Hiei x OC

Hiei x OC

814 5 5

You are Yusa (Katalyst) and you are a four inches shorter than Hiei (4'8), you have black eyes and black butt length hair that has blue ends. You also wear blue eyeliner (in full eye wing style), when you transform (angry) your eyes turn red, along with the ends of your hair and eyeliner. You favorite color is Blue, Red and Black, least favorite white. A demon wolf by the name Katalyst, (which I made up along with the meaning) Blood Rose Wolf of Ice and Death, is also a "supposed" deceased sister of Yusuke Uramishi, Yusa Uramishi. Her Best friend, as well as her partner, Natfilisc, (which I also made up along with the meaning) Kyuubi Flare Rose of Fire and Destruction, is a ancient fox demon, a Nine Tailed Fox, and like Katalyst, she was a "supposed" deceased sister of Kazuma Kuwabara, Euphie Kuwabara. (Yuna and Yusuke are twins Btw, and Kuwabara and Euphie are twins.) What will happen when a group or 'one' 'being' are sent on a mission? What will they uncover? What will they find out?…

KAMBUN SADAUKANTAKA

KAMBUN SADAUKANTAKA

6,025 256 6

labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁…

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )

1,045 55 24

Haka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta ayanzu.A hankali Kuma murmushin Dake ke kwance akan kyakkyawar fuskar ta yafara gushewa inda ya koma b'ata fuska sai Kuma kuka , inda ta bare d'an karamin Bakin nata kamar wata k'aramar yarinya tana kuka,haka take sakin kukan Mai had'e da shagwab'a.Dr Ammar Dake kallon ta cikin tausayin ta da Mamakin lamarin nata ganin murmushin ya gushe lokaci d'aya sai Kuma kukan da ta fara Wanda duk da yake ba Mai sauti ba ne,Amma haka yake Jin sa har tsakiyar kan sa inda Kuma take zuciyarsa ta fara bugawa yadda take kukan kamar tana tafiya da zuciyarsa ne yadda kukan ke ratsa shi,Bai ce mata k'ala ba ko ya rarrashe ta sai ma Lumshe idanun sa da yayi Jin yadda suka Kara yimasa nauyi. Itama bata Wani damu ba Wanda ita kanta bata San ko kukan mene ne takeyi ba in aka tambaye ta.Ganin ya zuba mata manyan idanun nasa har baya son k'yaftawa kamar an mintseleta ko ta tashi da sauri tana sauko da k'afafun ta daga kan gadon tare da share hawayen ta da suka kasa tsayawa tana tsayar da kukan cak. Dai daituwar tsayin nata Gaban sane ya bata damar rik'e k'ugun ta cikin…

If I was in Yu Yu Hakusho from the beginning

If I was in Yu Yu Hakusho from the beginning

731 1 13

My name is Akiko I have 3 mates Karasu Kurama or Yoko kurama and Itsuki…

INDON KAUYE

INDON KAUYE

4,177 111 19

Wani numfashi yasaki mai ƙarfi agigice yajawota tafaɗo kanshi cikin karaji yace nashiga uku indo sa hannu kija zai fita idan kikayi haka .Kamo hannunta yayi tareda ɗorawa akan 🍌 sa yana mai sama da ƙasa dashi ...Wata zuface tashiga keto masa Banda gurnani babu abinda yakeyi Fashewa indo tayi da kuka ganin halin da yake ciki can sai taji ya damƙota cikin fitar hayyaci ya kuma haɗe bakinsu arikice ya tura hannunsa cikin ƴar rigar dake jikinta Ƴan jariran nonuwanta ya kaiwa cafka agefe ɗaya kuma haryanzu hannun indo na kan burarsa sai ja takeyi domin ita burinta kawai ta cire masa ita karfa sareshi..Jin hannunsa a nononta kuwa ba ƙaramin ɗaga mata hankali yayi ba kawai saita fashe masa da kuka alokacin kuma ya kuma ƙanƙameta nan ya hau ɓarin madara jin abu na zubowa daga bakin macijinnan yasa tazabura ta mike "laaaa shikenan ta sareka babu ruwana "Nu'aim kuwa da baimasan abinda ya aekataba tuni jikinsa ya mutu liɓis domin kuwa wata iriyar nutsuwa ce yaji Allah ya sauko masa wanda tinda yake da khaleesat baitaɓa jin irin hakaba saidai maleji....kinemi naki kada kibari abaki labari…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

14,577 799 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

Yu Yu Hakusho Smash or Pass

Yu Yu Hakusho Smash or Pass

2,668 1 32

I never watched this anime, and yeah that's it.I don't own anything but the idea.…

Legends of the Hidden Temple:InuYasha version

Legends of the Hidden Temple:InuYasha version

1,100 5 4

The Inuyasha characters go on the nickelodeon show, "Legends of the Hidden Temple"! Who will win the grand prize?! Read and find out!!!…

KAUTHAR!!

KAUTHAR!!

5,376 253 6

Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga hannunshi. Sai daya danganata da bango, ta jita ta lafe a jiki kamar zata shige ciki.,Ya duka yana kallon tsakiyar idanunta da wani irin murmushi na gefen baki kwance akan fuskarshi, taji wasu abubuwa masu kama da jan wutar lantarki na yawo a sassan jikinta.... Murmushi ya sake saki, "kina ta babatu da daga murya akan Anty Ummynki Kauthar, sai dai, me yasa dana kalleki nake ji a jikina kamar ba ita kike tayawa kishi ba? Me yasa nake ji kamar.... kishina ne yake cinki? Me yasa nake hango tsabar kishina kwance a cikin idanunki, iye Kauthar? Me yasa??!!!".Ganin yadda take faman zare idanu kamar kazar da aka lakume za a yanka, yasa ya ja da baya, wannan murmushi nashi dake matukar bata mata rai yana kara fadada akan fuskarshi, sai ya juya ya fita daga dakin. Ta sani, kamar yadda ya sani, bashi da sauran ta cewa, don kuwa ya riga ya gama daureta kam da jijiyoyin jikinta!Ta silale a jikin bangon, zuciya na bugu kamar zata fasa kirjinta, ta samu kanta da maimaita tambayarshi a gareta, 'Me yasa? Kuma me yake nufi?!'.********************Zaku iya samun cikakken labarin a HIKAYA BAKANDAMIYA yanzu***…

Danganronpa Headcanons!

Danganronpa Headcanons!

6,088 81 48

Headcanons! Not true to the game.This is going to be WHOLESOME I swear :) also spoilers for all games kinda? Idk do people even read this stuff? I don't want to do UDG because I don't really have any for the kids lol. The rules for this are no limit to how many Headcanons I put, if I have new ones I'll add them too. I just need to get it to 100 letters!P.s The cover photo is official Danganronpa 10th anniversary art.…

FITILAR KWAI

FITILAR KWAI

304 18 20

A wani zamani daya shuɗe, Da zarar magriba ta gabato kusan ko wani gida zaka riske su ɗauke da *FITILAR ƘWAI*Tun ba a fara min halitta ba na ke wahala, har tsahon watanni biyu a cikin ciki ina gwabzawa tare da mahaifata, ni ne ƙwan halittar dake cikin ta,ƙwan halittar da ake son a zubar. Kaifin kwakwalwar da Allah yayi ma jarirai ya sanya na ke fahimtar cikin labaran ta akwai rina a kaba. Mahaifiya ta ta shiga halin tsaka mai wuya, ta sha gwagwarmaya a rayuwar ta don kare ni daga magungunan da Abba na ya ke kawo mata don zubar da ciki na, Abba ya manta cewa mugun nufi, baya kashe ɗan barewa kuma da ikon Allah haƙan sa ba zai taɓa cimma ruwa ba akan gurbatacciyar buƙatar sa.A lokacin da sinadarin allurar ya feso zuwa mahaifar wato cikin in da na ke babu irin jijjigar da ban sha ba, maganin ya so ya tarwatsa sassan jiki na wanda bai da ɗe da zama tsoka ba, da ikon Allah na koma bayan mahaifarta na yi wa kai na ɓuya duk da tsananin wahalar da na sha tsakanin rayuwa ko mutuwa, Allah ya zaɓa min rayuwa, tsahon watanni shidda ina bayan mahaifarta sannan na dawo na zauna daram a cikin mahaifarta na kuma ɗaura daga kwanakin da na tsaya,lokacin na san da cewa kainuwa dashen Allah ne, haka zalika zakaran da Allah ya nufa da cara ana muzuru ana shaho sai yayi abin sa.…

Leon Kuwata X Reader

Leon Kuwata X Reader

89,696 2,323 19

Non despair AU of Leon Kuwata from Dangan Ronpa X Reader.…

イケメン 舞台俳優 & 声優

イケメン 舞台俳優 & 声優

47,185 1,024 200

Just a bunch of ikemen (include seiyuu) ;)Don't expect more :))…

Truth or dare

Truth or dare

731 1 6

Kurama x hiei (NO Y/N and Yusuke and kuwabara is also here) enjoy?😰🙏…

BA KOWANE SO BANE.......

BA KOWANE SO BANE.......

18,662 847 56

So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar takamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita.Abinda na manta shine a lokacin da wani ya jefar da abinda yake ganin ba shi da amfani gare shi, a lokacin ne kuma wani zai tsinta ya danke da hannu bibbiyu.Ya so ni da dukkan zuciyar sa, ya kauna ce ni da gaba daya rayuwar sa haka kuma ya bauta min da duk lafiyar sa, amma da me na saka masa?, da mafi munin sakayyar da duk wani dan Adam ze jura.Na wulakanta shi a inda ake ganin darajar sa, na zubar mai da kima a inda ake mutunta shi, kai nayi masa abubuwa da yawan da duk ya jure har zuwa lokacin da ƙaddara ta raba mu ta karfi da yaji wanda na bada gudunmawa ga wannan ƙaddara ba kadan ba.Sedai ba'a dauki lokaci me tsayi ba na gane nice da asara, haka kuma abinda na kwallafa rai din ban samu ba, banda gare gare da kwallon da ƙaddara ta dinga yi da rayuwa ta.A lokacin da ya hakura dani taa dole, ya karbi ƙaddarar rayuwa da zavin Ubangiji gare shi, a lokacin ne wata kaddarar ta sake daure zare me karfi tsakanin mu.Shin da wani ido zan dube shi, da wane karfin halin zan yaki rauni na na karbi kyakkyawar ƙaddara ta?, shin shi ɗin ze bani dama ko kuwa ya rufe babi na? shin har yanzu akwai digon alfarma tsakani na dashi????#Aimah#Sa'adah#Masdooq#hatred#jealous#depression#destiny all in;#love_story_2024…

TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅

TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅

23,153 3,016 51

"Wallahi Amina in dai har Tasneem ta auri Maheer to a bakin auren ki"😓"So nake yi ka auri Ameerah" 😳"Kafin jikin ta ya gaya mata ke zaki bar gidan nan, kije na sake ki saki daya, Dan naga alama so kike yi ki kashe muna yaron mu" 🥺"Umma naji a jiki na, wallahi naji a jiki na wani abu ze same shi,Umma yanzu in Adeel Noor ya tafi ya barni ya zanyi, Maheer ya guje ni shi kuma Noor naso ya barni, ya zanyi Umma ya zanyi"😭"Qwarai kuwa Jabeer ya saki Tasneem, dazu bayan kun tafi har gida yazo ya same ni ya bani haquri, na dauka ze ce Tasneem ta koma ne se ya bani takarda yace ya rabu da Tasneem a bisa umarnin Mahaifiyar shi kuma nan ba da jimawa ba zata aura mai wata" 🤔 Wacece Tasneem? Menene alaqar ta da wadannan maza guda uku masu suna MAHEER, ADEEL Da JABEER? Wace irin jarabawa zata fuskan ta? Me zai faru a wannan littafi?Amsar ku yana cikin wannan littafi me suna TASNEEM❤️❤️❤️❤️# Muslim # Hausa # Tasneem # Maheer #Adeel Noor# Jabeer # A love story that comes with twist " Everything's fair in love and war" Married Under Unprecedented Circumstances Against Her Father's Wish And At The Cost Of Her Mother's Happily Ever After.Follow Tasneem On Her Journey And See How It Ends. Kar Ku Bari A Baku Labari!!!! Aisha Ameerah Loves You All❤️❤️❤️…

 AFRA

AFRA

71,999 7,755 58

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out…

DIJE ƘARANGIYA

DIJE ƘARANGIYA

27,737 2,157 71

Labarine mai cike da barkwanci tare nishandarwa da fadakarwa a fakaice don kuwa zai saka mai karantashi ya ƙyaƙyata har ma ya faɗo kan gado ba tare da ya san yayi ba saboda dariya zai saka mutumcikin farin ciki marar misaltuwa.…

Yu Yu Hakusho Picture

Yu Yu Hakusho Picture

8,013 251 26

just wanna share of my collection picture of yu yu hakusho UwU/surprisingly there are a lot of people still love yu yu hakusho and kept drawing it!!!hope this book will keep updating lolThe art that I shared is not belong to meCredit to artist…