KhadeejaCandy
TA ƘI ZAMAN AURE...

TA ƘI ZAMAN AURE...

12,484 429 19

"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..."TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata....Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka?Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi. Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa, albishin daya take jira... mutuwa...!…

H U R I Y Y A

H U R I Y Y A

15,676 631 16

Wata rayuwa ce zan taɓa ta Hausawa, wani ɓangare na ƙabulan da yara suke fuskanta a gidan iyayensu, tun farko tashi har girma, wani abu ne da nake ta hangowa kuma na daɗe da ƙishin son rubutawa. ••• •••H U R I Y Y A -Labari ne mai ban tausayi da taɓa zuciya. Story of the Year 2023...Be kind to every human being, because you don't know the whole story and matter what you are facing never give up. You don't know what the future holds...…

WANI GARI

WANI GARI

12,421 597 16

A wani gari, da al'ummarsa basa hada jini da mutanen wajen garin, akwai wata yarinya da alkalamin kaddara yayi mata zane a garin da bata da kowa ciki kuwa har da masu jin yarenta!Garin da babu masu cin irin abincintababu ma su kalar addinintaballe kuma al'adar da ta ginu a kai! Ta fallasa wani sirri da aka dade da binnewa shekaru ashirin da bakwai a baya, ta yi nasarar sauya rayuwar Maleek. Hakika wani mafarkin baya nufin cikar burin mai shi, wani burin kuma yana tabbatuwa ne tun kamin zuwa mafarki. Ya Ameer zai ji idan ya farka daga dogon bachin da ya dauke shi mafarkin shekarun da babu wanzuwarsu a rayuwarsa ta baya da kuma wanda za ta zo a gaba? Mi ya haifar da gaba a tsakanin yan'uwa jini? Anya wuta da ruwa za su hadu? Find out in WANI GARI.Rikicin cikin gida.Labarin soyayyar da bata jin yare...…

ABOKIN RAYUWA

ABOKIN RAYUWA

16,794 300 11

A iyakar sani, kasuwanci ake wa siye da siyarwa. To ita wannan kaddara ta yi safararta tun daga Nijeriya har kasar Sudan, a can ta cike gurbin wata rayuwar da aka rasa ne, a wata masarautar mai ban tsoro, da ba a daga ido a kalli Sarki da mukarrabansa...Sai dai zaren be yi tsayi ba yanke, alkalamin da ya zana mata tafiya can, ya sake rubuta mata dawowa mahaifarta, ya cika mata wani sabon shafi mai cike da tsarkakiya har ta kasa zaba tsakanin rayuwarta da addinai guda biyu, wato Musulunci da kuma Christianity.Sunanta "Emily" Sunan yarta "Fadima" Sunan ɗanta "London" Shim hakan be baku mamaki ba?Ta rasa gata, ta samu gata, sai kuma ta sake rasawa kamin ta samu dawwamammen yancin daga ABOKIN RAYUWA"You belong to me!" Said VITO (The Mafia Man)."We are meant to be!" Said HAMZA ALI (Her Ex-husband)."I will search the world to find you, EMILY. You must live close to me, in our kingdom!" Said TURHAN MOHAMED ABDO (The Prince of Sudan)."You're mine, I am your soulmate!" Said ALIYU MUDALLAB (Her Boss).Who among them is the best match? Who truly deserves her? Find out in **ABOKIN RAYUWA**. It's a hate story built on love, a sad story, and a heartbreaking tale.…

CIWON - SO

CIWON - SO

9,597 950 16

A masarautar ABIEY. Soyayyah ce kawai abun da ke iya sada rai da rayuwa.Sai dai a duniyar ZAHRA soyayyah wata hallinta ce da bata da mahadi da rayuwa, tun a wata kunyatacciyar rana da Iyalan ABIEY suka fitar da kansu daga duniyarta! DEEN ya zama wani bangare na rayuwar ABIEY da ZAHRA, ya sabunta wasu shafukan na rayuwarsa da ta su, ya kuma jefar da wasu. A yayinya da ra'ayoyin juna ya fara girmama, sai tafiyar ta sauya salo, dogon zaren ya tsinke. Tabbas rayuwa bata da sauki ga mutanen da soyayyah ta auresu. Sai dai shagaltuwa ya saka zuciyoyinsu yin wasi-wasi. CIWON - SO labari ne da aka gina akan wata irin soyayya mai ratsa jini da zuciya.…

BAKAR WASIKA

BAKAR WASIKA

20,581 1,064 11

Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_…

GOBE NA (My Future)

GOBE NA (My Future)

152,724 17,065 65

Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA...Zawarcin Halimatu...*** *** ***Babu wanda zuciyarsa ta raya masa sai matar nan, sosai ya maida hankali yana kallon gurin da take zaune tare da yaranta, the way ta take sharar hawaye ya kara karafafa zatonsa a kanta, labarin yarsa ya shigo ciki duk kuwa da bata fadi sunansa ba ko sunan yarsa sai dai ta fadi cewar mahaifin yar ya zargeta da kisan yarsa saboda kaddarar mutuwarta ya fada mata, kamar yadda kadarar gushewar hankalin abokin aikinta ya fada a kanta, an keta mata haddi an ketawa yarta, mijinta ya ci zarafinta, a kokarin kwatar hakkin yarta mijinta ya saketa, ga labarin samun aikin kamfanin da tai ya shigo ciki sai dai shi ma bata fadi sunan kamfanin ba..... Wani irin kallonta yake, har ya ji kamar gilashin dake idon sa ya tare ganinsa sai ta ya cireshi yana cigaba da kallonta, ita kuma ta soke kai kasa yana ta latsa waya tana sharar kwalla, wa akai wa fyade? Wacen karamar ko babbar? No wait mutunen da take bawa abincin a kusa da kamfaninsu abokin aikinta ne? Is that why take kokarin kula da shi? Waye mijin na ta? Waya ke bibiyarta? A lokaci daya ya jerowa kansa wadannan tambayoyin, da bashi da amsar su, and he can't take his eyes on her kamar his life defend on her.…

Z A K I

Z A K I

39,449 2,563 15

Meet Ataa - a 16 years old muslim girl. Growing up wasn't easy for her, she's struggling to make her life comfortable for her mother and her little brother. Doctor Asim helps her, and secretly sold her mother's kidney to Mr billionaire wife. Mr billionaire Aliyu was arrogant, strong as an lion CEO of Sky Global Resources, he doesn't tolerate negligence or stupidity, when he roars no one will roar back.…

ZABIN RAI

ZABIN RAI

119,719 16,140 50

Choice of Life, or Destiny? The link between the soul and the heart. True love, a heart breaking story.…

RAI BIYU

RAI BIYU

427,096 46,360 63

Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** ***It's all about destiny. Heart touching. Love story. Kyauta ne. Just vote and comment.…

HAFSATU MANGA

HAFSATU MANGA

113,721 8,636 28

Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta?Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da ta tuna da muradin zuciyarta YARIMA ZAIN.HAFSAT ce kadai yarinyar da ZAIN ya furta kalmar so a gareta, yana jin ita din wata jijiyace bangare na jikinsa, ita kadaice yarinyar dake saka shi farinciki bayan mutuwar abokiyar rayuwarsa HALEEMA! ANTY UMMI ce ta cilasta masa auren FARHAT bayan kuma zuciyarsa HAFSATU MANGA take so. Taya ZAIN ya shigo rayuwar FARHAT? Taya zata yi rayuwa da wanda ba shi zuciyarta take muradi ba? Wacece FARHAT? BARRISTER HUSAINA ce zata kare HAFSAT, yayinda BARRISTER HASSANA take yakar yar'uwarta ta jini da dukan hujjojinta a gaban Alkali burinta daya ne taga an tisa keyar yar'uwarta HAFSAT gidan kaso!Ashe yar'uwa zata iya yakar yar'uwarta ta jini rashin sani ne ko kuwa son zuciyane da dogon buri irin na dan'adam?Find out in HAFSATU MANGA yarinyar kauye....From Baiwa to KuyangaLabarin Sarauta. Labarin Ƙauye.Yarinyar Ƙauye. Hafsatu Manga✨…

FULANI

FULANI

45,010 2,346 18

FULANI -The story of unwanted girl, she always had a strong sense of destiny...! The story of a Prince and his kingdom. witchcraft, distorted relationships, hidden secrets, selfishness.…

ZAGON ƘASA

ZAGON ƘASA

98,078 8,158 36

The Story Of three family. NAMRA FAMILY.DR. HILAL FAMILY.KALSOOM FAMILY.Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA*Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut. Witness to regret. Witness to love. Witness to tears.Witness to revenge…

KHADIJATUU

KHADIJATUU

279,479 24,675 62

NOT EDITED ⚠️Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba, zaka iya cewa na wulaƙanci ne da nuna isa, al-halin babu hakan a tare da shi ko kaɗan, ƙarasowa yayi gun da Khadijatu take kwance ya duƙo daidai ita, ya hura mata iska a fuska kamin ya kai hannu ya taɓa jikinta. Hannun yasa ya tallafota ta dawo saman cinyoyinsa, fuskarta na fuskantar tasa, ido ya sakar mata kamar yau ya fara ganinta, a hankali ya kai hannun ya shafa gefen fuskarta, tausayinta ne yake ƙara shiga zuciyarsa. Shi kansa yana ji a jikinsa akwai wani sirri dake tsakaninsa da haɗuwarsa da Khadijatu, sirrin da har yanzu bai san na minene ba, yana jin shi ɗin wani bangone a shafin rayuwarta, lallai idan har babu shi a ƙaddarar Khadijatu toh babu wanzuwar labarinsa a doron ƙasa, yana ji a jiki da kuma ruhinsa domin ita akayi shi, kamar yadda yake jin da a'ace ya rabu da ita tsakanin jiya zuwa yau da bai san yadda rayuwarsa zata kasance ba, bai san wane irin hali zai samu kansa ba, dan baya taɓa rasa natsuwarsa idan yana kusa da ita, idan tayi nisa dashi ji yake kamar ya rasa wani ɓangare na jikinsa. Ba sonta yake ba, dan baya tunanin zai iya buɗewa wata ƴa mace zuciyarsa, tun bayan abunda Malak tayi masa, sai dai kuma yana jin fiye da yadda yake ji idan yana tare da Malak, yana jinsa cikin wani yanayi wanda bai taɓa ji ba idan yana tare da Malak.®2018…

DEENAH

DEENAH

46,718 3,354 14

The beginning of another life. suspicious, terrified, remorseful. DEENAH...!®2015 NOT EDITED ⚠️…

BABBAN GORO

BABBAN GORO

272,753 21,496 60

NOT EDITED ⚠️"Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan"Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace"Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!"Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi.Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti,"You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more"Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta.®2017****************…

MAIRO

MAIRO

81,242 2,634 17

®2017The journey of poor village girl with Prince and her rich cousin. Read it you will thank me later. findout what it's all about.NOT EDITED ⚠️…