page 14

Background color
Font
Font size
Line height

👩‍❤️‍💋‍👨 *Zab'ina*👩‍❤️‍💋‍👨
*ko*
💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔

*ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** *****

*Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*

*~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*

*Dedicated* *to* *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*


*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*




https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊

*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Bismillahir rahmanin rahim*

*Page 65~70*

Saida kowa ya fita suka rufe k'ofa suka ta dariya Zahra taja musu ledar suka fara bud'e wa d'ayar ledar kaya ne ya sayo musu Abaya ne kala biyu kuma iri d'aya Jaa biyu bak'i biyu kallon kallo sukayi sai suka dad's jar d'ayan ledar shi kuma Sweet's ne da chocolate a ciki kowa d'aukan abunda yake so yayi suka fara sha.

Zama sukayi su ukun a teras d'in gidan ba wanda yayi magana na tsawon wasu da k'ik'ai.

Sabeer ne yafara da cewa" me d'azu kuke gulma a gurin cin abinci?

Shuru sukayi dan tsoro suke karya fad'a wa Don dan da Sabeer da Don baa shiga tsakanin su bare kuma ayi gulmar d'aya da d'aya.

Ganin basu da niyyar fad'a masa yasa yayi tsaki yace " koma me kuke gulma ni ba damuwa ta bane abunda yasa nace muku meeting time saboda ina so nasa ku wani important work akan Don in ba mu mukayi ba shi bazaiyi ba kuma bazai tab'a gane meye so ba,

Tashi yayi ya tsaya kan nan yaci gaba da cewa Don de wani irin mutum ne da kuka san halin sa basai na fad'a ba bai ma yadda akwai so ba a rayuwar sa bare yaso wata,

And duka muna tare da ku acikin gidan nan yasha fad'a muku yana mafarkin wata yarinya in zaku tuna yadda yake kwatanta ta ba abunda ya raba ta da Khareema.

Kuma tun daga lokacin da yafara ganin Khareema a asibiti idon sa suka nuna ya gamu da yarinyar da ta dace dashi amma har yanzu bai gane hakan ba duk kuna ganin abunda suke faruwa tunda ga zuwan ta to wani abu da baku sani ba d'azu da asuba ta je shan ruwa ta fad'a d'akin sa ta zuba masa ruwa yana bacci😅😅😅 sai da ya mik'e tsaye inda wani ne da anji kansu amma dake ita ne at the end har k'asa ya tsuguna yana rarrashin ta saboda ya mata shouting.

Zaro ido su Hibba sukayi dan abun yabasu mamaki sosai cewa sukayi bro Sabeer ruwa fa kace?

Dariya kwace masa tayi yace" ehh wallahi ruwa.

Saddika ne tace " bro Sabeer yanzu dai meye abunyi dan wallahi ina so yaya ya auri Khareema dan daga gani zata gyara shi kuma daga gani ba babba sosai bace bata wuce sa'ar Zahra ba.

Hibba ne takarb'i maganar da cewa kuna da plan????

Sabeer yace" I have one.

Kallon sa Saddika tayi tace" muna jinka.

Murmushi yayi yace" Zahra zamu sa ta koya mata tsarewa da kuma iya fad'a wa kowa magana tare da kallon cikin idon mutumin more especially Don ina soya kwana biyu a gama wannan mission d'in dan muje na gaba.

Kallon sa Hibba tayi tace" wannan ai aiki nane bana Zahra ba.

Saddika ta tare ta da cewa amma ai kinga bata da k'awa sai Zahra taya zata fara yadda da maganar ki?

Tsaki Sabeer yayi yace" koma me zakuyi na baku kwana biyu yana gama fad'a ya tafi yabar su a gurin.

**** *** *** *** *** *** *** *** *** ***

Zaune Asad yake a d'aki yana tuna irin rayuwar da yayi da Aqsa dai dai lokacin Umma tashi go suka gaisa ta tambayi jikinsa yace" da sauk'i.

Murmushi Umma tayi nan ta masa magana akan ya saurare ta dan tasan bazai ji dad'in abunda zata fad'a ba ya mata alk'awarin bazai dame shi ba ko menene.

Nan Umma ta bashi labarin duk abunda yafaru zuwa labarin da ta samu na rasuwar Aqsa.

Ya d'au wasu lokuta bai iya cewa komai ba a cikin ransa kuwa salati yake dan bai tab'a tunanin akwai randa Aqsa zata barshi ba,

Mirmushin k'arya yayi yace" Umma karki damu haka rayuwa take dan haka kiji kamar tana nan duk abunda zata yi saboda ke nayi alkawarin yi nima.

Har Umma zata tashi sai kuma tace" akwai abu d'aya da na san yinsa zai maka wuya,

Murmushi yayi yace" ki fad'a ko menene nayi alkawarin yi Umma.

Courage ta had'a guri d'aya san nan tace" so nake ka auri Ahlum saboda ko ba komai Ahlum ta taka rawar gani a soyayyar ku ko da yaushe tana kasan ce wa daku bata tab'a rufe ido ba in kuna cikin matsala dan haka nakeso ka saka mata ka aure ta tunda yawan cin halin ta irin na Aqsa ne.

Shuru yayi dan baisan me zaice ba duk wani courage ya rasa shi da zai iya rejecting abunda ta zo nema gurin sa.

Ganin ya kasa magana Umma tayi murmushi tace" nasan dama bazaka yadda ba is OK karka ta kura kanka.

Har taje bakin k'ofa zata fita yace" na amince Umma dan ba abunda zaki rok'a a gurina ki rasa bayan na d'auke ki mahaifiya.

Wani irin dad'i Umma taji ganin yadda ya yarda wa buk'atar ta godiya ta masa tare da fita daga d'akin.

*** *** *** *** *** *** ****** *** *** ***

Bayan wasu lokuta Don ya dawo amma ko ta hakura duk hakurin da ya bata ko kallon tak'i tayi,

Hibba dake bakin k'ofa hanu tayi wa Zahra alamar tazo a hankali ta tashi ta fita tabi Hibba ,

Don yi yayi kamar zaiyi kuka dan baya son yadda take k'in kulashi , tashi tayi yafita jiki san yaye.

Bayan Zahra ta gama magana da Hibba ne ta dawo d'aki samu tayi Khareema tasa kayan bacci abun ya bata mamaki kuma taji dad'i dan hakan ya nuna tana d'aukan duk abunda take nuna mata dan hakan sanja ta bazai bata wahala ba.

Ita ma wanka tayi tasa kayan bacci san nan ta zauna gefen Khareema sai da suka had'a ido ta sakar mata da murmushi san nan tace " kinsan me Khareema?

D'aga ido tayi kafin tace "aa bansani ba.

Cewa Zahra ta k'arayi shin kina so Don ya daina miki ihu?

Juya ido tayi alamar tana tunani kafin tace" billu"

D'aga kai Zahra tayi alamar ehh.

Da sauri tace" ehh nima nafara tsare shi irin yadda yake min after all he's a bad person he didn't deserve to my friend.

Ajiyar zuci tayi tace" nakoya miki abunda zaki nayi daga yau yafara tsoron ki ?

Zaro ido tayi tace"ehemm

Tashi Zahra tayi tafara nuna mata yadda zata na tafiya da magana.

Abun dariya ya bata wai Zahra tana yin abun manya.

Rarrashin ta Zahra tayi dakyar ta yadda tafara practicing cikin k'aramin lokaci ta d'auka dake dama halin ta ne tunda namiji baya mata raini Sahib kawai take tsoro shima kuma dan yana tab'a ta ne.

*NEXT DAY*

kowa na zaune a gurin cin abinci, Don hankalin sa ba'a kwance ba dan bai gan Zahra bare ya ganta har ya gama cin abinci tare da su daddy duka suka tashi domin zuwa office har sunje k'ofa sai suka jiyo murya kamar daga sama ance"

So daddy zaka iya fita ba tare da kaduba ina lafiya ba?

A tare suka juyo dan muryar ta basu mamaki........


You are reading the story above: TeenFic.Net

#yerp