GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}

GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}

1,549 109 15

LABARI NE AKAN YARCE DUNIYA TA LALACE, RASHIN TSORON ALLAH YAYI K'ARAN CI, ILLAR DAKE TATTARE GA YARAN DA BA ADAMU DA SANIN INDA SUKE ZUWA BA. JAN HANKALI GA IYAYE MASU TABI'AR BARIN 'YA'YA SAKA KA MUSAMMAN MA 'YA'YA MAZA SAI KAJI ANCE AI BA MATA BANE BA SU. TARE DA TINATARWA, ZABURARWA GA 'YAN MATA DA IYAYE, KAR KUBARI AYI BABUKU, DOMIN KO AKWAI K'ARUWA CIKIN SA SOSAI SOSAI. GYARA KAYAN KA... {K'alubale gareku iyaye}…

ƘALUBALEN RAYUWA

ƘALUBALEN RAYUWA

625 29 2

Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴar rawata! Na gwammace Yaya Ali na dj ina mashi rawa mu samu abinda zamu ci, rawa na ci da ni, tana shayar da ni, sannan ta na suturtar da ni, wannan abun da kike kira rashin kunya shi na ke buƙata, wannan abun da ya kasa tsayar da ke gare mu, wannan abun da kika zaɓa fiye da ƴaƴan ki......…

Sultana Geth - Heroes Come Forth

Sultana Geth - Heroes Come Forth

56 3 11

The world is threatened by an unknown power and its only hope is the accidental gathering some the most unlikely heroes. Will they save the world? Or add to its destruction?…

Lelaki Yang Beruntung

Lelaki Yang Beruntung

40,185 83 4

beruntung banget bisa dapetin cewek perawan, (4 dari 5 cewe)…

ME GARI FATIMA.

ME GARI FATIMA.

212 32 18

Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin??Al'ummar ma ta hanyar sarauta?Sarautar ma ta ƙauye?Sannan a arewacin Najeriya?Sannan yarinyar ta kasance marar ji?Shin waye zai yadda ta jagorance shi?Shin ita yardar su take nema ma?Idan tayi sarautar zata fuskance kalubale?Wane kalan kalubale kenan?Shin waye ze aure ta ma?Ku biyo domin kuji labarin Fatima, ƴar me Garin Gabur da ta zama me Gari.Labari me cike da ban dariya, fadakarwa da kuma nishaɗantarwa…

SAUYIN YANAYI

SAUYIN YANAYI

311 6 9

Rayuwa cike take da ƙalubale, sai dai ko wani bawa da kalar nasa ƙalubalen. A nawa labarin Mahaifina shi ne ƙalibalena, duk yanda zan kai ga yin abu domin naiman albarkarsa ba na taɓa samu, duk yanda zan yi domin ganin na faranta masa ya ci tura. Duk abin da zan yi domin ya sa ya yabeni ba ya gani... Na amshi hakan a matsayin kaddarata, kuma zan kasance ina addu'a har zuwa lokacin da zan samu SAUYIN YANAYI.…

The Manager (KDA Male Insert)

The Manager (KDA Male Insert)

416,705 10,318 26

Ahri has had enough with those telling her what to do. No longer does she wish to be "Pop Star Ahri". Together with her friend, Diva Queen Evelynn, Ahri creates a new music group known as KDA with famous dancer Kai'sa and rapper Akali. The only problem they have now is finding someone to manage them that will value what they are striving for.So Ahri goes to find her childhood friend for help.…

Lies (In The Mercy Of Love) - Catarina Paris

Lies (In The Mercy Of Love) - Catarina Paris

21,973 285 13

After twenty-five years ng pagkakahiwalay ay muling nakita ni Cinela ang kakambal na si Endela nang sadyain siya nito sa Paris. At hiniling sa kanya ng kapatid na bumalik siya sa Pilipinas at gumanap sa papel nito bilang isang asawa at ina.Endela was dying of cancer, at isa yong death wish na hindi niya magawang tanggihan.Pagbalik niya sa Pilipinas, hindi niya inaasahan ang mga bagay na sasalubong sa kanya...Ang pagkatagpong kaligayahan at pag-ibig sa mga bisig ni Renar, ang kanyang "asawa," na may halik na matatamis, at mga yakap na sing-init ng silakbo ng nagniningas na apoy...Pero kasama roon ang mga kasinungalingang hinabi ni Endela-mga kasinungalingang nagbabanta sa kaligayahang tinatamasa niya sa piling ni Renar!…

tulak ng bibig, kabig ng dibdib

tulak ng bibig, kabig ng dibdib

17,225 1,052 88

ikalawang pasalubong.hindi pwedeng magsama sa iisang lugar sina atlas at sage dahil sa iisang dahilan.ayaw nila sa isa't isa...o baka si sage lang ang may ayaw?•••an epistolaryynamoreata, 2024…

WATA KISSAR (Sai Mata)

WATA KISSAR (Sai Mata)

24,829 1,618 31

Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya…

IDAN AN CIZA..!

IDAN AN CIZA..!

3,759 191 22

LABARIN WASU MASOYA GUDA BIYU, DA SUKA FUSKANCI KALUBALEN RAYUWA TA FUSKAR BAMBAMCIN MUHALLI DA ASALI…

FITAR TSIRO

FITAR TSIRO

1,467 36 5

Fitar Tsiro labari ne akan ƙalubalen rayuwa.…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

23,073 1,476 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

○DON'T LEAVE ME THIS WAY○ TaeKook FF

○DON'T LEAVE ME THIS WAY○ TaeKook FF

17,368 1,612 16

*** Co když se několikaleté přátelství Jungkooka a Taehyunga začne po čase pomalu rozpadat? Co když ani jeden nebude vědět jak to zarazit? Co když se prohlubeň mezi jejich světy začne víc a víc prohlubovat? A přitom za to bude moct něco tak nepravděpodobného a při tom nezastavitelného... *** -Hemmy…

JOMSBBE VERSION 2

JOMSBBE VERSION 2

1,390 202 39

Kalau diberi pilihan...Dan....Andai juga ku punya banyak pilihan...Mahu juga AKU dipilih dan juga memilih...Tapi...Hakikatnya...AKU tak mampu memilih...Apatah lagi akan dipilih....Namun...Masa makin suntuk...Apa harus AKU BUAT?!!!LANGKAH BENDUL?!!!!!TIDAKKKK!!??....Sebuah karya KOMEDI ROMANTIK.. (USAKO PRINCESSZ)…

SHUHADA

SHUHADA

5,764 400 19

LABARI NE AKAN WATA YARINYA DA TA TASO CIKIN MARAICI, TASHA WUYA HANNUN YADIKONTA, HAR TA ZO TA YI MATA ASIRI TA BAR KAUYENSU, TA CI ƘALUBALEN RAYUWA KAM, SHIN TAYA ZAMU GANE DADIN LABARIN? WOHOHO SAI MUN KARANTA TUKUNNA, KARKU BARI A BARKU A BAYA, MAZA HANZARTA KARAMTAWA KI MIN VOTE,COMMENTS, AND FOLLOW ME…

🌍BANI DA MADOGARA🌍

🌍BANI DA MADOGARA🌍

1,278 23 21

Hujayrah ta kasance yarinya wacca ta fita zakka a gidansu domin a duk familinsu babu baƙi sai ita,dalilin baƙinta da kuma yanayin idanunta tare da baiwsr da Allah ya mata yasa kowa ya tsane,kowa baya sonta,tana fuskantar ƙalubale sosai,ga ƴan secret cult na neman rayuwarta…

BxB: Loving The SSG President [A SHORT STORY] (COMPLETED)

BxB: Loving The SSG President [A SHORT STORY] (COMPLETED)

10,931 197 20

Nakatayo ako sa harap ng kinauupuan niya dito sa SSG office. Habang may naglalaro na ngisi sa labi. Napangisi pa lalo ako nang makita ko ang mukha niyang nagtransform mula sa kalmado biglang naging mabangis na lion.'sige lang, mainis kapa lalo sa akin. How cute you are when you get mad'"Shut up, assh*le!! I told you, don't try my patient." Napailing na lang ako pero hindi parin mawala-wala ang ngisi sa labi ko. Parang gusto niya akong ibalibag dahil sa itsura niya. Salubong na salubong ang dalawa niyang kilay. Ang tatalim ng kanyang tingin habang nakatingin sa akin. "If I don't, what are you gonna do, Mr. Lennox Suarez?" Nakangising tanong ko.Diretso lang akong nakatingin sa kanya. Ganun parin ang tingin niya sa akin, parang gustong mangagat.Pero medyo nabigla ako ng sumilay ang kakaibang ngisi sa kanyang labi. Biglang nag-iba ang expression sa mukha.Humakbang siya papalapit sa akin habang may naglalarong ngisi sa kanyang labi.Hindi ako nagpatinag sa kakaiba niyang ngisi sa akin. Hindi rin ako gumalaw sa kinatatayuan. Basta lang akong tumingin sa kanya, diretso sa mata."Something that you didn't expect. So, don't try me, Mr. Finn de Vera." Medyo nagsitayuan naman ang mga balahibo ko sa katawan. Hindi ko alam kung guni guni ko lang iyon o ano. Nakita ko na medyo bumaba ang tingin niya. Medyo tumagal konti ang tingin niya sa labi ko. Napalunok ako. "Tsk!" Then he smirked.Hindi ko alam kung bakit may lumukob na kakaibang init sa katawan ko dahil sa pinakita niya. Started: June 29, 2023Ended: September 30, 2023…

WUK'AR FID'AR GIWA....

WUK'AR FID'AR GIWA....

723 26 26

labari ne akan wani family house wanda ya k'unshi karfin zumunci da kuma karfafashi,wanda RAMADAN DA ROHEE suka taka rawar gani a cikin sa,Kai dai hanzar ta ka karanta zaka nishad'antu dashi.....…

CIK TENGKU & TUAN BODYGUARD | OG

CIK TENGKU & TUAN BODYGUARD | OG

3,715 310 29

Kisah tentang keluarga Tengku Mustapha yang tinggal di sebuah Negara Espania. Mempunyai seorang puteri tunggal bernama Tengku Lily Camelia, yang nakal dan suka menciptakan keributan dengan selalu melarikan diri dari Istana Seri Aura.Tengku Lily Camelia telah dipaksa berkahwin dengan Tengku Jebat Aariyaz, putera kepada sahabat baik ayahandanya iaitu, Tengku Zainal dari Negara Andalusiana.Percubaan untuk melarikan diri sebaik tiba di Espania Airport tidak berjaya, namun dia bertemu dengan seorang pria didalam keadaan yang tidak disengajakan. Dan, pria itu adalah Tuan Hulk, merupakan bodyguard baru yang diupah oleh Tengku Mustapha untuk mengawasi anaknya yang nakal itu.Mereka berdua mulai merangka strategi untuk menggagalkan perkahwinannya bersama Tengku Jebat Aariyaz itu. Dan, sejak itu mereka berdua mulai menjadi lebih rapat. ALL RIGHTS RESERVED.Semua watak didalam short love-story ini adalah rekaan daripada imaginasi saya sebagai penulis. Tiada kaitan dengan sesiapa yang masih hidup atau yang telah meninggal dunia.…