miss_untichlobanty
KURUCIYAR MINAL

KURUCIYAR MINAL

308,648 21,928 101

This isa kinda story of a girl called MINAL where by she is a troublesome teenager but as the story goes,destiny joins her with one of Nigeria's military captain,the arrogant, softhearted CPT/MJ YAZEED ABDULMAJEED UMAR how will this saga end?What will happen when enemies are always chasing after their happiness to the extent of separating them? Is their love enough to bring them back together?DAN ALLAH KARKU MANTA DA FOLLOWING DINA SECOND BIYAR KACAL ZAI DAUKA.Follow me on kuruciyar minal to find out.RANKSYAZO NA #1 A AGRICULTURE NA #4 A HATRED ### UNEDITED ###…

KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE

KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE

38,992 5,361 56

ASSALAM ALAIKUM!NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4.LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI?KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE.SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA:1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE .3.YA JI TA MATA.4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!…

YA JI TA MATA

YA JI TA MATA

84,399 8,149 63

Wannan labari me suna YA JI TA MATA shine littafina na uku....Labarin wani saurayi ne Wanda bashida aiki sai zina, a cewar sa ba laifinsa bane Allah ne yayi sa hariji. Toh hakan ne yasa iyayen sa suka rufe ido sai yayi aure amma fa an gudu ba'a tsira ba domin kuwa babu wacce take iya zaman sati biyu dashi tsanani kwana 10 sai su gudu. Toh fa an Sami matsala domin reshe ta juye da mujiya inda Allah ya hadosa da Wanda ta fisa jaraba toh yanzu kuma shi ke gudu.Wai ya za'a kwashe ne a lokacin da iyayen sa sukace bai isa ya saketa ba kamar yadda ya dafa kur'ani cewa bazai saketa ba? KU BIYONI CIKIN WANNAN LABARI NAWA DAN JIN YADDA ZA'A KAYA.SAURAN LABARAI NA:1.KURUCIYAR MINAL 2. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE AND NOW3. YAJI TA MATA.…

Mr. ROMANTIC AND I

Mr. ROMANTIC AND I

50,049 4,690 26

FATIMA fulani - pakistani is a 18 years old 1st year university girl with ego and self respect who happens to meet a final year jerk king of the university, LAYMAN which every girl wish for. She hates him with all her guts what will happen when their destiny cross each other and had no choice but to live under thesame roof?follow me to find out how this university life journey will end up? Follow me on MR. ROMANTIC AND I to find out?Only positive comments are accepted.…

YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

169,598 10,301 40

WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA.LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI.KU BIYONI A WANNAN GAJERAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN YA FARU. KASO TAMANIN 80% Ba GASKIYA BANETAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO MISS UNTICHLOBANTY 💕ASHA KARATU LAFIYA........SAURAN LITTAFI NA:1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE 2. YA JI TA MATA3. MR. ROMANTIC AND I 4. MY LITTLE BRIDE…