ƊAN DAUDU
A dramatic and romantic fiction story…
A dramatic and romantic fiction story…
Masarautar Mayurno nayi shine Dan dalilai biyu. Na farko nishadi na biyu kuma domin masu karatu susan wani dadaddan masarautar misulunci mai tsohon tarihi dake yankin Sudan.…
labarine da ke tafeda ɓoyayyan al'amari, da fari lamarin da tausayi ya fara,saiya rikiɗe ya zama wani babban al'amari dake buƙatar ɗaukar fansa ko ƙiyayya , daga ƙarshe, wata daɗaɗɗiyar ɓoyayyar soyayya ta tono kanta da kanta, sakamakon wani ɓoyayyan al'amari daya bayyana gaf da yankewar numfashin wata halitta…
wwannan shine littafina na farko Kuma ina rokon ubngjn talikai ya sawa abun albarka nayi sau ba adadi ya Kuma daukaka.This story is a fiction it doesn't mean to any one.copyright@AuntymameeWwannan littafin nayi shine don nishadantarwa, dafatan za a nishadantu.…