Regal Tale of Ratnagiri

Regal Tale of Ratnagiri

6,507 689 16

What if some cricket couples could be some 'Regal Couple' ?The story is same like the title itself. Main characters are in cover. Read first chapter for more info.…

BAKAR WASIKA

BAKAR WASIKA

19,018 1,043 11

Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

23,252 1,478 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

Ang Lalaking Ni Hindi Ko Pinangarap

Ang Lalaking Ni Hindi Ko Pinangarap

26,023 325 10

Naghihintay na lang si Helen na gawing pormal ni Adrian ang relasyon nilang dalawa. Na sa malaon at madali'y ihahayag nito na magnobyo sila. Subalit mula sa kung saan ay biglang sumulpot pagkatapos ng labintatlong taon ang nakatutuwang kahapon sa katauhan ni Gene. Tall, handsome, and gorgeous. Happy-go-lucky. Walang nakababagot na sandali tuwing kasama ito ni Helen.Hindi si Gene ang lalaki sa pangarap niya kundi si Adrian. Pero bakit hindi niya maramdaman kay Adrian ang masarap na kilabot tuwing magkakalapit sila ni Gene?Dapat ba niyang bigyan ng timbang ang sexual awareness sa pagpili ng talagang mamahalin?…

THE YELLOVE BOND

THE YELLOVE BOND

3,412 190 9

Short Stories of yellow army 💛#1 on Ruturaj ( 29 June )…

A SOYAYYAR MU

A SOYAYYAR MU

9,547 178 51

Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.…

Mai Tafiya

Mai Tafiya

188,047 19,843 29

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????…

End of Game - KimChay Fanfic

End of Game - KimChay Fanfic

2,467 86 6

~~ Turning the table ~~Kim didn't reply to it...He points his gun at Korn...Chay points his gun at Kim...Korn chuckles seeing Kim's hand shaking...(This is fanfic with five chapters for the Kinnporsche series, mainly about Kim and Chay...)- Monte Situwaraya (M.S.)…

Small stories <3

Small stories <3

78 0 11

Bad grammar lol…

TA ƘI ZAMAN AURE...

TA ƘI ZAMAN AURE...

10,342 388 19

"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..."TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata....Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka?Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi. Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa, albishin daya take jira... mutuwa...!…

𝐇𝐚𝐤𝐚 𝐧𝐚𝐚𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐤𝐞

𝐇𝐚𝐤𝐚 𝐧𝐚𝐚𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐤𝐞

1,766 128 15

" Wlh sae na zubar da wannan cikin kinfi kowa sani a tsarin ba haihuwa""Hmmm Sulaiman kenan toh bari kaji ko mutuwa zanyi wlh bazan bari ka zubar mun da ciki ba"…

JUYIN KWAƊO

JUYIN KWAƊO

249 14 17

Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.Wani hali za ka tsinci kanka a sanda ƙofofin mafita suka kulle gareka, yayin da kake tsaka da buƙatar hanyar kuɓuta?Yaya za ka yi a sanda kake ji da ganin mutuwa na tunkararka a juyin da rayuwa ta maka irin na kwaɗo?.Shin kun taɓa tunanin cewa rayuwa za ta muku juyi irin na kwaɗo?. Daga zamanin da aka haifeku zuwa zamanin kakannin-kakanninku?.Labarin JUYIN KWAƊO. Labari ne a kan matasa uku da rayuwa ta musu juyi irin na kwaɗo. Daga duniyarsu zuwa duniyar da ba su san da wanzuwarta ba sai a labarai. Shin, yaushe za su koma gida?Wani ƙalubale za su fuskanta kafin su koma gida?Shin, za ma su koma gidan?.…

Two different world

Two different world

79,923 2,553 23

Freen's part of the most popular crew in Diversity University while Becky works in a fast-food. They'll soon get to know each other, but what will happen with the collision of these two worlds?…

K'abila...

K'abila...

5,379 363 12

Aurenta da Khalil kaddara ne. Zuwanta gidansu a matsayin mai aiki jarabta ne. Zama gidanshi tare da matarshi kuma bala'i ne. Da wanne zataji? Miji wanda ya tsaneta tamkar mutuwarsa ko kuwa matarsa da bata da burin daya wuce ta tozartata dukda kuwa batasan itadin matarsa bace? Ko kuwa karyata musulunci da kowa yakeyi?Tabbas, K'abila...itama musulma ce. Amma a rayuwar Fatima Batul, hakan abu ne mai wuyar bayyanawa. Kyara, tsangwama da wulakanci sune abubuwan da tafi sabawa dasu a duniya har tana ganin bazata tabi jin dadi ba a rayuwarta. Kasantuwar mahaifiyarta Igbo, tunda Batul ta bude ido babu abunda ta sani face kunci da bakin ciki sai tarin hawaye. Wai dama shi musulunci idan ba a ciki aka haifeka ba Allah baya amsarka ne?Ko kuwa dai dole sai kai bahaushe ne ko bafulatani sannan musuluncinka yake zama ingantacce? Ana kiranta K'abila, ko kuma ace mata Tubabba, kai harma muna musulma ana kiranta wai duk dan kasancewar mahaifiyarta inyamura duk kuwa da cewar ta musulunta daga baya. Batul bata gara jefa kanta cikin ukuba ba sai bayan aurenta da Khalil, ga bala'in mahaifiyarsa da yan'uwansa, dangi da abokansa...shin ina zata saka rayuwarta ne?Data sani da bata gudu tabar gida ba, data tsaya dangin mahaifinta sunyi duk yanda sukeso da ita, da bata roki alfarma ta auri Khalil ba...---Labari ne mai cike da darussa daban daban akan addini, al'ada, zamantawa da kuma tsantsar soyayya. Ku biyoni dan ganin yanda labarin Fatima Batul da angonta Ibrahim Khalil zai kasance...…

RANSTUWAR JINI (The blood vow)

RANSTUWAR JINI (The blood vow)

342 40 43

The story of a love triangle, twist and deception RANTSUWAR JINI labarine da a sanadiyyar RANTSUWAR JINIn mutum biyu, yayi sanadiyyar rushewar farin cikin mutane da dama…

FANSAR MUTUWA

FANSAR MUTUWA

121 11 7

Daukar FANSA, Tsantsar tsana.…

DIJE ƘARANGIYA

DIJE ƘARANGIYA

27,740 2,158 71

Labarine mai cike da barkwanci tare nishandarwa da fadakarwa a fakaice don kuwa zai saka mai karantashi ya ƙyaƙyata har ma ya faɗo kan gado ba tare da ya san yayi ba saboda dariya zai saka mutumcikin farin ciki marar misaltuwa.…

DOCTOR EESHA👩‍⚕️

DOCTOR EESHA👩‍⚕️

21,408 530 56

labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu…

RAYUWAR BADIYYA ✅

RAYUWAR BADIYYA ✅

256,881 20,689 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?…