CLASALOV by ayyazatu

CLASALOV by ayyazatu

4 1 2

seorang mahasiswi bernama Clara elovrana abiranta jatuh cinta kepada mahasiswa hasa areothuz. Gue ga tauu bakal sampe part berapaa, kemungkinan 5+ part hehee, insyaAllah gue bikin happy ending, tapi gatau juga yee, gue mah ikut alur pikiran guee…

AURE UKU(completed)

AURE UKU(completed)

37,328 1,642 32

DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,Aure Uku, ƴaƴanta uku .Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure .Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta .Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki.Bangaren soyayya fa?Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili.Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi?Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya?Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a?Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?.DR IMAM MUKTAR PAKI,Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba,Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka,Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba?Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance?Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba.Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !…

Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story)

Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story)

7,548 206 13

Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...…

DR. HISHAAM   (Completed✍️)

DR. HISHAAM (Completed✍️)

53,903 2,592 15

Strange Love story…

Biyayya bayan rai completed

Biyayya bayan rai completed

10,497 483 19

A fictional character…

RUBUTU A KAN RUWA

RUBUTU A KAN RUWA

1,295 20 15

Labari ne akan zazzafar soyayya me tsayawa a rai saide shin anya wannan soyayya zata kai labari kuwa saboda ganinta haram da ake a al'adance?? Ku biyo ni don jin yadda zata kaya.…

MATAN?? KO MAZAN???

MATAN?? KO MAZAN???

70,829 2,280 45

Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan.Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI…

BIYAYYA

BIYAYYA

24,793 1,425 14

labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta…

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

17,453 318 7

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????…

Sarkakiya

Sarkakiya

29,400 1,550 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

FANSA KO ƘIYAYYA?

FANSA KO ƘIYAYYA?

2,137 73 39

labarine da ke tafeda ɓoyayyan al'amari, da fari lamarin da tausayi ya fara,saiya rikiɗe ya zama wani babban al'amari dake buƙatar ɗaukar fansa ko ƙiyayya , daga ƙarshe, wata daɗaɗɗiyar ɓoyayyar soyayya ta tono kanta da kanta, sakamakon wani ɓoyayyan al'amari daya bayyana gaf da yankewar numfashin wata halitta…

BOYAYYAR ALAƘA (the secret relationship)

BOYAYYAR ALAƘA (the secret relationship)

2,005 18 12

#Love Romance#family and destiny…

SOYAYYA KO SHA'AWA

SOYAYYA KO SHA'AWA

112,193 4,922 59

labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu…

RUWAN DAFA KAI 1

RUWAN DAFA KAI 1

140,933 8,032 30

Labarin soyayya,da nadama…

MUGUN ZALUNCI

MUGUN ZALUNCI

12,786 646 35

MUGUN ZALUNCI Labarin Ruk'ayyatu, tana tsaka da rayuwa da mijinta Lami'do mutuwa ta raba tsakanin su, bayan wani lokaci Ruk'ayyatu ta auri Abubakar, Abubakar yanada mata Mimi, Mimi mace mai tsananin kishi, zata iya aikata komai akan kishi, ya rayuwar Ruk'ayyatu zata kasance a gidan Abubakar…

"MALEEK"

43,037 2,834 49

labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find in maleeek.…

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)

😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)

33,010 1,733 55

LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.…

Change of hearts (EDITING)

Change of hearts (EDITING)

1,190,898 112,448 51

Ruqayyah Ameen has always been her family's pride, cherished for her beauty, kindness, and unwavering dedication to tradition and religion. Strong yet sensitive, outspoken yet deeply connected to her roots, she has always followed the path her family laid out for her.But when she meets Al-Amin, her world is turned upside down. As Ruqayyah experiences the joys and struggles of first love, she must confront new emotions, challenges, and choices that will shape her future.Join Ruqayyah on a heartfelt journey of love, faith, and self-discovery as she navigates the delicate balance between family, tradition, and her own heart.…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

28,928 1,621 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

AUREN SIRRI

AUREN SIRRI

11,142 629 35

Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.…