Hafnancy01
SAWUN GIWA...!🐘

SAWUN GIWA...!🐘

3,187 67 18

"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."…

KAZAMIN  TAKU

KAZAMIN TAKU

184 8 16

KAZAMIN TAKUN! dake tsakanin sawayensa shine silar tarwatsa farin Cikin zuri'arsa na lokaci Mai tsaho, sai dai baiyanar Rahama Abdulmalik a cikin Jerin y'ay'an da yay silar zuwansu duniya ya zama silar canza mummunar rayuwar daya Jima da zabawa Kansa. walagigin da rayuwa tayi da zuciyar Rahama abune Mai wahalar mantawa, Wanda ba lallai ne a iya ture girman lamarin na har abada ba. Ciwon dake cinta a zuciya shine silar da yasa ta fahimci KAZAMIN TAKU baya haifar da kyakkyawan sawu......!…

KISHIN MATA

KISHIN MATA

2,389 27 9

"Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya ɗaya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran ƙarfi da yaji..." afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun baƙin ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin ƴar'uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwana da sanin cewa mijinta yana ciki...?har uwar ɗaka fa kika biyomu Hafsa...?kuma har kike neman illatamu akan baƙin kishinki...."Haɗiye miyan takaici yayi yana jin yadda zuciyarsa ke masa radaɗi,itama ɗin afusace ta miƙe tana fadin"so kake in ƙyaleku kuci amanata don bani da wayau...? yau fa ake cike kwanaki ashirin da uku da aurenmu amma sbd baƙin halinku na maza wai ace Suleiman har ka yo man kishiya? Jamilar ce wawiya data zauna take kallonka har ka mata kishiyoyi biyu, toka sani ni bazanyi shiru in tsaya kallonka kana aikata abunda kaga dama da wannan kucakar yarinyar bayan ni anawa daran farkon ma ko hannuna baka taɓa ba, shin baka ma ji kunya ba da kake kokarin haɗa shimfiɗa da ƴar cikinka...?"sauran taran numfashinta yayi yace azuciye"menene abun kunya aciki ina ce dai matata ce wacce dubban jama"u suka shaida daurin auranmu...?fine yanzu na gano dalilin shigowarki har cikin ɗaka,so kike kiga yadda zan raya sunnar ma"aiki da matata,shikenan Hafsa yau zan baki mamaki,zan nuna miki cewa bake kadai ce kika iya fitsara da rashin kunya ba akwai shugabanki anan, Zan................."…

MUTUNCIN 'YA MACE

MUTUNCIN 'YA MACE

1,309 40 30

"Sumaiyya ki sani wallahi sai an buga sabon kafce! Koda ni Muntasir zanyi yawo tsirara acikin duniyan nan ne saina tabbata na lalata miki rayuwa ta yadda nan gaba bazaki moru ba ko agidan aurenki!."Muntasir na tsaneka!na tsani duk wanda ya sanka! na tsani duk wanda ya had'a wani alak'a dakai! haka kuma na tsani duk wanda ya nuna tausayi akanka! insha Allahu cin zarafin da kamun sai an ramamun akan *HABIBA* da kuma d'iyoyinka! daga rana irinta yau duk goshin dazan kai kasa, zan dunga roka maka masifa da bala'i ne arayuwarka, Muntasir insha Allahu awulaqance zaka kare ta yadda ko gawarka baza tayi dad'in gani ba..." SUMAIYYA wallahi kika bari na rikeki Saina....…

SHIN SO DAYA NE?

SHIN SO DAYA NE?

272 22 22

*Zazzafar soyayya, Cin amana, mugunta da kuma Sadaukarwa*…

HIBBATULLAH RETURN (on hold)

HIBBATULLAH RETURN (on hold)

3,403 148 6

cigaban littafin HIBBATULLAH (K'YAUTA DAGA ALLAH)…

KAICON SO

KAICON SO

3,706 152 26

A blind love story.....…