RAYUWAR BADIYYA ✅

RAYUWAR BADIYYA ✅

255,618 20,666 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

13,763 771 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

57,689 2,990 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

Tokyo Revengers

Tokyo Revengers

176,497 3,314 27

Tokyo Revengers one shots and scenarios!!!The characters and the drawings are not mine. All credits go to their rightful owners. It may contain some bad words. Manga spoilers!(ง'̀-'́)ง Enjoy!♡︎#1- animeworld…

1 week to make me yours (rengiyuu vs giyuushino)

1 week to make me yours (rengiyuu vs giyuushino)

43,072 650 30

Giyuu has 2 simps one of them will take trying to get giyuu's love to the next level who will win his heart find out I the story..... started idk i forgot- ended 2/24/2022…

Notice Me ( COMPLETE)

Notice Me ( COMPLETE)

29,331 794 26

Hey Yuuji,I hope you can notice me;)From your FLAuthor's note:Just get ready with ur tissues💕…

Other Half /

Other Half /

55,716 2,621 26

" A cat just fall in love with me ?! "Hanma Shuuji x Reader…

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

503,015 41,651 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito…

𝐬𝐨𝐮𝐥𝐦𝐚𝐭𝐞𝐬 | 𝐤𝐞𝐢𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐛𝐚𝐣𝐢

𝐬𝐨𝐮𝐥𝐦𝐚𝐭𝐞𝐬 | 𝐤𝐞𝐢𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐛𝐚𝐣𝐢

37,899 1,568 22

"𝙖𝙧𝙚 𝙮𝙤𝙪 𝙢𝙮 𝙨𝙤𝙪𝙡𝙢𝙖𝙩𝙚?"↬i don't own Baji and other side charac from tokyo rev. all credits goes to Ken Wakui.@𝙞𝙘𝙝𝙞𝗌𝗍𝖺𝗋𝗍𝖾𝖽:𝖲𝖾𝗉𝗍.19 2021…

KUNDIN QADDARATA

KUNDIN QADDARATA

1,463,575 118,548 110

Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka.............SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata.....Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE?sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA?Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........…

SOFIA

SOFIA

220 15 15

Nakasar rashin ƙwarin ƙafar da Sofia za tayi tafiya ita ce KALUBALE da kuma JARABAWAR da ta shafe kowacce jarabawa zafi da ciwo.Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafuwan Sofia tun a cikin cikin mahaifiyar ta suka samu rauni wanda hakan ya samu sila ne ta dalilin Depression a turance kenan, to amma likitoci sun faɗa cewa da ace mahaifiyar bata da ciki da ita zata samu rauni (na rashin ji, ko kuma rashin gani, ko ciwon hauka) sai akayi rashin sa'a uwar na ɗauke da juna biyu sai abin ya sauka akan abin da ke cikin ta,Maimakon yayi ma uwar illah sai yayi ma SOFIA illah aka haife ta nakasasshiya kuma likitoci sun tabbatar ba lallai ta iya tafiya ba saboda jijiyoyin da zasu taimake ta wajan tafiya sun mutu basu da karfin da zasu iya zama lafiyayyun jijiyoyi.Shin da gaske ita ɗin MABARACIYA ce?, Yaya zata kalli AL'UMMA ko yaya AL'UMMA zasu kalle ta?, SADAUKARWA mai cike da rugujewar Mafarkai da Burika, SARƘAƘIYA, KADDARA, RAYUWA mai cike da ZAGON ƘASA.…

The Untold Mission

The Untold Mission

1,002 18 10

The one Mission no one ever spoke of. The Furious Five refused to say what happened.It was too much for them.They could not.Tigress could not.Part 1 of The Tiger SistersCover Art by: AndrewZeHusky…

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

130,326 17,472 71

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.…

KUNDIN HASKE💡

KUNDIN HASKE💡

297,882 23,802 148

Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻…

BAN FARGA BA..

BAN FARGA BA..

141,661 1,435 22

Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....…

SQHY - THE RUMOR

SQHY - THE RUMOR

498 36 6

In the world of Chinese idol group SNH48, rumors swirl about a new addition to the 8th generation of trainees. What will happen next?THIS IS PART OF THE IDOL SERIES…

RUBUTACCIYAR K'ADDARA

RUBUTACCIYAR K'ADDARA

31,241 2,085 36

LABARIN UWA DA Y'AR TA WANDA YAKE CIKE DA TAUSAYI DA AL'AJABI, KUYI KUTSE A CIKI DOMIN GANIN ABINDA YAKE FARUWA.…

menace | tokyo revengers

menace | tokyo revengers

149,393 5,151 21

tokyo revengers one-shots . 𝙥𝙧𝙚𝙨𝙚𝙣𝙩 𝙖𝙣𝙙 𝙩𝙞𝙢𝙚𝙨𝙠𝙞𝙥𝙨+ lowercase intended+ female insert © tokyo rev. / wakui © menace / iiyudo status | hiatus…

LAIFINA NE

LAIFINA NE

5,967 607 53

Duk da kasantuwarta mai rauni amma hakan bai gagareta girmama kanta fiye da kimar kowa ba. Ta fara gina labarinta cike da izza da kyamatar halin da namiji. Duk da akance abinda aka gasa shi yaga wuta to saidai ita ido biyu suka yida wutar. Tayi musu kudin goro ta ajje a gafe tayi tsammanin rayuwa tsauni ne da bazai gagareta hayewa ba a tallin tal dinta.Tayi nisa a tafiyar kana ta fahimci cewar tayi saken da bangonta ya tsage. Wanda hakan ya jefata a dana sani.…