Sarkakiya

Sarkakiya

12,309 875 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

ROYAL CONSORT 2

ROYAL CONSORT 2

6,263 271 59

Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na dayaLabarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta…

KWANTAN ƁAUNA

KWANTAN ƁAUNA

4,107 209 27

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?.*KWANTAN ƁAUNA*…

Saat Vachan (Completed)

Saat Vachan (Completed)

32,597 2,564 45

"Raavi ki shaadi Dev se karwaungi main.""Jaisa aap kahengi...main waisa hi karungi maa."♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡"Dev...yeh kya kar diya tu ne?""Ab iss naukrani se shaadi karega kaun?""Main karunga iss naukrani se shaadi."♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡"I married her only for revenge....she was my P.A but she dared to mess with me. So I decided to destroy her.""I Hate You Raavi!!!!"♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡"Shiva....aap please andar aa kar so jaaiye....""Meri biwi bann ne ki kosish mat kar Raavi....samjhi?"♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡"Mere hi ghar mein reh kar mujhse hi gaddari? I will destroy your family.""Why can't we be normal?"♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡"Tu meri biwi bann ne ke layak nahi hain.""Tu kabhi humare status ki barabari nahi kar sakti hain samjhi?"♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡"I Love You but I know ki aap mujhse pyaar nahi karte.""Main kisi se bhi pyaar kar sakta tha....lekin meri biwi se hi pyaar ho gaya mujhe? Nahi nahi...it's just attraction...nothing else."…

DARE DUBU

DARE DUBU

15,107 1,722 61

Kaddara!Mece ce ita?Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani?Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu?Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe.Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.…

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

16,155 307 7

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????…

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

36,415 2,523 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.…

MATAR K'ABILA (Completed)

MATAR K'ABILA (Completed)

380,258 29,230 58

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.…

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

7,687 139 7

LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️…

RUHIN MASARAUTA

RUHIN MASARAUTA

251 4 9

Wannan Littafi Labari Ne Ƙirƙirarre, Mai Cike Da Ratsa Zuciya, Ɗaukar Fansa, Al'ajabi, Cin Amana, Tausayi Tareda Maƙarƙashiya Irinta Mulki, Da Tashin Hankali a Rayuwar Masarautun Da Ke Cikeda Almara Da Makauniyar Soyayya Akan Burika Iri Iri Dadai Sauran Su 🤔…

The Nanad - Bhabi Duo (FT - Kareena)

The Nanad - Bhabi Duo (FT - Kareena)

20,762 2,883 24

in this story kareena ke bich relation hai nanad - bhabi ka...dekhte hai kaise relation hai in dono k bich.... excited for this story.. Just peep into it..…

AURE UKU(completed)

AURE UKU(completed)

22,895 1,173 32

DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,Aure Uku, ƴaƴanta uku .Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure .Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta .Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki.Bangaren soyayya fa?Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili.Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi?Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya?Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a?Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?.DR IMAM MUKTAR PAKI,Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba,Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka,Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba?Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance?Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba.Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !…

ALAƘAR YARINTA

ALAƘAR YARINTA

4,395 139 36

Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka…

Aaj Ki Nayi Naukri

Aaj Ki Nayi Naukri

6 0 1

If you are searching the fastest server to find sarkari jobs & exam results Then You are good to here, We Have The Latest Updates for You... We are provided the newly updates Sarkari job and exam result in India.…

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

68,808 3,160 20

Who doesn't love a short love story? 💕Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU…

DOCTOR EESHA👩‍⚕️

DOCTOR EESHA👩‍⚕️

17,585 483 56

labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu…

ROYAL CONSORT

ROYAL CONSORT

6,306 350 60

Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta…

FOREVER WALA PROMISE

FOREVER WALA PROMISE

3,293 132 13

{complete} Description kya padh rahe ho jao jakar story padho Arey jaooAbhi bhi yahin ho???Jao nah!!…

*ƘARFE A WUTA*

*ƘARFE A WUTA*

1,042 89 12

*A lokacin da doka, ke ƙoƙarin yaƙi da ta'addanci, ko ta halin ƙaƙa, an samu naƙasu a sanadiyyar bara gurbi, da masu yi wa dokar bi ta da ƙulli. Nasara na daf da samuwa, soyayya ta yi kutse, wurin gwamutsa ƙaddarori biyu wuri guda. Ga soyayya da ta'addanci ga kuma doka, ko wane ɓangare ne mai gaskiya? Waye zai yadda ya bi wani *ƘARFE A WUTA ka fi ƙarfin ɗauka da hannu....ƘARFE A WUTA sai dai kallo. Ƴar kasada ce, kuma mai kishin ƙasa a zatonta komai zai zo da sauƙi, kamar yadda take hangensa, sai dai ƙaddara ta shammace ta, abun harinta ya zama abun bawa kariyarta*…

Aš matau tave/I see you

Aš matau tave/I see you

225 51 6

Trys merginos ir du vaikinai nusižudė Obersto vidurinėje mokykloje ir tik Adelina žino kas iš tiesų nutiko. Tai turėjo būti kvailas pokštas, išsikviesti dvasia mokyklos persirengimo kambaryje. Tačiau kai jau kitą dieną pradėjo dėtis keisti dalykai, Ade žinojo jog viskas susyja su tuo ką jos padarė. Jos kažką iškvietė iš ano pasaulio ir visiškai nesivargino uždaryti durų. Tas kažkas nuskriaudė jos draugus ir kėsinosi į ją. Demonas kuris stebi ją iš šešėlių ir laukia kol galės pasiimti paskutinę auką. „- Aš matau tave, - sušnabždėjo jis ir per mano kūną perbėgo nemalonus jausmas.- Žinau, - ištariau tyliai ir užmerkiau akis." už nuostabų viršelį dėkoju: @melancholija0…