yaralasar 5

yaralasar 5

5,993 278 29

Kitap bir kültürdü ben kitap kadınıyım sen okursun okumazsın beni hiç ilgilendirmez ben kitap severim!…

Sarkakiya

Sarkakiya

14,381 995 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

Rehber Öğretmenimin Ayakları

Rehber Öğretmenimin Ayakları

22,750 61 9

Hikayeler gerçektir, rehber öğretmenim ve yazacağım birkaç farklı hikayeyi kapsar.…

KWANTAN ƁAUNA

KWANTAN ƁAUNA

4,415 210 27

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?.*KWANTAN ƁAUNA*…

Rubutun Tagwaye Zagaye na Uku

Rubutun Tagwaye Zagaye na Uku

539 25 10

*Yana da kyau a duk lokacin da IDANIYAR RUWA tayi wahalar toshewa acikin WATA ALAƘA ta rayuwarmu muyi tunani akan cewa TSARIN ALLAH ne, shi ya ƙaddara hakan kuma da sannu sauki zai zo ba tare da mun biyewa zukatanmu ba har suka kaimu ga shuka BISHIYAR TSIYA a cikin GONAR SHARRI, domin kuwa hakan zai kaimu ga girbar ƴaƴan nadama marasa adadi, Ya Allah ka warware muna damuwoyin mu albarkacin fiyayyen halitta*_NASIHA CE KYAUTA DAGA ƳAN TAGWAYENKU😍_…

𝐀𝐞𝐬𝐭𝐡𝐞𝐭𝐢𝐜 𝐒𝐲𝐦𝐛𝐨𝐥𝐬 ⎙𓂃
Returning to Alola (Completed)

Returning to Alola (Completed)

34,025 282 26

Ash misses Alola. So he, Pikachu, Greninja, and Ash's Alola Pokémon went to the airport to fly back to Alola andmeet his friends again. But, he didn't notice that Dark Ash and his Alola Pokémons were coming with him. Ash has a feeling for Lillie and Lillie has a feeling for Ash.Warning ⚠: If you don't ship these couples, I suggest you to not read it.*Disclaimer*i don't own the pictures,videos,characters, or Pokémon. Credits to the owner of Pokémon…

to bid you adieu | t. muichiro

to bid you adieu | t. muichiro

4,865 154 6

"𝙝𝙚 𝙡𝙞𝙠𝙚𝙙 𝙝𝙚𝙧 𝙢𝙤𝙧𝙚 𝙩𝙝𝙖𝙣 𝙝𝙚 𝙡𝙞𝙠𝙚𝙙 𝙡𝙞𝙛𝙚 𝙞𝙩𝙨𝙚𝙡𝙛, 𝙞'𝙢 𝙨𝙪𝙧𝙚."𝙄𝙛 𝙩𝙝𝙚𝙧𝙚'𝙨 𝙖𝙣𝙮𝙩𝙝𝙞𝙣𝙜 𝙮𝙤𝙪 𝙡𝙚𝙖𝙧𝙣𝙚𝙙 𝙛𝙧𝙤𝙢 𝙩𝙝𝙚 𝙙𝙖𝙮𝙨 𝙤𝙛 𝙮𝙤𝙪𝙧 𝙮𝙤𝙪𝙩𝙝, 𝙞𝙩 𝙬𝙖𝙨 𝙩𝙝𝙖𝙩 𝙮𝙤𝙪 𝙬𝙚𝙧𝙚 𝙗𝙤𝙧𝙣 𝙬𝙞𝙩𝙝 𝙖 𝙜𝙞𝙛𝙩. 𝙉𝙤𝙬, 𝙖𝙩 𝙩𝙝𝙚 𝙆𝙞𝙢𝙚𝙩𝙨𝙪 𝘼𝙘𝙖𝙙𝙚𝙢𝙮 𝙁𝙤𝙧 𝙏𝙝𝙚 𝙂𝙞𝙛𝙩𝙚𝙙, 𝙮𝙤𝙪𝙧 𝙚𝙣𝙩𝙞𝙧𝙚 𝙡𝙞𝙛𝙚 𝙚𝙫𝙤𝙡𝙫𝙚𝙙 𝙖𝙧𝙤𝙪𝙣𝙙 𝙩𝙝𝙖𝙩.𝙃𝙤𝙬𝙚𝙫𝙚𝙧, 𝙖𝙛𝙩𝙚𝙧 𝙖 𝙨𝙩𝙧𝙖𝙣𝙜𝙚 𝙧𝙪𝙣-𝙞𝙣 𝙬𝙞𝙩𝙝 𝙖 𝙢𝙖𝙣 𝙬𝙝𝙤 𝙥𝙧𝙤𝙢𝙞𝙨𝙚𝙨 𝙫𝙚𝙣𝙜𝙚𝙖𝙣𝙘𝙚, 𝙮𝙤𝙪 𝙛𝙞𝙣𝙙 𝙮𝙤𝙪𝙧𝙨𝙚𝙡𝙛 𝙝𝙖𝙫𝙞𝙣𝙜 𝙩𝙤 𝙩𝙚𝙖𝙢 𝙪𝙥 𝙬𝙞𝙩𝙝 𝙮𝙤𝙪𝙧 𝙡𝙤𝙣𝙜𝙩𝙞𝙢𝙚 𝙧𝙞𝙫𝙖𝙡.𝙒𝙞𝙡𝙡𝙞𝙣𝙜 𝙩𝙤 𝙜𝙤 𝙖𝙣𝙮 𝙡𝙚𝙣𝙜𝙩𝙝𝙨 𝙩𝙤 𝙦𝙪𝙚𝙣𝙘𝙝 𝙮𝙤𝙪𝙧 𝙘𝙪𝙧𝙞𝙤𝙨𝙞𝙩𝙮, 𝙩𝙝𝙚 𝙨𝙚𝙘𝙧𝙚𝙩𝙨 𝙖𝙩 𝙩𝙝𝙚 𝙖𝙘𝙖𝙙𝙚𝙢𝙮 𝙬𝙚𝙧𝙚 𝙣𝙤𝙬 𝙮𝙤𝙪𝙧𝙨 𝙩𝙤 𝙪𝙣𝙧𝙖𝙫𝙚𝙡.- 𝙛!𝙧𝙚𝙖𝙙𝙚𝙧 𝙭 𝙩. 𝙢𝙪𝙞𝙘𝙝𝙞𝙧𝙤- 𝙠𝙣𝙮 𝙖𝙘𝙖𝙙𝙚𝙢𝙮 𝙖𝙪- 𝘾𝙊𝙑𝙀𝙍 𝘾𝙍𝙀𝘼𝙏𝙀𝘿 𝘽𝙔 𝙂𝙂𝙃𝙊𝙎𝙏𝙎𝙋𝙄𝘿𝙀𝙍!…

UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA

UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA

880 25 15

"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami, Isuhu da Goggo Sala suka faɗa uwar ɗaki, Goggo Sala da ke ɗaure da ɗaurin ƙirji tun a falo zanin jikinta ya faɗi ba tare da ta sani ba. Goggo Sala da baba Isuhu suka shige bayan ƙofar uwar ɗaki ita kuma Lami ta maƙale a gefen gado, shirun da suka ji ba a ƙara kukan tinkiyar ba ne ya sa suka fara dawowa hayyacinsu. Goggo Sala ta kai idonta jikinta sai a lokacin ta yi ido biyu da tsurar ɗan fatarin (Under wear) da ke ƙugunta, ga ƙirjinta zube a saman kan Baba Isuhu da ke tsugunne a ƙasa. Sai a lokacin ta lura da hannuwan baba Isuhu da ke riƙe da ɗan fatarinta. Cikin matsananciyar kunya ta ce. "Kai Isuhu wanne irin iskanci ne haka saboda Allah za ka nemi shigewa cikin fatarina, ni fa ƙanwar mahaifiyar matarka ce ." Cikin rashin sani Baba Isuhu ya miƙe tsaye sai jin ƙirjin Goggo Sala ya yi a saman fuskarsa, yana ɗagowa suka haɗa ido da ita. Ganin abin kunyar da aka tafka cike da borin kunya ta ce, "Amma dai Isuhu yadda ka kwaso mini ƙirji ina a matsayin sirikarka Allah Ya kwashe maka albarka."…

AƘIDA TA

AƘIDA TA

24,382 1,341 31

Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba…

Jodohku di Kota London

Jodohku di Kota London

18,183 379 46

Eyra Shaza , perempuan yang dibesarkan dengan segala kemewahan dan harta milik keluarganya . Namun dia hanya dahagakan kasih sayang dan belaian mama dan papanya. Dia juga seorang berpendidikan . Selepas sahaja dia menamatkan pembelajarannya di Kota London , dia mengambil keputusan untuk pulang ke tanah airnya . Sebaik sahaja Eyra sampai di bumi Malaysia ,papanya ,Tan Sri Azman Zamani mendesaknya untuk mengahwini anak rakannya , Remy . Eyra lebih rela keluar dari rumah daripada berkahwin dengan Remy .seorng lelaki durjana yang ingin melakukan sesuatu kepadanya . Lantas dia mengambil keputusan untuk kembali ke Kota London kerana hidupnya disana , lebih aman berbanding di Malaysia . Ian Hazim, lelaki berdarah kacukan melayu -inggeris yang tegas dan garang . dia merasakan sesuatu yang tidak pernah dirasainya sepanjang hayatnya . Buat pertama kalinya hati Ian terbuka apabila berjumpa dengan Eyra Shaza . Duduk serumah dengan Eyra Shaza membuatkan dia merasakan apa itu kasih , rindu , cemburu , dan marah hanya kerana seorang perempuan. kehidupan Eyra Syaza semakin bahagia apabila Ian menawarkan pekerjaan kepadanya sebagai peneman ibu kepadanya. Duduk dibawah satu bumbung dengan Ian membuatkan Eyra Shaza tidak senang duduk dan kehidupannya menjadi huru-hara dengan perhatian yang cukup rapi yang diberikan Ian . "will you be my wife Eyra ?" - Ian"encik majikan saya , saya tidak boleh khawin dengan encik" - Eyra" tapi saya terlalu menyanyangi awak Eyra " - Ian "saya tak boleh " - Eyramampukah Eyra menerima Ian setelah apa yang Remy pernah lakukan terhadapnya ? mampukah Ian menerima Eyra dengan sepenuh hati ? nantikan :)…

Wake up, Caesar

Wake up, Caesar

759 189 18

A wild night is destined to change the lives of those whose obsession knows no bounds.The world of reckless Cambridge students is built on antiquity, alcohol and an absurd desire to talk to a native Latin speaker. Six friends are ready to do anything to achieve their goal, but they can't imagine the consequences of their insane determination.· the first book of the dilogy· written in 2021· translated from russian in 2023…

Hazbin Hotel Pirate Au/ Tamamlandı

Hazbin Hotel Pirate Au/ Tamamlandı

753 169 20

↝Hazbin Hotel Korsan Au /TAMAMLANDI ↝ "Morgone'lar ya da Ölüm Tacirleri seçtikleri özel insanların ruhlarını toplarlar. Bazen rastgele insanlarla beslenirken ama ruhunu özenle topladığı kişileri kendilerinden biri yaparlar. Amaçları cennetin onlara kilitli kapılarını açmak için bir ordu yapmaktır."- - - - - - - - -"Tek bir şart var bu kuleyi kıracak,Kraliyet kanı, gün ışığında akacakEn saf duygular, açığa çıkacakAile bağları, derinden kurulacakKayıp korsan, özgürlüğü tadacak"---Hazbin Hotel ama herkes korsan!Detaylar ilk açıklama bölümünde!…

JEMAGE🦇

JEMAGE🦇

88 3 10

Amintattu guda uku daga aminan juna guda ukuJEMAGEMAHAUKACI NE KO ALJANI?BURI UKU.sabbin litattafai masu cike da ruɗani da sarƙakiya karku sake a baku labari, ba free books bane paid ne amma cikin farashi mai sauki #500 dika ukun if payment ta katin waya ne #600, siyan nagari mai da kuɗi gida🙌🏻…

Umudun Parlar

Umudun Parlar

1,175 229 17

Nerden bilebilirdim ki,uçakta yan koltuğumdaki adamın 10 yıl önceki arkadaşım olduğunu...…

Tatlı Rüyalar +18

Tatlı Rüyalar +18

20,060 311 13

🍁🍁🍁Yeni bir bildirim geldi. *Kardeşim: Tamam abla. Neye tamam dedi ki bu çocuk şimdi başına bir şey gelmiş olmasın? Aman Allah korusun. Bildirinin üzerine tıklayıp Doruk ile olan konuşma sayfamıza girip baktım. O bana mesaj atmadan önce bende ona bir mesaj atmışım görünüyordu. Boynumda hissettiğim sıcak nefesle sıçrayıp arkamı döndim.Ayaz ile dudaklarımız arasında çok kısa bir mesafe vardı. İkimiz den biri bir veya iki santim yaklaşsa dudaklarımız birbirine deyecekti. Konuşamıyordum çünkü konuşsamda dudaklarım onunkilere değecekti. Karnımda hissettiğim sıcaklık ve şişkinlikle gözlerimi sarı-kahve karışımı harelerinden kaçırıp tekrar önüme döndüm. 🍁🍁🍁*Ana karakterimizin mafya babası oğlunun etrafında dolaşrığı kızı merak eder ve onu kaçırır... (:Hikayemizin ana karakterleri olan Leya artık aile tartışmalarından, kişiliklerden, dışlanmaktan kısaca tüm hayatından bıkmıştır. Bir gün sabrı tamamen taşar ve kardeşi Doruk'uda yanına alıp ailesinin her ay bankasına yatırdığı paranın neredeyse tamamını harcar ve başka bir şehre taşınır. Kardeşi Doruk sadece 8. Sınıfken kendisi Lise ikiye gidiyordur. Yeni okulundan tanıştığı kişiler ise yeni bir hayatın beyaz sayfası olur. aşka bir şey dememe gerek yok bence (:*YouTube: HeartNight18İnstagram:heart_night18…

DOLU DÖKÜM OYUNU-1 ^kaçanlar ve saklananlar^

DOLU DÖKÜM OYUNU-1 ^kaçanlar ve saklananlar^

510 121 7

16 kişilik bir lise sınıfı, lanetli bir oyunu oynamaya karar verir. ancak oyunun laneti gerçekleşince kayıplar yaşanmaya başlar. ana karakterimiz Gizem ve arkadaşları en az kayıp ile hayatta kalmaya ant içer ama hayatın farklı planları vardır...…

BAK'AR_RANA

BAK'AR_RANA

24,913 1,284 15

Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!!Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniya yafi alfahari dake...Kin cucemu kin zalun cemu kinci amanar Yardan Allah ya isa tsakanin mu dake...Aneesa yanzu kina ganin kinmana adalci kenan ? Yanzu dama abunda keke aikatawa kenan bamu sani ba kin cucemu Allah ya tsine miki Albarka da haihuwar ki wlh gara b'arin ki shegiya me Bakar zuciya..Idan har kina son mahaifin ki ya dawo gare ki tow ki tabbatar Kairiyya ta yarda zata aure ni idan kuma ba hakaba keda mahaifin ki wlh sai dai kiga gawan shi kuma gawar ma sai naga dama...Anty dama kece mommy na ba Yadiko ba ? Anty menayi miki kika tafi kika barni alokacin da nafi bum'atar ki...Aneesa wata shida kadai nan gaba yar baiwa ke dashi a bincikin da likita yayi, yace da wuya ta wuce wata shida a raye idan kuma ta shige tow tayi nasara…

TA ƘI ZAMAN AURE...

TA ƘI ZAMAN AURE...

6,214 336 19

"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..."TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata....Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka?Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi. Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa, albishin daya take jira... mutuwa...!…