JamilaUmar315
IDAN AN CIZA..!

IDAN AN CIZA..!

1,245 120 19

LABARIN WASU MASOYA GUDA BIYU, DA SUKA FUSKANCI KALUBALEN RAYUWA TA FUSKAR BAMBAMCIN MUHALLI DA ASALI…

TSAKA MAI WUYA.!

TSAKA MAI WUYA.!

4,809 460 20

Love, romance…

KANA NAKA..!

KANA NAKA..!

11,285 858 20

In ya kalli FA"IZA sai yaji Fiye da madaukacin Takaicin daya ke ji in ya tuna itace yau MATAR SA..Fa"iza ba mafarkin sa bace a irin Rayuwar ISHAQ KABIR KAROFI..Sam Fa"iza bata dace ko kada'n da Tsarin Rayuwarsa ba, kowa yasan Ishaq dan gayu ne mai ilimi ne,kyakyawa ne dan Fafane dan Alfahari ne Duniya tasan da zamansa mai Burin Auran mace FARA mai kyau mai Tarin kwalayen matakan karatun.Zamani SAI DAI KASH"Hakan bai samu ba..Sakamakon kutse da Fa"iza tayi cikin Rayuwarsa ta Ruguza Mafarkinsa har Abada bazai daina Hango FA"IZA a matsayin Nakasun Mafarkinsa ba..…

NAZEER...!

NAZEER...!

10,383 846 45

Labarin Wani Matashin Dan Jarida mai Girman kai da Isa..!…

ZAMAN GIDANMU.

ZAMAN GIDANMU.

6,892 860 30

Labarin Asma'u da Abdallah. da kuma irin kaddaran da kowannen su ke dauke da ita.…

WANI UBAN..!

WANI UBAN..!

739 52 5

Labarin wani mahaifi ne wanda ya maida ya"yansa Jarinsa..!…

TA FITA ZAKKA..!

TA FITA ZAKKA..!

29,733 2,147 30

_*AMINA Yanzu abunda kika Zabama rayuwarki kenan..?So kike kamar yadda kika saka ma ABA dinku Hawan jini nima ki sakamin ko..?Gidan Uban wa kika je bayan an tashi makaranta..?Duka Sauran yan"uwanki sun gaji da nemanki sun dawo..Saboda ke kin FITA ZAKKA agidan nan sai abunda kika dama kike yi ko Amina..?Bin Maza kika fara..?Nace bin Maza kika fara..?Wlh ina Tsausayinki Ranar da Bakinciki zai kai Alhaji kasa Nima kin Sakani kuka ba sau daya ba sau Biyu ba, Amina ki kashemu ki Huta nace ki kashe mu ki huta..*!_…

SAIFUDDEEN(Ba mutum bane)

SAIFUDDEEN(Ba mutum bane)

3,144 337 14

_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*__*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda suna tambayanta me ya faru..!?*__*Ta kara Daga farar takardan hannunta tana fadin"Ya sake ni..yace ya sake ni..!*__*Sai mami ta Dafe kanta tayi baya kamar zata fadi hannayen kanwarta Zuwaira ya tareta tana fadin"Yaya zulai ki yi a hankali fa..!*__*Mami ta kalleta kafin tace"Na shiga uku zuwaira YARO zai kasheni kwana na bai kare ba..?*__*Jiya fa aka daura masa aure da Majida itama ya saketa kamar yadda ya saki Amira..?*__*Anya yaro na da lafiya kuwa..?*_…

MIJIN KANWATA(K'ADDARATA)

MIJIN KANWATA(K'ADDARATA)

27,595 2,883 30

_*Wata irin KADDARA CE wannan..?Kaddaran data Ratso MIJIN KANWATA cikin Rayuwata..?wanda yake matukar girmamani kamar yadda Kanwata SUNAIRA take girmamani?Meyasa kaddara ta zamo tayi min haka..?meyasa sai ni..?Taya zan iya zama da wanda muke jin nauyin juna muke gogayar shekarun juna..?Tabbas MIJIN KANWATA ne KADDARATA...*_…

GIDANMU(OUR HOUSE)

GIDANMU(OUR HOUSE)

13,121 1,000 30

Ni ban ce kowacce mace ta so ni ba..!Bana bukarar soyayyar kowa....Ni IMRAN ABUBAKAR MALAMI Nace bana bukata a kyale ko dole ne..?Bana son bacin raina kusan Halina yarinya tana batamin rai sai na iya Targadata ba ruwana kuma kunsani mata akwai rainin wayau ni kuma am not Dey Type Zaku yi ta auramin ne Abba ina Nakasasu kunga gwara kada afara in kuma kuna so kowani Lokaci kuna Hanyar Kotu ne...Is OK.!…

RA

RA"AYI NE KO BURI..?

3,016 166 21

Ta Fara sonshi Batare Da tataba ganinsa ba..Muryansa itace abu mafi Farko wajen Tsanin Soyayyarsa gareta...Alhalin Tana da alkawarin wani akanta....Shin zata samu Cikar Burinta...? Ra"ayi ko Buri Har Dan Adam ya bar Duniya yana Tare da Buruka ne.…

SADAUKARWAR SO..!!

SADAUKARWAR SO..!!

1,411 104 16

_*Sun Taso tun suna yara Tare..Iyayansa sun Fifitasa a kansa Shima yafi Fifita Bukatun D"an goggonsa Fiye da Bukatunsa Atasowarsu Kowa Hallayansa ya bambamta yana jin Dadi da Sha"awar ganin Rayuwarsa Cikin Barkawanci sabanin shi Daya kasance mgana ma wahala take mai..Rana Tsaka Dalilin makotaka Wata yarinya Ta ratso Rayuwarsu ya Fara sonta batare Daya sani ba ashe shima Dan"uwansa ya kamu da Soyayyarta Bashi da Zabi Illah yin SADAUKARWAN SO..! Batare da kowa yasan yana sonta ba..Ya Binne Abun aranshi bai taba yarda ko da wasa wani Daga Cikinsu ya Fahimci Abunda ke Cikin Zuciyarsa ba kamar yadda yayi Sadaukarwan so Haka shima akayi mai SADAUKARWAN SO..!*_…

MASIFAFFAN NAMIJI..!

MASIFAFFAN NAMIJI..!

55,027 4,377 41

A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!…

ZAINAZAIN..!

ZAINAZAIN..!

7,668 628 30

HALIMATU ABDULLAHI GADA...MY FIRST LURV...I LOVE U....MY ZAINAH U ARE MY WORD PLZ DON"T LEAVE ME....NI DR ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA GANI GABANKI INA ROKONKI DA ALLAH DA ANNABI HALIMATU GADA KADA KI CE ZAKI RABU DANI SABODA MUMMUNAR DABI"ATA TA NEMAN MATA..!…