๐€๐ฅ๐ฅ ๐๐ฅ๐š๐œ๐ค ๐๐ฎ๐ญ ๐†๐จ๐ฅ๐

๐€๐ฅ๐ฅ ๐๐ฅ๐š๐œ๐ค ๐๐ฎ๐ญ ๐†๐จ๐ฅ๐

44,608 1,832 9

After Drogon flew her away, Daenerys believed she was done, that the gods had enough. She would later laugh at the irony. ๐Ž๐‘Daenerys Targaryen is reborn as a daughter of Viserys Targaryen and Alicent Hightower. This time however, she won't bow her head and succumb to others demands, she is ๐ƒ๐š๐ž๐ง๐ž๐ซ๐ฒ๐ฌ ๐’๐ญ๐จ๐ซ๐ฆ๐›๐จ๐ซ๐ง ๐“๐š๐ซ๐ ๐š๐ซ๐ฒ๐ž๐ง, rider of ๐๐š๐ฅ๐ž๐ซ๐ข๐จ๐ง ๐ซ๐ž๐›๐จ๐ซ๐ง, the ๐ฉ๐ซ๐ข๐ง๐œ๐ž ๐ฐ๐ก๐จ ๐ฐ๐š๐ฌ ๐ฉ๐ซ๐จ๐ฆ๐ข๐ฌ๐ž๐, ๐๐ฎ๐ž๐ž๐ง ๐จ๐Ÿ ๐ญ๐ก๐ž ๐€๐ง๐๐š๐ฅ'๐ฌ ๐š๐ง๐ ๐ญ๐ก๐ž ๐…๐ข๐ซ๐ฌ๐ญ ๐Œ๐ž๐ง, ๐๐ซ๐จ๐ญ๐ž๐œ๐ญ๐จ๐ซ ๐จ๐Ÿ ๐ญ๐ก๐ž ๐’๐ž๐ฏ๐ž๐ง ๐Š๐ข๐ง๐ ๐๐จ๐ฆ๐ฌ, the ๐ฆ๐จ๐ญ๐ก๐ž๐ซ ๐จ๐Ÿ ๐ƒ๐ซ๐š๐ ๐จ๐ง๐ฌ, the ๐Š๐ก๐š๐ฅ๐ž๐ž๐ฌ๐ข ๐จ๐Ÿ ๐ญ๐ก๐ž ๐†๐ซ๐ž๐š๐ญ ๐†๐ซ๐š๐ฌ๐ฌ ๐’๐ž๐š, the ๐”๐ง๐›๐ฎ๐ซ๐ง๐ญ, the ๐๐ซ๐ž๐š๐ค๐ž๐ซ ๐จ๐Ÿ ๐‚๐ก๐š๐ข๐ง๐ฌ. ๐†๐จ๐๐ฌ ๐ก๐š๐ฏ๐ž ๐ฆ๐ž๐ซ๐œ๐ฒ ๐จ๐ง ๐ญ๐ก๐จ๐ฌ๐ž ๐ฐ๐ก๐จ ๐ž๐š๐ซ๐ง ๐ก๐ž๐ซ ๐ข๐ซ๐ž. ๐“๐ก๐ซ๐จ๐ฎ๐ ๐ก ๐…๐ข๐ซ๐ž ๐š๐ง๐ ๐๐ฅ๐จ๐จ๐.Daemon Targaryen x Daenerys TargaryenInspiration taken from 'Hand of Helen'https://archiveofourown.org/user/Hokkaido_milk_pudding/pseuds/Hokkaido_milk_puddingโ€ฆ

Shibuwasa Instagram

Shibuwasa Instagram

1,929 102 8

well indeed Everyone wants to know about my own Instagram~well then *he laughed*hope you enjoyedโ€ฆ

Ahegao pics (no longer being updated either)

Ahegao pics (no longer being updated either)

149,007 333 7

just ahegao pics with no purposeโ€ฆ

Joy Over stress

Joy Over stress

82 1 6

this book is about my research on how you can be joyful during your stressful moments it contain six short chapters and bible verses ... and in this book i try to make it short as possible so that we can understand and actually practice it... and i pray and hope that you will love reading it...vinaka(thank you)โ€ฆ

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

12,675 753 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaษ—in ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaษ—uwar wani tsohon alฦ™awari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ฦ™aya?โ€ฆ

It Was a Life Of Clandestine

It Was a Life Of Clandestine

24 3 3

Descriptions were often a bit longer but when it comes to this I'll make it a real short one. Regarding this book all it contains was a story of life which was all about five things which are tear's, smile, agony, failure and achievement. As it was said earlier there's always a light at the end of tunnel.โ€ฆ

SIRRIN MU

SIRRIN MU

7,906 256 12

_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buษ—e shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da ฦ™afar takawa__Nakasa bata taษ“a zama kasawa,haka kuma ฦ™addarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu ษ—auke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani ษ“angare na jikinsa?__Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina ฦ™unci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A?YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A?KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?โ€ฆ

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

500,668 41,519 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ฦ™anฦ™anin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baฦ™uwa a gareka cikin ฦ™anฦ™anin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daitoโ€ฆ

HIS HEART    : A ONE-SHOT ENTRY

HIS HEART : A ONE-SHOT ENTRY

34 5 1

He is depressed and haunted and sees her as just his best friend, oblivious of the gift in human form the universe gave him but she sees him as her soulmate, she believes part of her purpose is to save him from his incoming destruction... "... I know all your secrets... "โ€ฆ

KWANTAN ฦAUNA

KWANTAN ฦAUNA

4,213 209 27

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta ษ—auka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ษ—anta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?.*KWANTAN ฦAUNA*โ€ฆ

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

56,543 2,960 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.โ€ฆ

The Random Stuff

The Random Stuff

246 2 10

legit just random shitโ€ฆ

RAYUWAR BADIYYA โœ…

RAYUWAR BADIYYA โœ…

253,944 20,627 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?โ€ฆ

Lies

Lies

18 0 11

A stray finds the richest family of Japan The children of the household fed her leftovers. One 16 year old girl, slept with the dog at night. But one night there was a bang. The dog escapes, luckily! Once the Father died, everything turned SOUR!โ€ฆ

MATAR AMEER

MATAR AMEER

18,772 937 71

'Ammi ya zan yi da rayuwata? Ya kuke so in yi da zuciyata? Ban taba ba...daidai da rana daya ban taba mafarkin yin rayuwar aure ba tare da Ameer ba. Na roke ku da Allah ku zuba idanuwanku kawai a kaina, ina ji da kun san yadda zuciyata ke tafarfasa a duk lokacin da kuka yi min zancen auren wani wanda ba Ameer ba da tuni kun daina...' Kuka sosai take yi, kukan da ke fitowa tun daga k'asan zuciyarta yana ratsowa tsakanin idanuwanta.'Na sani akwai zafi da radadi Ameerah, na san miye so, na san gubarshi saboda ni ma na tab'a dandana. Sai dai Ameerah ba za mu zura miki idanuwa ba, shekarunki ashirin da takwas kenan babu aure, kina zaune jiran gawon shanu. Waye ya san inda Ameer yake yanzu? Wa ma yake da tabbacin yana da rai ko babu?'โ€ฆ

CINIKIN RAI.....  beauty meet the beast

CINIKIN RAI..... beauty meet the beast

4,465 338 22

Mutane kala uku ne a duniya.Na farko masu rauniNa biyu masu karfiNa uku masu bada umarniA ko ina ma duniya suna raye.Suna kasuwancin su ne akan haka ga duk wanda ya kawo musu tsaiko su aika shi garin sa ba a dawowa.... Silar su mutane dayawa sun rasa wasu masu. Wasu sun yi kuka, wasu sun mutu. A duk lokacin da aka tab'a su suna fada suna karawa Kasuwancin mu ne aka tab'a. Sai dai Allah me kyauta da kari. A lokacin da aka haifi shaidani ya addabi duniya, A lokacin Allah ke aiko waliyi a bayan kasa..... Dalilin da Mahaifinsu ya mata lakabi da Uwar Adalci Zenobia tare da Yar uwarta Zulfa......โ€ฆ

BAKAR WASIKA

BAKAR WASIKA

17,934 1,027 11

Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_โ€ฆ

K'abila...

K'abila...

3,690 306 11

Aurenta da Khalil kaddara ne. Zuwanta gidansu a matsayin mai aiki jarabta ne. Zama gidanshi tare da matarshi kuma bala'i ne. Da wanne zataji? Miji wanda ya tsaneta tamkar mutuwarsa ko kuwa matarsa da bata da burin daya wuce ta tozartata dukda kuwa batasan itadin matarsa bace? Ko kuwa karyata musulunci da kowa yakeyi?Tabbas, K'abila...itama musulma ce. Amma a rayuwar Fatima Batul, hakan abu ne mai wuyar bayyanawa. Kyara, tsangwama da wulakanci sune abubuwan da tafi sabawa dasu a duniya har tana ganin bazata tabi jin dadi ba a rayuwarta. Kasantuwar mahaifiyarta Igbo, tunda Batul ta bude ido babu abunda ta sani face kunci da bakin ciki sai tarin hawaye. Wai dama shi musulunci idan ba a ciki aka haifeka ba Allah baya amsarka ne?Ko kuwa dai dole sai kai bahaushe ne ko bafulatani sannan musuluncinka yake zama ingantacce? Ana kiranta K'abila, ko kuma ace mata Tubabba, kai harma muna musulma ana kiranta wai duk dan kasancewar mahaifiyarta inyamura duk kuwa da cewar ta musulunta daga baya. Batul bata gara jefa kanta cikin ukuba ba sai bayan aurenta da Khalil, ga bala'in mahaifiyarsa da yan'uwansa, dangi da abokansa...shin ina zata saka rayuwarta ne?Data sani da bata gudu tabar gida ba, data tsaya dangin mahaifinta sunyi duk yanda sukeso da ita, da bata roki alfarma ta auri Khalil ba...---Labari ne mai cike da darussa daban daban akan addini, al'ada, zamantawa da kuma tsantsar soyayya. Ku biyoni dan ganin yanda labarin Fatima Batul da angonta Ibrahim Khalil zai kasance...โ€ฆ

Bintun Batuul

Bintun Batuul

3,281 240 15

Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya...kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa?to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUULโ€ฆ

A SOYAYYAR MU

A SOYAYYAR MU

6,953 91 51

Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ษ—ayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laฦ™abi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ษ“acin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taษ“a ganin su cikin alhini ba. kwatsam ฦ™addara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ฦ™addara ce wannan ? acan, labarin yana ฦ™unshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.โ€ฆ