Farin Wata
#paidSunanta MunubiyaAn saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce..An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba.. An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan..Zan baku labarin 'yar mace'Yar da ta ci sunan uwarta'Yar da ko musulunci bai bata uba ba!'Yar da cikin cikin mahaifiyarta aka tsinewa haihuwarta!" Halittar da ke tsakanin jinsi biyuMace ce ko namiji? Wannan sai a farin wata sha kallo!Me zai faru a lokacin da halittarka ta banbanta da ta kowa?…