TARBIYYA
Labari ne akan ɗalibai guda uku, wadan da suke da mabambamta tarbiyya.…
Labari ne akan ɗalibai guda uku, wadan da suke da mabambamta tarbiyya.…
*Assalamu alaikum warahmatullah!*The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDARMATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi rayuwar wasu masoya guda biyu wanda dukkan iyaye da yan uwa sun san wannan soyayyar, sai dai me? MARYAM ta yi rashin HAIDAR a daidai lokacin da zuciyarta ke tsananin kaunarshi, a daidai lokacin da tafi kaunar sa, a dai dai lokacin da take zaton ba abinda zai raba su, a lokacin da take tunanin burin ta ya gama cika a rayuwar ta gaba daya. Daga nan rayuwar ta ta fada kunci da tashin hankali, wanda ta dalili haka ta rasa maganar ta bama wannan ba wata daya da rashin HAIDAR aka gano MARYAM dauke da cikin a dalilin cikin mahaifin ta ya kore ta daga gida wanda barin ta gida ke da wuya ta manta wacece ita, ta manta kowa nata.#To wai wannan cikin wanene?#Me ya faru da HAIDAR (Mutuwa yayi ko kuwa)?#Me zai faru da rayuwar MARYAM?…
Bakandaniyya ta shirya gasar muhaqara na musamman don lingiyoyin marubutaJigo koyar da dabarun rubuce-rubuce ta hanyar kafar sadawa (internet) sannan dan kara zakulo haziken marubuta…
*ABINDA YAJA HANKALIN NA WAJEN RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI SUNA WANNAN RAYUWA💐💐💐_ SHINE IRIN RAYUWAR DA MUKA TSINCI KAN MU A CIKI, YANZU WATO WANNAN ZAMANIN KO A INA ZAKAJI MAGANAR AKE, DAGA GIDAJEN TV, RADIO, DA ALUMMA. BA AKAN KOMAI BA SAI AKAN MATSALAR DAKE DAMUN MU A WANNAN RAYUWAR TAMU TA YANZU SON ABIN DUNIYA, RASHIN GODIYAR ALLAH, RASHIN HAKURI, ZARGI, RASHIN TAWAKALLI, ZINACE-ZINACE, BARACE-BARACE, DA DAI SAURANSU. TO WANNAN LITTAFIN ZAI YI DUBA YAYI BINCIKE AKAN WAƊAN NAN ABUBUWA DA WASU DA YAWA MA INSHA ALLAH. INA FATA DA ADDU'A ALLAH YASA WANNAN RUBUTUN NAWA YA ZAMA SILAR SHIRIYAR DA GYARUWAR RAYUWA MUTANE DA YAWA DA SUKE AIKATA MAKAMANCIN WAƊAN NAN ABUBUWAN. AMEEN*…
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa.Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so?Aliyu, Muhammad da AishaFauwaz, Fu'ad da FateemaMuje zuwa dan ganin yadda labarin zai kasance shin wa zai kasance shi ake so a cikin labarin. Ko kuma nace wa zai zamo An fiso.…
Labari ne akan wani saurayi da kanwarsa wacce take cousin dinsa ce.…
Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu.Muhammad Jawad (Yaron littafin)Ja'adatu (Yarinyar littafin)Saneerah (Aminiyar Ja'adat)ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me?duk zakuji karin bayani aa cikin littafin nan.let go in and see…
Labari akan wata yarinya Asma'u wacce take shiga wani yanayi akan soyayya.Sun shaku sosai da Yayan ta amman daga baya ya barta. Komene dalili? Oho muje ciki dan jin shin tana auren sa ko kuwa.…
Labari akan wata uwar miji wacce ta takurawa matar dan ta tin kan suyi aure. Komai ta tashi ta turo mata but sai ya kare akan ta. Shin uwar mijin na gane gaskiya ko kuwa? Mushiga ciki dan jin me ke akwai.…
Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimiSumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai kazanta ga kawayen banzaNajwa yarinya ce mai hankali nutuswa ilimi ga kyau, Allah ya bata ilimi, Sumaiyya da Najwa yan uwa ne dan Najwa kamar uwace ga Sumaiyya.Najib ya kara haduwa da Najwa a lokacin daa aka tsaaida shi a titi dan bada hannu, wanda daga lokacin yake fara so ta ya neme ta bai banta ga har da ciwon son tta.Ashe Najwa yar Kanin Abban sa ce wanda suke yar wa dda kani. Shin ya kuke gagani da aure tsakanin Najwa da Najib saboda alakar su da Sumaiyya sannan kuma yan uwan Maman Najwa zasu yadda da aure.Ya zama kuke tunanin zai kasance duk mu a hahadu a cikin Najwa anan zamu samo amsoshin mu.…
Labari akan wata yarinya Hafsat wacce mahaifin su ya rasu mahaimahaifiyar sy ta sake aure in da ta auri mugun miji. shine me mimijin Ummun nnasu yaii ke musu duk muje muji a cikin littafin Mjjin Ummu nah…
Labari akan Wata yarinya da Yayan ta Musty wanda yarinyar tsintar ta sukai but at the end ashe she is his cousin 'yar yayan Momy nasa ce…
Kawo gyara tare da fadakar wa aakan abubuwan da suke damun Al'umma…