MSKutama87
KUNDIN AJALI

KUNDIN AJALI

293 9 1

Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kofar mutuwa domin irin masifu da bala'oin dake tare da shi da kuma dazukan da za a wuce wajen dauko shi ,.dubban shekaru da suka wuce Ifiritan Aljanu sun yi yunkurin dauko shi amma ko dajin farko ba su kaiwa ga shiga labarin su ke shafewa daga doron duniya . Ku biyo mu cikin Labarin idan Kuna son jin wane artabu za ai akan labarin . Labarin na kunshe da ; Soyayya Al'ajabi Rudani Sadaukantaka Firgici Shahara Daukaka Sarauta Mulkin Zalunci Kar ku sake a baku Labari…

BAHAMAGE

BAHAMAGE

91 1 1

rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa tun yana dan yaro yake son ta tun bayan da suka zo garin su ya ganta Tun daga ranar ya fara kaunar ta…

KAMBUN SADAUKANTAKA

KAMBUN SADAUKANTAKA

6,005 255 6

labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁…

MADUBIN SIHIRI

MADUBIN SIHIRI

3,828 125 2

labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanunsannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashimadubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmaiya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmalWanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadintaakwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabasakwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yammata hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kuduta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewata shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar taketa bakwai suka rufeta a daji na sha biyu…

MASARAUTAR FULANI

MASARAUTAR FULANI

3,394 130 1

labarine akan zuriyar fulani masu gaba tsakaninsu da Tsananta yaki. kowane bangare daga cikin bangarorin biyu so yake ya mallaki wannan lardi ya zamo shine Babban sarki cikin zuriyar tasu. sa'ili ya zamo Jan ragamar masarautun guda biyu. wannnan ne yasa gaba da hassada ta shiga tsakaninsu gasu dai duk zuriya daya ne amma mara hadin kai. wannnan gaba ta samo asaline tun zamanin da a shekarar alif dubu daya da dari takwas inda yan uwa guda biyu y'ay'a ga sarkin futa toro suka samu sabani sakamakon rikicin sarauta inda har sai da takai an raba masarautar biyu wato futa da toro 😥…

MARAYA

MARAYA

208 5 2

Labarine akan wani maraya wanda yasha gwagwarmaya a rayuwarsa Ya taso daga gidan marayun da ba a 'kasarsa ta haihuwa ba ba a nahiyarsa baSan nan bai san danginshi ba amma dalilin shaharar sa sai ya gano dangin shi…