Jack The Hero
Jack is a boyJack is a careful boy He has no friendsโฆ
Jack is a boyJack is a careful boy He has no friendsโฆ
"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."โฆ
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaษi holewa jin daษin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaษan tu...โฆ
Another Oneshot coming from yours truly.๐ :: Wind Breaker Oneshots๐ :: Requests are open๐ :: wisteria.:: status ::๐ :: on-goingโฆ
*Edit* I kind of decided to just write multiple one shots in this book instead of just one. Sorry if this will cause any confusion!This is also my first writing piece so please don't judge!!!Also the cover was found on Pinterest! (I'm also not sure if I should tag the account that posted this!)A brief overview- Fem reader- Requests are allowed (just message or comment)- Reader will be called Name(Wind Breaker belongs to Satoru Nii)โฆ
Ku kasance da Fagen Nishaษi domin samun ฦayatattun labarai Na shagalii...โฆ
- [ Completed ][ ๐๐๐๐๐ : ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ] ๆฅฝใใ .๐ฌ/๐ป ๐ถ๐ ๐ฎ ๐๐ถ๐บ๐ถ๐ฑ ๐ด๐ถ๐ฟ๐น ๐๐ต๐ผ ๐ต๐ฎ๐๐ฒ ๐ต๐ฎ๐ฟ๐ฑ ๐๐ถ๐บ๐ฒ ๐๐ฝ๐ฒ๐ฎ๐ธ๐ถ๐ป๐ด ๐๐ฝ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐ต๐ฒ๐ฟ๐๐ฒ๐น๐ณ ๐ฏ๐ฒ๐ฐ๐ฎ๐๐๐ฒ ๐๐ต๐ฎ๐ ๐๐ต๐ฒ ๐ต๐ฎ๐๐ฒ ๐ฏ๐ฒ๐ฒ๐ป ๐ด๐ฒ๐๐๐ถ๐ป๐ด ๐ฏ๐๐น๐น๐ถ๐ฒ๐ฑ ๐๐ผ ๐ต๐ฒ๐ฟ ๐ป๐ฒ๐ ๐๐ฐ๐ต๐ผ๐ผ๐น ๐ฏ๐๐ ๐ผ๐ป๐ฒ ๐ฑ๐ฎ๐ ๐ฎ ๐ด๐ถ๐ฟ๐น ๐๐ฎ๐ณ๐ฒ๐ฑ๐ต๐ฒ๐ฟ . ็ฉ่ชใๆธใใฎใฏ่ฆๆใงใใใใใใใ้กใใใพใ๏ผ[ 3/5/24 ] โ3 ๐ถ๐ป kaji[ 7/5/24 ] โ3 ๐ถ๐ป Suo[22/5/24 ] โ1 ๐ถ๐ป Hiragi๐๐๐๐๐๐ [ 19/5/24 ]โฆ
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ษora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaษa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ษiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunta ษauke da kunamar da Bamaguje ya damฦa mata. Abin da suka aiwata a farkon zuwansu yanzun ma haka ne ya faru, sai da suka koma daidai wurin da suka buษe ido suka gan su tun farkon zuwansu sannan, Fulani Umaima ta ษaga ฦahon ta runtse ido ta busa haษe da kiran sunan Bamaguje. ฦamshin ษakin Fulani ne ya ankarar da Maimuna dawowarsu gida, cike da girmamawa ta zube ฦasa ta furta. "Allah huta gajiya uwar gijiyata."โฆ
{VARIOUS HAJIME NO IPPO CHARACTERS X READER}โโโโโโHajime No Ippo one shots/Collection of writing for Hajime No Ippoโโโโโโ{TAKING REQUESTS}โฆ
Choice of Life, or Destiny? The link between the soul and the heart. True love, a heart breaking story.โฆ
iwaizumi got himself a cheery, fun, light-hearted and charming new neighbor, oikawa tooru. and he just turned out to be the right companion iwaizumi hajime needed.โฆ
-wherein, inumaki toge's older twin, inumaki y/n comes to the town of furin in disguise as a transfer student from tokyo jujutsu high.โข wnb x inumaki reader insert! x jjkโข this is only a work of fictionโฆ
"Life is not a race,so live out to your heart's content ":: Where the teen idol meets and falls in love with a delinquent- Suo Hayato x Yuna Umemiya -Windbreaker is NOT mine, nor do i own any characters from it. In this story, i only own ONE character; which is Yuna Umemiya -credits to Nii Satoru - might have typographical, grammatical errors, if so, do not hesitate to correct me in the comments -started: 7/20/24- Enjoy reading !! -๐งโฆ
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?โฆ
โ๐๐ฐ๐ธ ๐ค๐ฐ๐ถ๐ญ๐ฅ ๐ข ๐ฉ๐ฆ๐ข๐ณ๐ต ๐ญ๐ช๐ฌ๐ฆ ๐บ๐ฐ๐ถ๐ณ๐ด๐๐ท๐ฆ๐ณ ๐ญ๐ฐ๐ท๐ฆ ๐ข ๐ฉ๐ฆ๐ข๐ณ๐ต ๐ญ๐ช๐ฌ๐ฆ ๐ฎ๐ช๐ฏ๐ฆ?โโ An Lili x Suo Hayato๊ฐ Windbreaker characters belong to Nii Satoru ๊ฑโฆ
A story of a young Prince and his Mother with two sisters who have been deprived of their rights by a very heartless woman #MAGAJIYA#.......โฆ
หหห๐หหห โ โ [๐๐๐บ๐๐๐๐๐ ๐.] โ " ๐ ๐ ๐ฃ๐ค๐ฌ ๐ฎ๐ค๐ช ๐ก๐ค๐ซ๐ ๐ข๐ ๐๐๐๐ ,๋งํ์ง ์์๋! "โ ๐๐ฃ ๐ฌ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ญ-๐ฎ๐๐๐ง-๐ค๐ก๐ ๐๐ฌ๐๐๐ฏ๐ช๐ข๐ ๐๐๐๐๐ข๐ ๐๐ง๐ค๐จ๐จ๐๐จ ๐ฅ๐๐ฉ๐๐จ ๐ฌ๐๐ฉ๐ ๐๐๐ ๐๐ฌ๐ ๐๐ค๐ค๐ง๐ช'๐จ ๐ฉ๐ฌ๐๐ฃ ๐จ๐๐จ๐ฉ๐๐ง, ๐ก๐๐๐๐๐ฃ๐ ๐ฉ๐ค ๐ ๐๐๐๐ฅ ๐๐๐๐ก๐๐๐ค๐ค๐ ๐๐ง๐๐๐ฃ๐๐จ๐๐๐ฅ ๐ฉ๐๐๐ฉ ๐๐ก๐ค๐จ๐จ๐ค๐ข๐จ ๐ค๐ซ๐๐ง ๐ฉ๐๐ ๐ฎ๐๐๐ง๐จ.โ iwaizumi hajime x oc !!!โ your typical childhood bsfs to loversโ slowburn โ started 11/16/23 - ended 01/04/24โฆ
lot of them are more fluff and there will be some smut too-REQUESTS ARE OPENโฆ
These stories are fluff(๐บ)or angst(๐ฅ) or both(๐บ๐ฅ).You can suggest Oneshots in the comment anywhere.I wanted to do this for awhile but I was scared.Im honestly doing this for fun,and for ideas I cant flesh out into full stories so....sorry if some of these seem unrealistic,weird or stupid.Anyway!Warningโ ๏ธSome stories may have in:โขBloodโขCursingโขSuggestive Talk/ActionsโขAttempted Suicide?โขSelf-HarmIf youre sensitive to any of that,go read one of my fluffs.Hope you enjoy~!โฆ
Hajiya Maria Sanusi, a beautiful 34 year old shuwa lady who is married to alhaji abubakar sadiq , she is pregnant with twins and has a two year old son, ajeeb and used to have a lover before her grandmother forced her into an arranged marriage with alhaji abubakar...Alhaji Abubakar Sadiq , a 40 year old and one of the top 50 richest people in Africa, the father of ajeeb and the husband to hajiya Maria, he is a man of his word and also spoilt man since from his childhood, he got whatever he wishes and one of them was hajiya Maria, little did he know he took her from one of the most stubborn men known...Alhaji Mukhtar Kano, a 30 year old man, and also a successful business who is blinded by the love he has for hajiya Maria and would do anything to get her in his arms, but there is one obstacle in the way and that is her husband , Alhaji abubakar, he vows to make his life miserable after all he made his....But all the hustle doesn't just end here I guess fate has its own sick ways of playing games ans also has beauty in it All is sad with the loss of the lost baby but little did they know it was found by a couple Follow me through this complicated triangle and find out how each of them get what they want and how........ I promise you will love itโค๏ธโฆ