku .Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure .Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta .Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki.Bangaren soyayya fa?Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili.Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi?Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya?Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a?Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?.DR IMAM MUKTAR PAKI,Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba,Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka,Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba?Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance?Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba.Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

12,653 753 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love)

ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love)

40,257 742 10

A girl that was raised by a single Mum, she's a Baker, a henna designer meet the love of her life, but In between their love lies another love, what could that be??? 😉…

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

56,533 2,949 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

Gökyüzüm, Cenk Tosun

Gökyüzüm, Cenk Tosun

6,940 577 21

'Simsiyah dünyamın gökyüzü masmavi'…

« ᴛʙʜᴋ ᴏɴᴇꜱʜᴏᴛꜱ + ʜᴇᴀᴅᴄᴀɴᴏɴꜱ »

« ᴛʙʜᴋ ᴏɴᴇꜱʜᴏᴛꜱ + ʜᴇᴀᴅᴄᴀɴᴏɴꜱ »

55,528 593 49

Romantic, platonic, and random Headcanons and Oneshots for the TBHK characters. Requests are open anytime!•••P.S- I do not own Toilet Bound Hanako-Kun or any of the characters, nor do I own the book cover°°°Happy readings <33…

Sarkakiya

Sarkakiya

13,084 977 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)

40,708 2,104 19

Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The two discover they may be better suited for each other.…

MAKOCIYA TA (HAUSA NOVEL)

MAKOCIYA TA (HAUSA NOVEL)

2,660 97 36

Labari ne Akan wata mata da take bakin ciki da makociyarta, kuma komai taga tayi sai tayi hakan yasa ta shiga wani hali…

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)

RUHI BIYI (a gangar jiki daya)

1,604 95 24

Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi.......Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun.A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data diro masa a gaba..... sai bakaken aljanun nan suka sake bayyana inda suka aika sakon tsafi....wacce tayi sama da Harun din ta kuma bugasa da kasa.....Cikin kankanin lokaci ya sume....Nainah da ganin haka ta hade rai hade da cewa...."Kai kananun masharranta mai kuke takama dashi da har zaku sumar da wanda nake karewa...."??*Karku shige rudani _readers_ dan wannan wanda ta diro gaban harun ba kowa bace illa Nainah....*Dajiyo batun nata ko daya daga cikin bakaken aljanun ya koma bayan babban nasu yace dashi......"Yaya Gafur.....ninasan hatsarin wannan Yarinyan....Itace fa wannan gimbiya danake baka labarin wato Nainah.........ita tayi sanadiyar mutuwar Gwarzon mayakan Bakaken aljanun na saman tsauni...."Dajiyo hakan ko Gafur ya fashe da muguwar dariya hade kuma da kyakyatawa....cikin murya uku ukuSannan yace da dan uwan nasa........"ba gimbiya take ba...ko itace sarauniyar aljanun duniya,tunda dai ta shigo gonata saina koya mata hankali"Haka kannen nasa sukayi ta kokarin tsayar dashi amma yaki sauraron su...Dukda ma kannen nasa akayima abin amma hakan ta matukar hassala shi...Nainah ko....motsawa batayi ba,ta wani bushe kim guri guda...Nanfa gafur ya umurci kannen nasa da su basa guri....Sannan yaja layi ya soma aika sakon tsafi iri iri...…

Tokyo Revengers Character Book

Tokyo Revengers Character Book

52,316 1,141 43

All the information comes from the official Character booksenjoy<3…

izuku de virgo

izuku de virgo

25,687 1,017 20

izuku fue abandonado por no tene kosei y maltratado por su amigo bakugo cuando un dia un hombre de cabello amarillo con los ojos cerrado lo encuentra…

If Only (Kakashi X Oc) - Part 1

If Only (Kakashi X Oc) - Part 1

26,022 886 58

It's your typical isekai/time travel fix-it. It's my first story so don't expect it to be great. The story is slow-paced, mainly character's growth. If you expect the OC to be OP from the start this is not it. Read at your own risk. ✧・゚: *✧・゚:* "𝙒𝙝𝙚𝙧𝙚 𝙖𝙢 𝙄 ? 𝙈𝙮 𝙝𝙚𝙖𝙙 𝙝𝙪𝙧𝙩𝙨. I opened my eyes and tried to look around but the light was blinding me. 𝘿𝙖𝙢𝙢𝙞𝙩! 𝙄'𝙢 𝙨𝙩𝙞𝙡𝙡 𝙖𝙡𝙞𝙫𝙚. I sighed; 𝙇𝙤𝙤𝙠𝙨 𝙡𝙞𝙠𝙚 𝙏𝙧𝙪𝙘𝙠-𝙠𝙪𝙣 𝙘𝙖𝙣'𝙩 𝙚𝙫𝙚𝙣 𝙙𝙤 𝙤𝙣𝙚 𝙟𝙤𝙗 𝙧𝙞𝙜𝙝𝙩; 𝙒𝙝𝙖𝙩𝙚𝙫𝙚𝙧! 𝙄'𝙢 𝙜𝙤𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙖𝙘𝙠 𝙩𝙤 𝙨𝙡𝙚𝙚𝙥." ✧・゚: *✧・゚:*Disclaimer: Naruto and all of its characters don't belong to me besides my MC. Also the images used throughout the story don't belong to me. Credits to their respective owners. I just found them online and they fit that specific chapter.#3rd - System - March 2024 #6th - Growing up - March 2024…

KAMBUN SADAUKANTAKA

KAMBUN SADAUKANTAKA

5,937 255 6

labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁…

My Life Story..-Kano Shuuya Fanfiction-

My Life Story..-Kano Shuuya Fanfiction-

4,114 168 11

This is about my life..-Kano Shuuya…

the unwanted child

the unwanted child

5,828 1,210 29

shakira santiago o zandria cielle francisco na ngayon. isang batang lumaki sa bahay ampunan dahil ang kaniyang magulang ay sinasaktan siya nung bata pa ito.si shakira ay kilala bilang isang tahimik na bata, hindi ito palangiti at pala kaibigan. kung meron man siyang kaibigan ay isa lang.ngunit, isang araw ay habang naglalakad siya sa playground ng bahay ampunan, nakita niyang may batang umiiyak don.nakilala niya yung bata kaya sinamahan niya itong mag muni muni.nakaramdam si shakira ng kakaiba sa kanyang puso nang makita niya si yuno, nagtatanong siya sa kanyang sarili kung sino ba ito sa buhay niya.…

Rogue Repair Ship: Reaction

Rogue Repair Ship: Reaction

1,750 28 7

doing a reaction from this book by zero252, i will have some dumb shit idea about kohaku what they are watchin actually and having some powerful version that a kid would make his character weird and super overpower, but not TOO over power it destructive power is like 5 or 4 or double i guess? powerful than Yamato help me im dumb shit😭😭😭I don't own any video, nor photo that i will put you in, Azur lane is own by manjuu and yostar, and the book is own by zero252 and yes, i did ask permission to the owner…

Homestuck- Sadstuck Headcanons

Homestuck- Sadstuck Headcanons

755,036 29,822 200

-Enter Description here-I DONT OWN ANY OF THIS AND I DONT KNOW IF ITS 100% TRUEjust sayingenjoy <3…

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

36,467 2,522 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.…

❝ 𝘳𝘰𝘢𝘥 𝘵𝘳𝘪𝘱 . ❞ [ MHA x reader headcanons ]

❝ 𝘳𝘰𝘢𝘥 𝘵𝘳𝘪𝘱 . ❞ [ MHA x reader headcanons ]

1,446,958 38,970 57

❝𝘺𝘰𝘶'𝘳𝘦 𝘢𝘭𝘭 𝘵𝘩𝘢𝘵 𝘨𝘰𝘦𝘴 𝘰𝘯 𝘪𝘯 𝘮𝘺 𝘣𝘳𝘢𝘪𝘯 . ❞My Hero Academia headcanons…