🤍Dr.TAHEER🤍

🤍Dr.TAHEER🤍

96,394 5,249 58

Dr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya girme mata da shekaru biyu...it's an interesting love story indeed 😊…

Ummu Hani

Ummu Hani

39,705 3,907 72

Not edited!!!Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai ɗauke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta ɗauki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuɗin madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.…

AUREN SIRRI

AUREN SIRRI

9,695 605 35

Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.…

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

7,820 139 7

LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️…

An Arranged Marriage (COMPLETED)

An Arranged Marriage (COMPLETED)

24,619 681 18

Shreya ma'am got married to Siddharth, daya sir started being silent all the time and forgot to smile, everone was so worried about him, abhijeet sir tried a lot to convince him to move on but nothing works, but then acp sir took command in his hand with a wish in his heart, that leads Daya sir's areanged marriage. Peep inside to see that will this arranged marriage change into love or not.…

Sarkakiya

Sarkakiya

16,591 1,002 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

Rihaee se Rahaat tak ka safar

Rihaee se Rahaat tak ka safar

2,673 169 5

This Story is continuation of Dareya 10 Years Challenge Stories - OS Rihaee on Shreya Engagement.On all request from all of you, This Rihaee will have more 2 / 3 chapters with Dareya happy ending haha so i hope you all are finally happy.This OS will revolve around Shreya Wedding and how Dareya becoming happy and end game.Hope you all will shower your love and support on this one.…

FANSA KO ƘIYAYYA?

FANSA KO ƘIYAYYA?

1,204 35 39

labarine da ke tafeda ɓoyayyan al'amari, da fari lamarin da tausayi ya fara,saiya rikiɗe ya zama wani babban al'amari dake buƙatar ɗaukar fansa ko ƙiyayya , daga ƙarshe, wata daɗaɗɗiyar ɓoyayyar soyayya ta tono kanta da kanta, sakamakon wani ɓoyayyan al'amari daya bayyana gaf da yankewar numfashin wata halitta…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

20,599 1,385 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

BIYAYYA

BIYAYYA

23,870 1,389 14

labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta…

BOND (the unnamed bond)√

BOND (the unnamed bond)√

20,000 761 5

after court scene in Valentine day…

Seven Days

Seven Days

2,918 98 7

(COMPLETE) "Give me seven days, and I will be your girl" Short story inspired by Naya Rivera's song 'Seven Days'…

Bintun Batuul

Bintun Batuul

3,618 242 15

Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya...kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa?to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUUL…

Kiska Hai Tumko Intezaar

Kiska Hai Tumko Intezaar

80,161 12,227 95

One believes in true love, the type when your heart misses a beat at a mere glance... he is waiting for someone with whom he falls in love at first sight.Other doesn't want to ever fall in love, or get in a relationship.He is everything she doesn't approve of.She is everything he doesn't want to associate with.But destiny brings them together.For the world, they are a perfect match... But are they??Let's delve into another sea of emotions with Sameer Maheshwari and Naina Agarwal.…

Mehfil

Mehfil

52 11 8

it's a collection of urdu shayarissome are written by me N.D. and some are written by my friend…

Zoro x sanji pt. 2 (that's the best I got)
AMNOOR 💋

AMNOOR 💋

14,804 157 17

Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba....…

Love Forever ✔

Love Forever ✔

59,556 2,642 27

COMPLETED WITH LOVE Combine story of 3 serialsKesi hai yeh yariyan IshqbaazYeh rishta hai pyar ka "Love in the air "#1shinaya #27ishqbaaz…

GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}

GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}

1,523 95 15

LABARI NE AKAN YARCE DUNIYA TA LALACE, RASHIN TSORON ALLAH YAYI K'ARAN CI, ILLAR DAKE TATTARE GA YARAN DA BA ADAMU DA SANIN INDA SUKE ZUWA BA. JAN HANKALI GA IYAYE MASU TABI'AR BARIN 'YA'YA SAKA KA MUSAMMAN MA 'YA'YA MAZA SAI KAJI ANCE AI BA MATA BANE BA SU. TARE DA TINATARWA, ZABURARWA GA 'YAN MATA DA IYAYE, KAR KUBARI AYI BABUKU, DOMIN KO AKWAI K'ARUWA CIKIN SA SOSAI SOSAI. GYARA KAYAN KA... {K'alubale gareku iyaye}…

Mai Tafiya

Mai Tafiya

186,834 19,775 29

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????…