KUNDIN QADDARATA

KUNDIN QADDARATA

1,446,848 117,913 110

Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka.............SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata.....Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE?sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA?Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........…

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

498,774 41,392 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito…

BA'A KANTA FARAU BA

BA'A KANTA FARAU BA

110,485 7,898 38

Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin sauyi sosai a tare dani".…

 AFRA

AFRA

69,208 7,628 58

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out…

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

128,438 17,365 71

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.…

RAYUWAR BADIYYA ✅

RAYUWAR BADIYYA ✅

252,427 20,516 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

11,198 722 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

Nawal - The way to happiness

Nawal - The way to happiness

1,887 140 11

This story starts after the scene where Natasha finds out about Amreesh and Shalini Dave's past.…

HAUWA..

HAUWA..

85,440 9,295 14

Ku biyoni don jin Labarin Hauwa... Its a True Life Story... Kyauta ne, ba na siyarwa ba 😉 Its Free Y'lls ♥️…

Rang Lagya Ishq Da♥️✨

Rang Lagya Ishq Da♥️✨

2,570 227 34

DHAWAL MAKWANA... The Baddy,The college stud, a dangerously handsome guy, gujju patakha,every girls dream boy...Has new girl every month..The playboy in short..Has never been in love what will happen when he will meet NATASHA RAJVANSH total opposite from him..NATASHA RAJVANSH... The Maddy,Every guyz dream girl, heavenly gorgeous,career oriented,sanskari and family person, values relations no interest in guyzz..has never been in love what will happen when she will meet DHAWAL MAKWANA ..will they have a good start or there's something to go wrong with them.. wanna know then peep in to know more...…

DAREN AURENA

DAREN AURENA

11,070 608 42

labari ne mai cike da cakwalkwalin cakwakiyoyi…

BINTU

BINTU

1,508 97 11

An rubuta a 2016.…

BAKAR WASIKA

BAKAR WASIKA

17,556 1,012 11

Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_…

NURAAZ(treasure of noor)

NURAAZ(treasure of noor)

3,470 288 25

bana nada bayani kawai ki bibiyeni…

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

23,098 718 16

Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???…

SANGARTA COMPLETE

SANGARTA COMPLETE

120,714 6,644 51

labarin soyayya da ban tausayi…

MATAN GIDA

MATAN GIDA

198 34 11

Labarin matan gida labarine tsararre da aka gina akan abu ɗaya wato zamantakewar ma'aurata da mu'amalarsu, labarin ya ƙunshi, cin amana, zamba cikin aminci,yaudara, soyayya mai ban sha'awa da kuma uwa uba tausayi ku dai kawai ku kasance tare da wannan littafin.…

HAIRAN🔥💥♥️

HAIRAN🔥💥♥️

303 39 5

Tunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka cewar maganar babba ce. Anty ta gama bayanin ta tsaf sannan tayi shiru tana jiran ganin hukuncin da Prof zai yanke. Cikin nutsuwa yace " A Ina ta samu?"Shi ne tambayar da yayi ma Anty, maimakon tayi masa bayani se cewa tayi" Ai na Gama nawa professor, abin da ya rage kaji ta bakin HAIRAN kawai!""Me yasa Anty?"Cike da nutsuwa tace" Saboda zaka ga kamar kare ta nake, Amma idan tayi maka bayani Ina Jin zaka fi gamsuwa da kyau!"Daga haka Prof yayi shiru Yana son ya auna nauyin Abubuwan da Anty ta fada Masa, se kawai ya Mike yayi ma Anty sallama ya fita. Kunsan yadda tsumma yake idan aka tsoma shi cikin ruwa ko? To haka Prof yayi, gaba daya jikin shi ya saki, yayi shiru tamkar wani kurma, ya bude mota ya shiga ya kifa Kan shi akan steerer wheel, shi yasa take fada Masa lallai lallai se sun rabu kenan? To Ina ta samu shi ne tambayar da take zuwa Masa... ***Shigowa ta kenan daga lecture, na gaji, gajiya kuwa matuka saboda shirin exams da muke, har lokacin bana cikin dadin rai, Abu ya kusa wata daya Amma still nukurkusa ta yake Yi. Ina Zama Saman gado Ina kallon Nuriyya da ta dakko wani gari tana kokarin kwaba shi da ruwa nace" Me zakiyi?"Tace "Kunun aya Mana!"Se nace" Kunun Aya Kuma, gaskiya Kin iya bawa Kai wahalar, ana shirin exams din!"Tayi dariya tare da daga min wata transparent ziplock tace" Waye zai Baki wani wahala, wannan ai is outdated, halan Baki San Islah foods ba ko? To ita take siyarda wannan garin na kunun Aya, yours is just to make little effort se ki Sha!"Nayi murmushi Amma kafin nayi magana se Naga Kiran Anty na shigowa cikin waya ta, da sauri nayi excusing Kai na sannan na mike Dan fita…

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

36,257 2,521 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.…

Z A K I

Z A K I

35,747 2,517 15

Meet Ataa - a 16 years old muslim girl. Growing up wasn't easy for her, she's struggling to make her life comfortable for her mother and her little brother. Doctor Asim helps her, and secretly sold her mother's kidney to Mr billionaire wife. Mr billionaire Aliyu was arrogant, strong as an lion CEO of Sky Global Resources, he doesn't tolerate negligence or stupidity, when he roars no one will roar back.…