NAMIJIN GORO...
Nishaɗantarwa, soyayya, da ƙiyayya…
Nishaɗantarwa, soyayya, da ƙiyayya…
Labarin zaman takewar maauratan hausawa…
Khair gara nak'ara maimaita maki bake ba Aikin nan ke bari na tak'aita maki wallahi wallahi ban yarda dake da Dr Umar ba.... Cikin Kuka tace " Zargina kake? "Hawaye yana zuba a idonta... "Wallahi Ahmad sai kayi nadamar abunda kayi yau, zan tabbatar ma Jamila ba'a mata barazana arayuwarta bakuma a had'a soyayyarta da ta kowacce 'ya mace... Ahmad da kahad'a soyayyata da ta wata 'ya mace gara na datse tak'amarka ta d'a namiji kowa ya huta" ta nufeshi da wuk'a tsirara ahannunta" Khair agaskiya bazan iya lamuntan wanda d'abi'ar ba don haka mafita guda d'ayace, yazama dole nai wa alak'armu katanga" cikin karkarwa tace " me kake nufi? Kar kazo kai abunda zamuzo dukanmu muna dana sani kayi tunani" cikin zafin rai hawaye na fita a idonsa yace " sai dai ke kiyi nadama baniba, amma bawani kalami da zakiyi da zai hanani daukar mataki" ya tureta ya fice...…
Labarin wata wacce ta tsinci kanta a ckn uƙubar miji a gidan aurenta…
Labari akan wata yarinya Hafsat wacce mahaifin su ya rasu mahaimahaifiyar sy ta sake aure in da ta auri mugun miji. shine me mimijin Ummun nnasu yaii ke musu duk muje muji a cikin littafin Mjjin Ummu nah…
Labari akan wata uwar miji wacce ta takurawa matar dan ta tin kan suyi aure. Komai ta tashi ta turo mata but sai ya kare akan ta. Shin uwar mijin na gane gaskiya ko kuwa? Mushiga ciki dan jin me ke akwai.…
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.…
Look rayhana ni nan da kika ganni babu abunda baxan iya yiwa namiji ba idan har zai bani kudi, dan haka ki bar bata bakinki waazinki baxai taba sakawa nacanja dabi'ata ba.....…
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA.LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI.KU BIYONI A WANNAN GAJERAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN YA FARU. KASO TAMANIN 80% Ba GASKIYA BANETAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO MISS UNTICHLOBANTY 💕ASHA KARATU LAFIYA........SAURAN LITTAFI NA:1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE 2. YA JI TA MATA3. MR. ROMANTIC AND I 4. MY LITTLE BRIDE…
Zazzafan soyayya, tashin hankali, taƙaddama a tsakanin ya da ƙanwa a kan namiji ɗaya, nadama mara amfani tare da tausayi mai narka zuciya.…
Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya…
"i will love you even after the universe falls apart." -where i write a series of short stories about the boys in the anime/manga haikyuu. mainly fluff, occasional angst, and no smut. -haikyuu x reader!lowercase intended!status| complete started| august '21 finished| october '23…
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…
When a wounded soldier falls in love...Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare harsashi. Sai dai a lokacin da yake ganin babu wani abu da zai ji tsoro sai ga shi sonta ya mishi shigan sauri. Yana tsoron rasa ta a karo na biyu. Dan haka zai ɗau mataki, wannan matakin kuma ba zai yiwa rayuka da yawa daɗi ba. Amma wani abu da basu sani ba shine, a kanta zai iya ɗaura ɗamarar yaƙi.WACECE WANNAN DA TA YI WA ZUCIYAR GENERAL NASEER ZAKI ILLA...?TOP- NOTCH season 03 coming soon...…
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni…
What if Namra had a twin who has a crush on the two seniors Jang Hari and Park Mijin Mijin x Gn reader x HariNamra x OnjoHighest #1 JangHari#1 ParkMijinI DO NOT OWN ANY OF THE CHARACTERS BESIDES Y/N…
A collection of my imagines and oneshots of aouad including these ships: Su-hyeok X Nam-raCheong-san X On-joHa-ri X Mi-jin ⚠️ INCLUDES 18+ THEMES ⚠️Please add to your reading list or library for updates! [characters are owned by netflix kr]…
Just a bunch of g(ay) Idle incorrect quotes. Enjoy!…
park mi jin x fem reader (fluff)she/her pronouns are used!y/n l/n is an ordinary 12th grader that just realized she might catches feelings for another woman she met in a middle of a zombie apocalypse. will they survive together? what will happen between them?trigger warnings : violence, death, grief, mature language, mention of blood, gore and smoking.please get off this book if you're a man or a straight woman.i DO NOT own any of the characters, they all belong to all of us are dead.check out my other ongoing book ; back to you, choi nam ra x OCstart : 24/02/2022finished : 27/04/2022…
She was just a normal school girl who loved to keep to herself whilst at school but what happens when she, along with a group of others, are faced with an unimaginable situation.Jang wujin x fem! readerStatus : COMPLETEDStarted: 27.02.22Finished: 25.04.22…