GIRKI ADON MACE
Girke girke…
Girke girke…
Ukubar matar Uba…
Tun tana yar karamar ta marikin ta ke nuna Mata batare da gajiya wa ba, samarin kauyen duk tsoron kulata sukeyi saboda alwashin da marikinta yaci kan cewa seya aura Mata Dan birni me kudi toh fa. Shin burin nasa yana cika?Shin tana Gano ainahin mahaifin ta?Kubiyo fadimatou muneerahh kusha karatu 😊❤️…
labari ne kan cin Amana ha'ince yarda da 'kaddara tsakanin kawaye guda uku zakuga yarda kawa take nunawa kawarta tsantsar bakin ciki da hassada kudai shiga cikin littafin Dan Jin abinda ke kumshe a cikin sa muneeran ku na muku fatana Alkhairi…
labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta…
labari me cike da darasin rayuwa…
Labari ne Akan tiktok Yarinya ce data shagala da rayuwar karya Akan social media, musamman ma Akan tiktok, zata iya komai Dan samun likes da followers a tiktok wanda daga karshe Hakan ya jefa ta a kogin Dana sanin da nadamar da ba zatayi Mata amfani ba…
Labari ne kan yarinya da aka haifeta bata aure ba sanan kuma da nuna tsantsar sha'kuwa tsakanin y'a da mahaifi…
Labari ne akan sadaukarwa ku tsunduma cikin littafin danjin cakwkiyar da take ciki…
Zaman hostel labari ne wanda yake nune ga yanda wasu yan mata ke lalaciwa sanadin zaman hostel ba'anan kadai ya tsaya ba yatabu wasu bangarori da yawa na rayuwa da yanda za'a ma'gance matsalarso…