68Billygaladanchi
KAMPALA ESTATE

KAMPALA ESTATE

986 56 19

TAYAYA ZAN FARA?? KU BIYONI KAWAI!!!!…

MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)

MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)

2,278 93 32

Rayuwata duhu ce! rayuwata ni kaɗaice a cikinta! Rayuwa ta na neman haske duk da bazata taɓa inganta ba, anya zan iya kuwa???????…

MATAN GIDA

MATAN GIDA

17,530 810 51

Labarin matan gida labarine tsararre da aka gina akan abu ɗaya wato zamantakewar ma'aurata da mu'amalarsu, labarin ya ƙunshi, cin amana, zamba cikin aminci,yaudara, soyayya mai ban sha'awa da kuma uwa uba tausayi ku dai kawai ku kasance tare da wannan littafin.…

MATAN BURI

MATAN BURI

2,289 295 14

later…

INDA RANKA...KASHA kALLO

INDA RANKA...KASHA kALLO

105,780 7,178 40

*😳INDA RANKA....😳*Billy GaladanchiHASKE WRITERS ASSO.Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan dake cikin wannan littafin Ameen... Vote me on wattpad@68Billygaladanchi 01Zara zonan! Ta fada a tsawace cikin Isa dakuma nuna cewar itadin yar wanice kuma ta Isa da zaran,mikewa zaran tayi cikin mutuwar jiki dajin zafin Abinda Aina tamata agaban friends d'inta taje dab da motar ta tace "gani Aunty Aina" wani mugun kallo ta wurga mata sannan ta dauke kanta ta mayarda dubanta zuwaga sitiyarin motarta sannan tace cikin daga murya"Dan uwarki zarah kan nabaki kayan jikin kinnan ya mukai dake? Ban sanar miki karki kuskura ki shigo dasu jami'a ba?" Langwabe kai zarah tayi hawayen datake kokarin rikewa suka zubo ta furta cikin dacin rai"Aunty Aynah duk…

Hanjin Jimina...akwai Naci Akwai Na Zubarwa
Hafsat Elham

Hafsat Elham

102,166 6,593 31

Don't miss out,the love tragic saga…

SIRRIN MIJINA

SIRRIN MIJINA

254,958 17,588 33

Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana dauke danigiyar auren wani amma zuciyar ta na kwad'ayin waninsa!!! Runtse idanta tayi sannan ta sauke kanta a k'asa a sarari take furta "A uzu billahi mina shaid'anirrajeem" Dr. Hisham dake kan aikin shi na duba patients ya d'ago ya kalleta cikin mamaki,amma beyi magana ba kasancewar ya saba ganin hakan atare da ita...kokarin dauke idanta take daga bakinshi yanda yake wurgawa mara lapian tambaya bakin nashi na qara fixgar hankalinta ci takeyi tamkar ta manne bakinshi da nata wuri d'aya!!!!!!!!! Dafe kanta tayi dake barazanar tsage mata a zuci tace "Laifin zuhra ne data kame sirrin mijinta daga gareni dabata jefani cikin wannan tashin hankalin ba..inama ace banzo duniya ba.…

Duguwar Hanya....

Duguwar Hanya....

6,216 222 5

Maguzawan jeji...…

Mijin Mata Biyu

Mijin Mata Biyu

9,214 360 1

Comedy…

DAN BATURE

DAN BATURE

14,901 2,277 31

Labarin d'an bature labarine dayazo muku da sabon salon rubutu, wanda ze nishad'antar fad'akar yakuma wa'azantar, labarine akan yarinya yar mulki me tak'ama da nera, wacce take likita a b'angaren mahaukata, ko wacce gwagwar maya zata sha? ko mecece k'addararta? ku boyoni domin jin yanda zata kaya...…

GIDAN MADUBI

GIDAN MADUBI

10,311 813 13

LABARINE DAYA SHAFI WANI GIDA DAYAKE CIKIN WANI K'AUYE ME ABUN BAN MAMAKI, MUTANEN K'AUYEN SUKA CIKA DASON SHIGA ACIKIN WANNAN GIDAN SABIDA SUK'ARA GANIN YANDA YA K'AYATU DA ABABEN BAN MAMAKI, GIDANE WANDA YAKE ANGINASHI DA ZALLAHN MADUBI TUN'A FUSKAR GIDAN ZAKA TABBATAR WA KANKA CEWAR GIDAN YASHA NAIRAH,ABINDA BAMU SANIBA SHINE SHIN MENENE ACIKIN GIDAN? GIDAN WAYE? MENENE DALILIN GINA WANNAN KATAFAREN GIDAN ACIKIN K'AUYEN DA KO WUTAR LANTARKI BASUDA SHI?...DOMIN SAMUN AMSOSHIN TAMBAYOYINKU KUCI GABA DA BIBIYAR ALK'ALAMINA.…

TSINTAR AYA

TSINTAR AYA

43,707 4,890 42

Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku bari abaku labari.…

GAMO

GAMO

3,279 260 10

Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!…

GINI DA YAƁE

GINI DA YAƁE

20,110 3,160 44

Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙaƙƙarfan dutse. Tirr da muguwar rayuwar ka Ali!!!…

SA'A TAFI MANYAN KAYA

SA'A TAFI MANYAN KAYA

33,079 2,493 21

Likitan yaso…

WATA FUSKA

WATA FUSKA

203,810 17,315 50

Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani naman daji yazo ya cinyeta ya zatayi kokuma wani mugun aljani gashi ko dankwali babu a kanta, babban tashin hankalinta shine sallar dabatayi ba, tun shekaranjiya da aka gudo da ita rabon datae sallah!!!! zata iya d'aukar kowane hukunci amma banda na hanata sallah!!! yaya zatayi da tulin sallolin dake kanta? batada halin yin koda taimamane sabida a d'aure tamau take to meye mafita?!!!!!!!…

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...

174,746 15,167 52

"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalaman ta suka saka shi ya ce..."Naso ace kin furta mun wannan kalman tuni amma ko yanzu naji dad'i sosai, dad'in dana tabbatar dashi zan mutu a raina, My meenal zo matso kusa dani kinji?" da sauri ta k'arisa kusa dashi da rik'o hannun shi tace"kaga yanda kake numfashi ko yaa muhammad? ka daure ka dena magana kafin likitan yazo, save ur strenght plss" K'walla ya gangaro masa da k'yar ya iya furta "Wanda yake bayarda ikon numfashin ya buk'aci abinsa my meenal, lokacin tafiyane yazo tafiyan daba fashi, dukkanin abinda ya faru tsakanina dake na yafe miki matsayina na mijinki ina mikin fatan aljannar firdaus mad'auka kiya, ki sani inajin tsoro wlhy, tsoro nakeji my meenal" kuka ya k'wace mata sosai ta sanya kukan kuwa "Mesa kakemun maganganu a baud'e, wlhy ina fahimtar komai yanzu, hausarka tangaran nake fahimta mutuwa kake nufi zakayi bana fata kuma, kayi shiru kaji" Hannunsa d'aya ya mik'o mata wani takarda ta karb'a ya k'ara had'e hannun shi da nata da takardan, yace yana numfarfashi da k'yar"Ki bi abinda na rubuta a takardan nan, ki karantashi cikin nutsuwa kinji" batace komai ba daga ita har k'aninsa dake nan kusa da ita se gani sukayi yayi shiru bakinsa yana motsi amma basajin meyake cewa numfarfashi kurun yake sama sama, daganan sekuma yae shiru komai ya tsaya cak rai yayi halinsa!!!!!!!…

BAKIN RIJIYA...ba Wurin Wasan Makaho Bane

BAKIN RIJIYA...ba Wurin Wasan Makaho Bane

113,254 8,277 39

Meya sanya arayuwa nayi rashin sa'an zuwana duniya gaba d'aya? Mesa zanso mutqaunar mutuwarsa akan Koda k'wayar idonsa ya sauke Akaina?? Mesa nayiwa Kaina wannan rashin adalcin?? Mesa wannan bakar zuciyar tawa bata dasamun San waninkaba yaa shammaz?? Poojah ita Kad'ai take wannan tunanin tana rusar uban kuka, tarasa Meke mata dad'i arayuwa ji takeyi tamkar ta sanya wata rayuwar daban ba wannan ba! Inama d'an Adam yana da damar sauya komai zuwa tsarinsa!!! Wlhy yaa shammaz danayi wurgi da wannan wahallen zuciyar tawa Kozan sarara da wutar qaunarka datake dad'a ruramun kullum kwannan duniya.....…

ALI ABBAS

ALI ABBAS

96,001 6,970 29

Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sakko ta rufe mata fuska da kai gabaki daya jin zuciyarta na shirin faso kirjin bilhaq ta fito ya sanya da iya k'arfinta ta furta "Gadangaaaaaaaa!!!!!!, Ina kashigane arayuwa? Kasan kuwa rashinka na shirin kaini lahira!!! Yaa Allah indai gadanga na raye Allah ka bayyanar dashi agareni,in kuma gadanga ya mutu Allah ka isarmana da zancen mutuwar shi daga majiya me tushe" dafe bakinta tayi da sauri ta d'ago kanta "gadanga be mutuba, inshaa Allahu bazaka mutuba semun hadu mun rayu cikin Aminci....tausayintane ya sanyashi komawa da baya a hankali, duk iya dauriyarshi seda ya zubar da kwalllahhhh....…