Nana_haleema
BAYA DA ƘURA

BAYA DA ƘURA

344 40 32

Tashi yayi a sanyaye ya fita ya daga falon dan zama a ciki zai iya saka shi hauka na wucin gadi, mota ya shiga ya fita daga gidan a guje. Sai da yayi nisa ya tsaya a kan hanya ya kifa kansa a kan sitiyarin motar cikin tashin hankali da tsoro mai yawa. Zuciyar sa bugawa take yi sosai ji yake kamar yayi hauka, tunanin sa yana ga abinda Abba ya faɗa masa, da gaske dai matar Manal ƙanwar sa ce ta jini ko wasa ake masa?, in hakan ya tabbata ya zai yi? In hakan ya tabbata me zai faru wanne hali zai shiga? In hakan ya faru ya zai yi da ransa?. Allah ya sani yana matuƙar qaunar Manal, yana kallon ta matsayin abokiyar rayuwar sa kuma bugun zuciyar sa, kallon matar sa ma'ajin sirrin sa yake mata, kallon Manal yake matsayin uwar yaron sa da yake cikin ta. Taya rana tsaka ake so a juya ta ta koma ƙanwar sa wacce suke uba ɗaya?, in hakan ya faru da wanne ido zai iya kallon ta matsayin ƙanwar sa da suke jini ɗaya? Ya matsayin ɗansa da yake cikin ta? Ɗan sa ne ko ɗan ƙanwar sa?.…

SIRRIN ZUCI

SIRRIN ZUCI

350 13 9

Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace da ita ba matuƙar yana raye...duk da irin bala'in son da yake mata amma ita tata zuciyar ta gaza fahimtar hakan daga gare shi, a sanda tata zuciyar ke can ta faɗa tarkon son abokinsa amininsa ABBAS wanda ya riga shi furta mata kalmar so. Bai farka daga neman halaka kansa da yake ƙoƙarin yi ba saida maganar aure ta shiga tsakanin Amininsa da Abar ƙaunarsa, ya danne zuciyarsa ya haneta nuna ƙulafucin da take akan Hanan, yana ji yana gani Amininsa zai Aure muradin ransa. Kuma a kowacce rana, kowanne yini, kowacce daƙiƙa, kowanne fitar nunfashi, a duk bugu na zuciyarsa Sonta ƙara ruruwa yake a gare shi, tausar zuciyarsa yake yana lallashinta sai dai kash duk yanda yaso ya daure ya kasa, ba zai iya ba, rashin kasantuwarsu a inuwa guda zuciyarsa zata illata...shin me zai faru?, shin zai mallake ta ko A'a....?…

MASOYA UKU

MASOYA UKU

3,432 186 38

ta aure shi badan tana so ba sai Dan biyayya yayin da shi Kuma ita yake bala'in so, tayiwa saurayin alkwarin ko tayi aure baza ta rabu dashi ba zasu kasance tare.…

DUKIYAR MARAYU

DUKIYAR MARAYU

362 39 18

Labari ne akan yara Wanda suka taso cikin gata da jin dadin sai dai mutuwa tayi musu yankan kauna inda ta dauke iyayen nasu gabadaya, sun sha wuya sunga rayuwa koya rayuwar su zata kasance.?…

BAN SAN LAIFINA BA

BAN SAN LAIFINA BA

379 35 29

labari akan yarinya karama da ta rabu da iyayen ta tun tana karama wnn dalilin ya saka take shan wahalar rayuwa…

MAI ƊAKI...!

MAI ƊAKI...!

2,915 106 22

Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma na ciki ne kawai yasan abinda yake wakana. Tabbas naga rashin amfanin kud'i da kayan more rayuwa a zamantakewar aure, nayi tunanin ina ma talakan da bashi da komai na aura indai zai bani kulawar da nake buk'ata a duk sanda na nemi hakan. Na samu ciwon damuwa tun ina da k'arancin shekaru ba tare dana farga ba, bani da abokin shawara na kasance marainiya mara uwa da uba. Na tabbatar mijina yana sona nima ina sonshi, shin meye ya jawo min hakan ni Ameenatou Laifina ne ko kuma laifin sane?.Auren mai kud'i shine riba a koda yaushe, na kwana a gida mai kyau, na tashi a waje mai kyau, naci abinda nake so, na hau motar da nake so, naa kuma fita duk k'asar da nake so ba tare da damuwar komai ba. Wannan shine kwanciyar hankali da walwala mai kawo farin ciki da annushuwa a zuciyar wanda yake cikin ta. Tabbas ni Fiddausi sai na kasance matar mai kudi ko ta wacce hanya.…

KWANTAN ƁAUNA

KWANTAN ƁAUNA

7,095 243 27

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?.*KWANTAN ƁAUNA*…

MUGUN NUFI!

MUGUN NUFI!

1,270 40 22

Mahaifin tane shine ya haife ta amma shine ya bata lasisin karuwanci da shaye-shaye badan rashin ci ko na sha ba silar hakan bak'in ciki yayi silar barin mahaifiyar ta duniya, ba karatun addini a tare da ita babu na boko ya tsane ta baya son ta akan dalilin da shi kad'ai yasan dashi. kwatsam the young Pharmaceutical scientist doctor ya afko rayuwar ta da nufi saita ta zuwa hanya madaidaiciya, sai dai me? mahaifin nata ya hana faruwar hakan ya toshe duk wata hanya da yasan wani taimako zai shiga tsakanin su.ku biyo ni salon na daban ne.....…

ƘASAITAR SO!

ƘASAITAR SO!

255 4 12

labari soyayya mai d'auke da zallar izzah da Kasaita.…

ZANEN ZABUWA

ZANEN ZABUWA

406 38 23

A passionate love story!…

❤ZUCIYA CE❤

❤ZUCIYA CE❤

1,288 135 27

"Abba gaskiya kana nuna banbanci tsakani na da Haleema kamar ba kai ka yafe ni ba." Kallan ta yayi cike da takaici yace,"Banbancin ki da Haleema kenan Hafsat baki da labadi ko kadan."*****"Wayyo wai me nayiwa Haleema ne? Ta raba ni da Abba na yanzu kuma ta koma kan Fahad, Mama Fahad bai fad'a min ya dawo ba amma had sun had'u shine ma ya dawo da ita, wallahi mama sai na kashe Haleema yau na tsane ta na tsane.""Aunty salamatu in Mama baza ta dauki mataki akan Haleema ba ni zan dauka."******"Abba wallahi ban taba Sanin wani da namiji a duniya ba ta yaya zanyi ciki?"…

MUWAFFAQ

MUWAFFAQ

398 41 16

Tauraro ne a duniya babu Wanda bai sanshi ba ko baka sanshi ba tabbas kasan sunan sa yana da qima a idon mutane sbida ya kasance mutum me kare addinin sa duk da ya kasance bature sai dai kash lokaci d'aya wani abun ya gifta wannan qimar da mutane suke gani ya zube a qasa.Ko meye wannan abun? Mu had'e a labarin MUWAFFAQ.…

BITA DA ƘULLI

BITA DA ƘULLI

21 0 1

Duk tarin soyayyar da ya yake yiwa mahaifiyar sa rana tsaka ya tashi yaji duk duniya ba wacce ya tsana sama da ita, baya son ganin ta, baya son jin muryar ta, kome sunan ta baya son gani...... meya ya ja hakan? Wanne dalili ne wannan??BITA DA K'ULLI…

MAKAHO NE

MAKAHO NE

149 15 5

Najib anya kai mutum ne? Anya da zuciya a k'irjin ka? Najib Nabila ta soka a lokacin da en mata suke gudun ka ciki har da y'an uwan ka, Nabila ta aure ka a lokacin da ko wacce mace take cewa baza ta zauna da MAKAHO ba, Nabila y'ar gata ce gaba da baya amma ta amince ta zauna da kai, y'an uwan ta gabad'aya basa san auren ka da ita amma ta zab'i ta b'ata da kowa dan ta kasance da kai, gidan nan da kake ciki nata ne ta baka kyauta cikin kadarorin da Allah yayi mata tace ka rik'e kar kuma ka fad'awa kowa nata ne, ta sadaukar da aikin ta sabida kula da kai, ta sadaukar da kud'in ta mak'udai ta fitar dakai k'asar waje aka gyara maka idon ka ka dawo kamar kowa bayan kashe kud'in da tayi kafin aje Germany, shekaru sama da ashirin kana a haka cikin zaman ku na shekara d'aya ta dawo dakai mutum kamar kowa, duk da wannan tarin alkhairan ta gare ka yau kaine da bakin ka kake cewa baka santa ka tsane ta? Najib Nabila ce fa? Nabila fa Najib, yarinyar y'ar shekara 22 kacal kake so ka jefa rayuwar ta cikin tashin hankali sabida san zuciyar ka, Najib anya kai mutum ne?".Tirk'ashi! Ku kasance da labarin MAKAHO NE dan jin yadda zata kaya.…