ayshajb
ƳAN HARKA

ƳAN HARKA

157,852 1,652 36

,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni na gaji bana jin daɗi wayyo rayuwa bazan taɓa yafewa duk ...."…

AMNOOR 💋

AMNOOR 💋

6,799 111 13

Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba....…

BAN FARGA BA..

BAN FARGA BA..

133,207 1,407 22

Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....…

HARAMTACCIYAR DUKIYA

HARAMTACCIYAR DUKIYA

204 17 1

Kun san labarin da ake cewa kaɗan mai daɗi kuwa? Lallai za ku kasance a baya muddin ba ku karanta wannan labarin kun kwashi romon ilimi ba. Labarin Haramtacciyar dukiya labari ne a kan wata yarinyar da ta jefa kanta a rayuwar da take ganin shi ne daidai wanda a tunaninta shi ne hanya mai ɓillewa ashe dai ba haka ba ne. Ku nema domin kwasan darasi musamman a wannan yanayi na halin rayuwar da muke ciki wadda za mu gama karatu amma aikin yi sai ya gagaremu musammanma 'ya'yan talaka wannan dalilin ya sa da yawa daga cikin al'umma suka faɗa rayuwar da ba ta dace ba, an faɗa ƙungiyar matsafa domin samun dukiya wadda daga ƙarshe suka afka komar da-na-sani.Kasance da ni A'ishatu JB a cikin wannan ɗan gajeren Labarin…

HAJIYA GWALE...

HAJIYA GWALE...

230,839 1,434 23

Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...…

SIRRI NE

SIRRI NE

226,970 2,835 33

Labarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na kaunarta , kaman ransa jinta yake har cikin jiki da bargo na ,gangar jikinsa Uncle Kenan Angon Raudah baban Raudah....…

ƁANGARE BIYU Yan luwaɗi Yan lesbian

ƁANGARE BIYU Yan luwaɗi Yan lesbian

284,153 2,743 44

labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...…

Rubutacciyar Ƙaddara

Rubutacciyar Ƙaddara

58,179 660 24

Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...…

MIJIN BAABATA

MIJIN BAABATA

40,607 516 28

illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah…

SIRRIN ƊAUKAKA

SIRRIN ƊAUKAKA

26,766 1,134 38

Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..…

WA ZAN KARE..?

WA ZAN KARE..?

324 12 1

Hmm! Ridwan Kenan bana jin zan yi tsawon rayuwa irin na sauran mutane, Na san mahaifina nasan waye Dad ɗina kana tunani zai kyale ni na sha ruwa ne? ko ɗaya, Na san zai fito tabbas! Ina Son ka! Soyayya mai tsanani. Ka man ta da duk wasu halayya da na nuna maka a baya, forget about that Hubby Ka sani a ran ka, Ka tuna akwai Ni'imatullah ka tuna cewa Habibty ta so ka, Sweety ta ƙauna ce ka, ga ƙawata nan nasan zata kula da kai domin ita ce mace ta farko data fara ƙaunar ka. I'm sorry to say Bey...…

AYSHA'S ROOM'S (Fagen Nishaɗi da Holewa)

AYSHA'S ROOM'S (Fagen Nishaɗi da Holewa)

37,207 223 18

Ku kasance da Fagen Nishaɗi domin samun Ƙayatattun labarai Na shagalii...…

SANA'A TA CE!

SANA'A TA CE!

9,640 123 11

Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...…

LOVE SEX

LOVE SEX

195,812 1,229 25

shiga cikin littafin domin jin abinda labarin ya kunsa..…

SIRRI NE

SIRRI NE

6,966 77 1

labarin Sex labari mai tsuma Zuciya…

LAIFINA NE..

LAIFINA NE..

2,567 21 1

Da tun farko nabi maganar sajida da hakan bata kasance dani ba , dana ɗauki shawarar data bani danaga dacewar haƙan ashe sajida masoyiyata ce na gaskiya ,ashe kawa tagarice. Sajida mutumce.. mutum medaraja a lokacin da nashiga tashin hankali da firgici zaranin rashin ƴata, da mijina babu wanda ya kwantar min da hankali se i'ta Fadilah kin cutar dani kin ashe maganar baba gaskiyace daya ce babu alkhairi da haske cikin taraiyata da NASIR.. ashe gaskiyarsa ne ban tashi gane haka ba seda me akkuwa ta akku, naki Saddiku nabi son zuciya da kwaɗayi nabi huɗubar kawa nabar masoyina na hakika na rabu kowa nawa sabida kuɗi naki bin zaɓin iyayena. yanzun ga kuɗi na samu na samu duniya amma babu kwanciyan hankali tun lokacin dana taka kafata cikin Gidanshi na rasa kwanciyan hankali ashe abinda nake zato ba haka bane Sai yanzun na gane babban laifin dana tafka na kin bin maganar mahaifiyata sai yanzun nage komai da yafaru dani LAIFINA NE..…

ALKAWARIN MU

ALKAWARIN MU

2,168 20 1

Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya , tausayi Romacing nadama ...…

ZEE 'YAR BARIKI

ZEE 'YAR BARIKI

13,877 80 4

Lallai kuwa wato tally duk amincin dake tsakaninki da zee seda kika san hanyar da kika bi, kika ci amanar kawarki ta hanyar mallake mata muradin ranta gaskiya Zee kinyi sakaci babba kina nan kin yarda da Tally ita kuma tana miki zagon kasa kai duniya tally kin cika butulu.…

ALKAWARIN MU

ALKAWARIN MU

1,514 15 1

Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin ,rayuwa…

Default Title - Write Your Own