Read Stories KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE - TeenFic.Net

Romance

Full

30-10-2024

KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE

5,361 likes / 38,992 reads
ASSALAM ALAIKUM!

NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4.

LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA..

TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE?

SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI?

KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE.

SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA:

1. KURUCIYAR MINAL.
2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE .
3.YA JI TA MATA.
4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE

DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!
May be you like?