Ouummey
CIWON ƳA MACE..

CIWON ƳA MACE..

1,699 105 16

Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi din tabbatar da ingancin imanin namu.Se dai san rai da son zuciya na jagorantar dan Adam ga munanan ayyuka, wanda daga karshe suke jinginawa ƙaddara, akwai ƙaddara, amma kuma a boye cikin kaddarar nan akwai jagorancin wasu munanan halaye, son kai, hassada, bakin ciki, da ire iren su.Akwai wani karin magana da Bahaushe ke amafani da shi,musamman a tsakanin mu mata, wanda nake da ja akan shi, da kwarin gwiwa ta, da dukkan zuciya ta, haka da dukkan murya ta nake faɗin CIWON ƳA MACE BE TAƁA ZAMA NA ƳA MACE BA!.Ban yarda da karin maganar wai CIWON ƳA MACE NA ƳA MACE bane, ban kuma aminta ba, shiyasa tun tasowa ta nayi watsi da shi, bangarori da dama da na duba na rayuwar mu mata ya karya ta shi.Ina tunanin bahaushe be fahimci rayuwar mu ba, be karanci mata ba, da na tabbata baze fadi wannan zancen ba balle har ya shiga jadawalin karin maganar mu na Hausa masu tushe da dimbin tarihi.Bari kuji, mace ita ce matsalar mace yar uwar ta, dukkan kukan mace in kun yi duba daga tushe zaku ga daga mace yake, kyashi, bakin ciki, hassada, son kai, munafunci da wasu sauran mugayen halaye da dabi'u sun tare a wajen mata ne.Ba zan ce duka ba dan ko a cikin gidan karuwai akan haifi malami, sedai da yawan mu haka muke, bana tunanin akwai macen da in aka binciki rayuwar ta ba za'a samu tabon yar uwar ta mace ba, in one way or the other, se kuma da na fara fahimtar rayuwa na fahimci DOLE ACE MATA SUN FI YAWA A WUTA.!Ban tsani mace ba dan nima itace, mahaifiya ta ma itace, akwai kuma tarin yayye da kanne, sedai na tsani munanan halayen mu, na kyamaci gurbatattun mata na daga cikin mu, dan sun taka rawar gani cikin KADDARAR RAYUWA TA!.Dan Allah kar ku yanke min hukunci batare da kun saurare ni ba, ina rokon ku ku bani aron lokaci da hankalin ku, ku biyo ni dan jin muguwar rawar da mace ta taka cikin ra…

ABOTA CE KO SOYAYYA??? ✅

ABOTA CE KO SOYAYYA??? ✅

1,812 127 20

A friendship-love story..........kudai ku biyo Ouummey through the journey, promise you'll enjoy it to the fullest!!!…

SARAKI (The Accused Prince) ✅

SARAKI (The Accused Prince) ✅

27,182 1,046 60

Sarauta and all its hypocritical actions.…

                    ƘASARMU A YAU! ✅

ƘASARMU A YAU! ✅

1,996 184 32

wace irin rayuwa talaka keyi yayinda shuwagabannin kasar ke tattare duka arziqin qasar zuwa ga kansu kadae tare da iyalensu???Tabbas rayuwan talakan QASARMU A YAUyana cikin halin matsi da rashin sanin makama.Duka Yan siyasar QASARMU sunayin komae ne domin cigabansu yayinda San Kai na rayuka qalilan ke tauye cigiban alumma da qasa baki daya.Da an anbaci kalmar siyasa kowa Allah wadai yakeyi da Wanda y kirkiri kalmar saboda mu a QASARMU Ana anfani da kalmar ne ta hanyar yin qarfa qarfa da babakere yayinda rayukan talakawa suka Zama kamar rayukan kiyashi Wanda baa maidashi abakin komae b.A yayinda komae ke neman tabarbarewa baa rasa masu kishin qasa, masu kishin kansu haka Kuma masu San ganin cigaban alummar QASARMU!!!Ba lallae se k kasance Dan siyasa b sannan zaka iya kawo gyara ko cigaba acikin qasaba.Yan jarida n daya daga cikin mutanen da alumma suke yarda da duk zancensu Wanda hakan yabasu damar yada abinda suka ga dama matuqar dalolin amurka zasu shige aljihunsa.Seadae a hakan baa rasa n gari Wanda zasuyi fatali d wnn CI bayan da ake qoqarin lakabawa QASARMU.KU BIYONI A CIKIN LITTAFIN QASARMU A YAU DAN JIN TAYAYA KUMA SU WAYE YAN QASA NA GARI MASU BURIN CIGABAN QASARMU!!!!…

BA KOWANE SO BANE.......

BA KOWANE SO BANE.......

21,937 857 56

So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar takamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita.Abinda na manta shine a lokacin da wani ya jefar da abinda yake ganin ba shi da amfani gare shi, a lokacin ne kuma wani zai tsinta ya danke da hannu bibbiyu.Ya so ni da dukkan zuciyar sa, ya kauna ce ni da gaba daya rayuwar sa haka kuma ya bauta min da duk lafiyar sa, amma da me na saka masa?, da mafi munin sakayyar da duk wani dan Adam ze jura.Na wulakanta shi a inda ake ganin darajar sa, na zubar mai da kima a inda ake mutunta shi, kai nayi masa abubuwa da yawan da duk ya jure har zuwa lokacin da ƙaddara ta raba mu ta karfi da yaji wanda na bada gudunmawa ga wannan ƙaddara ba kadan ba.Sedai ba'a dauki lokaci me tsayi ba na gane nice da asara, haka kuma abinda na kwallafa rai din ban samu ba, banda gare gare da kwallon da ƙaddara ta dinga yi da rayuwa ta.A lokacin da ya hakura dani taa dole, ya karbi ƙaddarar rayuwa da zavin Ubangiji gare shi, a lokacin ne wata kaddarar ta sake daure zare me karfi tsakanin mu.Shin da wani ido zan dube shi, da wane karfin halin zan yaki rauni na na karbi kyakkyawar ƙaddara ta?, shin shi ɗin ze bani dama ko kuwa ya rufe babi na? shin har yanzu akwai digon alfarma tsakani na dashi????#Aimah#Sa'adah#Masdooq#hatred#jealous#depression#destiny all in;#love_story_2024…

ƳAR DAMFARA

ƳAR DAMFARA

971 28 16

wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!.Just stay tuned and don't miss😍…

                HAƙORIN DARIYA ✅

HAƙORIN DARIYA ✅

1,626 119 28

labarine akan wani shaharerren family Wanda y daukaka Kuma aka sanshi a fadin duniya, yaudara da cin amanar wasu daga cikin family din tare da qayatacciya Kuma bahaguwar soyayya tsakanin Amaan merah da neesha merah wadda ta Zama tsanin d baragurbin cikin family din sukai amfani da ita wajen tarwatsa kan ahalin family din....................................... kudai ku biyoni sannu a hankali Dan Jin y rayuwar wnn family din zata kasance,TAKU CE DAI...KHAIRERT FOR LIFE One luv💕❤️.…

RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan)

RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan)

4,445 161 18

*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mata, wanda suka haihu da ma wanda Allah be basu ba, ba dan sun gaza ko baya san su ba sedan ya gwada imanin su, ina muku fatan rabauta da rabo me girma, tabbas mace uwa ce, kuma abar girmamawa ce da mutuntawa!*.____________________________________________________________________________…

ANJANE (Rashin sani) ✅

ANJANE (Rashin sani) ✅

548 5 10

munafunci, ƙiyayya, tsagwaron hassada, ƙaddara haɗi da zazzafar soyayya all in ANJANE RASHIN SANI!!!.paid book @₦300.…

💞 TAWA SOYAYYAR 💞 ✅

💞 TAWA SOYAYYAR 💞 ✅

5,421 497 55

Hey fans!! how you dey, two days no dey meet, hope you all fine, I assumed you're, and glad you are!.As promised, here's another amazing, advantageous, adventure and sweet story from Ouummey, guess what?, it's FREE!!!.let's dwell in side and see how the journey goes.…

                          😭 BA NI DA LAIFI 😭✅

😭 BA NI DA LAIFI 😭✅

5,321 507 41

Qaddarar Aure-Aure wadda mutane kewa kallan kwaɗayi ne ya jawo😭 soyayyar gaskiya💖 cin Amana💔 Tausayi 😔 zato🤦 tare da darasin rayuwa, all in BANI DA LAIFI............💋…