KASAR WAJ. 46

Background color
Font
Font size
Line height

✈️✈️ *KASAR WAJE*✈️✈️

                    *NA*

   *Maryam Abubakar Datti*
      

🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫
🛬🛬🛬🛬
AREWA HAUSA NOVELS
MARYAMDATTI200 =wattpadd

Page. 91/92

D'an d'agota yayi yana kallonta kafin ya zauna gefenta ya rik'o hannunta yace "4give me wani party ne mu ka je ba shiri".. Ajiyar zuciya tayi tace cikin shagwab'a amma ko txt sai kayi min.. Shafa fuskarta yayi yace "4give me pls".. Lumshe idanu tayi bata k'ara magana ba.. Ya d'an lalli agogon hannunsa yace bari na shirya da sauri Na makara sosai.. Cikin kwantar masa da hankali ta fad'a masa ta kira ta sanar baida lafiya amma bata fad'i cewa biya tayi a kama masa aikin ba.. Peck ya mata a goshi yace "tanx baby".. Suka mik'e zuwa d'aki yayi wanka ya maida sallar asuba a k'arfe 10:45am Allah ya kyawta...

Bayan sunyi wanka sauri-sauri suka fara shirin zuwa kamfani sunsan yau masifa su da Armando da bunill sai Allah domin bunill har yanzu haushin raudha ya keji..

Koda suka iso kamfanin ,maria, Alexia, Luna, Francesca da Miranda duk tuni sun gama da gym suna gun Vivian raudha ce ta kalli liliana tace "ina shegiyar nan"..? Liliana tace tare fa muka shigo kina tanbayana.. Raudha ta saki murmushi tace da alama wannan shekarar nasarata na da yawa ga prince ga gala.. Liliana tayi dariya tace haka ne amma fa duk da haka da sauran aiki sai kin dage wajen mallakar duka biyun "GALA da Prince".. Ajiyar zuciya raudha tayi tace kada ki damu na gama shiryawa shi prince yanzu zanci gaba da bugar da shi muna sex har ya saba da jikina yadda sai nazo na daina bugar dashi mu fara normal love sabida an had'ani da wani colleague d'insa a supermarket, shegiyar gimbiyar Armando kuma Vivian taci gaba da bugarmin da ita yadda hankalinta zai fita a kan komai sai sex da bacci  kinga kullum ta bugu shegen saurayin na ta ya ci sai tayi bacci tayi ta cinye kuzarinta a sex da bacci kyawunta kuma a shan alcohol ta saki dariya.

Dariya itama liliana tayi ta doki bayan raudha tace gaskiya kin mata da tsauri "vodka desire" fa raudha tayi tsaki kinga tsiyarki saurin karaya ke fa kika gama gayamn yanzu sai nayi da gaske ki duba yadda duk yaran kamfanin nan mun kai 43 amma Armando yi yake kamar khadija ce kadai alhalin mu duka shi ya kawomu haba.. Liliana tayi ajiyar zuciya tace haka ne muje muji shima shegen Suarez din nan wani kinibibi zai mana na munyi latti Allah yasa wannan mai kyawun aljanun bayan nan

Raudha ta saki dariya ke har yanzu kyawun bunill na tsorata ki wai..? Liliana tace eh mana mutum kamar aljani kyawunsa yayi yawa gaskiya.. Raudha ta lumshe idanu tace kamat Prince d'ina gaskiya in naga mum d'insa sai na mata special gift .. Liliana ta saki dariya tace kifa bi a hankali sabida komai ya tafi daidai.. Ajiyar zuciya liliana tayi tace haka ne suka k'arasa gym..

Bayan sun gama karyawa suna kwance shiru tana jikinsa kowa da tunanin da yake "Haifa na ganin Gala ya kusa ya za tayi ta tafi" a yayinda Yusuf ke tariyo uwar sex da sukasha shi da baisani ya furta" ajiyar zuciya yayi yayi wa haifa peck a tsakiyar kai yana furta "I love u baby" lumshe idanu tayi tai ta kama fatar bayan hannunsa tayi kissing.. Haka suka wuni ranar har dare ba  yasir ba  alamarsa...

Tunda suka tashi da safen ranar Abba ya ke fatan nasara da dacewa akan abinda ya kawoshi sokoto bayan zuhr a ka aiko masauki aka ce hakimi na kiransa yayi shiri suka nufi fada..

Bunill ya kalli Armando yace wai mai yarinyarka ta ke nufi sai da gala ya matso ta fara iskanci kala-kala..? Ajiyar zuciya Armando yayi ya kalli bunill yace kayi hakuri wai tun jiya batada lafiya ne shiasa.. Bunill ya katseshi dama can kusan 3wks din nan Sam taqi lafiya daga kasala sai zama gun Vivian tayita shaye-shaye kuma da alama ma ta fara shan alcohol sabida idanunta na nuna haka.. Fad'uwa k'irjin Armando yayi tabbas shima yana zargin haka amma ya daure ya kalli bunill yace kayi hakuri ka bani wnn 3wks da suka saura na Gala zan gyarata.. Bunill yayi tsaki yayi shiru na dak'ik'a kafin ya kalli Armando yace ni inaso ka fara rabata da shegen saurayin na ta.. Kallonsa Armando yayi cikin fargaba saidai ga mamakinsa wani abu ya gani a idanun Bunill d'in wanda ya tab'a zargin haka tun lokacin da suka samu aikin Ontario inda yanayin da bunill ya nuna bana kishin aikinsa ba ne na kishin mai aikin ne saidai bunill na da girman kai kasancewarsa mai kud'i jinin sarauta.. Ajiyat zuciya Armando yayi yace kasan dai don tana mana aiki ba zamu hanata yin rayuwarta ba  aure ne baya cikin contr.. Bunill cikin zafin rai ya kalli Armando yace n so wat guda nawa ta ke yarinyar da zata fara bin maza duk yaran kamfanin nan sun girmeta ka sakar mata dayawa tana nan zata lalace alhalin ba haka ta shigo gidan ba.. K'ara kallon Armando yayi har yana fitar da numfashi mai zafi yace.. Wallahi ka maida hankali yarinyarnan ta koma daidai kuma banason jin maganar saurayi yana gama fad'an haka ya fita office d'in ya bar bunill da mamaki tabbas yau gaskiya ta tabbata bunill son hayfa yake.. Ajiyar zuciya yayi yace tab..

Bayan ishaa suna falo saura 2hrs Yusuf ya wuce masallaci yasir ya iso gidan kallonsa Yusuf yayi ya saki murmushi.. Yasir ya harareshi yana zama kujerar dinning yana gaida hayfa da tuni ta mik'e zata basu guri..

Kallonsa Yusuf yayi yace "Man!.." Yasir yace muje waje waje walid ya dawo jia da dare ku gaisa.. Yusuf yace OK yana mik'ewa suka fita bayan sun gama gaisawa da walid suka d'an tab'a fira 10mnts walid yace zaije supermarket suka masa sallama ta wuce suka zauna gurin shiru.. Daga bisani yasir yayi ajiyar zuciya yace "mai ya faru"..? Yusuf bai fahimceshi ba don haka ya kalleshi da alamar tanbaya.. Yasir yace bayan na fita cin abinci.. Ajiyar zuciya Yusuf yayi yace bana tuna komai illa yarinyar da muka shiga room da ita... Ya danyi shiru k'irjinsa na masa zafi yace wlh na tsani kaina sabida na kasa fahimtar mai ya saka ni cikin yanayin mugun sha'awa har haka ta faru tsakanina da ita.. Ajiyar zuciya yasir yayi yace alcohol ne da desire tablet n vodka ta saka maka bansan ta yaya ba amma shine warin da naji a jikinka a lokacin.. Yayi shiru kafin yaci gaba na taunasayawa matarka sabida wlh da taga abinda kayi na tabbata sai zuciyarta ya buga rashin sanin halin da kake ciki kawai yarinyarnan ta kasa runtsawa cikin daren nan taje har gun aikinka.. Wani irin rinewa idanun Yusuf suka fara yi ya rasa mai zaice.. Yasir yaci gaba kasan zina a gun bature ba komai ba ne daga mazansu har matansu pls ka kiyaye amanar yarinyar nan.. Ajiyar zuciya Yusuf yayi bai tab'a tuna yasir na da hankali ba kamat yau.. Iska ya furzar mai zafi kafin ya furta nagode sosai.. Daga nan suka fara fira kafin suka koma gidan inda yusuf ya d'umamawa yasir abinci ya masa take away yasir ya wuce aiki shima Yusuf ya shiga hayfa na danne-dannen waya ya kalleta duk ta bashi tausayi. K'arasawa yayi ya rik'o hannunta yana kallo kafin yayi kissing d'in hannun ya kalleta yace "zan wuce aiki" d'an b'ata fuska tayi kafin tace "in maka rakiya yau"? Murmushi yayi yace "mai zai hana in gimbiyata na so"..? Murmushi tayi ta mik'e ta fara canza kaya ta gama sauri-sauri ta barshi yana saka takalmi ta fito ta had'a musu coffee da cakes ta nad'e ya fito hannunsu na sark'e suka kama hanya cike da nishad'i..

Koda Abba ya isa fada suka gaisa da hakimi.. Abba ya kalla hakimi yace an bincika a nan tun ranar da kuka iso saidai ina bak'in cikin sanar da kai babu abinda aka samu saidai akwai sarkin ruwa tsohon masanin mu amma yayi tafiya zuwa umrah in Allah ya dawo dashi zamu ji ko zai iya bamu wani haske akan y'an hijirarmu daga nan har k'auyukanmu na sokoto IA..

Ajiyar zuciya Abba yayi yace babu komai ranka ya dad'e nagode sosai da k'ok'ari Allah ya haska mana alkairi " hakimi yace amin" inda Abba da hakimi su kayi musayar lamba akan ko da anji wani abu da zai taimaka za a kira abban a sanar masa... Nan su kayi musayar lamba inda Abba ya rabawa y'an fada kudi sunata godiya suka kamo hanyar Kaduna..

Ammah da tun jiya bata jin dad'in jikinta ga fad'uwar gaba saidai tanata b'oyewa domin ta alak'anta hakan da tafiyar Abba da sam jikinta yaqi yadda mata kebbi yaje akwai abinda abban ke b'oye musu don haka da sauri ta bar office na kamfani ta dawo gida sabida suwaiba ma in batada lecture tana shiga kamfanin..

Tana d'aki kwance ta fara gyangyad'i a jst 3:25pm saidai cikin baccin taga an ajiye farin k'yalle gefenta tana tanbayr menene.. Taji wayarta na ringing cikin bacci da sauri ta bud'e idanu ta jawo wayar tata k'irar Samsung s6 tana kallon screen ganin number ne ba suna hannunta har rawa yake ta ansa kiran.. Saidai wani irin k'ara ta saki ta fad'i a gurin sumammiya su laraba da mairanjo na kiching suka ji k'arar na ta suka haura da sauri zuwa saman inda suka k'ara tsinkewa ganinta a sume da sauri laraba ta k'arasa inda mairanjo ta koma taje sanar da goggo alje.. Itama goggo ta biyo mairanjo a guje suka haura goggo na ta kiran sunan Allah inda laraba da sauri ta d'auka waya ta kira suwaiba da itama tana hanyar gidan tuni ta k'ara gudun mota ta nufo gidan asukwane.. Suna shiga d'akin ta fara tanbayar abinda ya faru inda goggo sai hawaye ta ke tana kiran "Amina" "Amina"  suwaiba ganin wayar Ammah gefenta ta d'auki wayar tana kallo inda ta shiga call taga last call ta jefa.. Muryarta na rawa ta ke tanbayar wanene..? Mutumin ya fara mata bayani kamar haka daga " daga nan general hospital ne na apapa hatsari ne aka yi d'azu da mota k'irar "Range Rover" dark blue kuma mutane biyu ne abokai inda mu ka duba information d'insu kuma ka wnn number shine last call d'in da d'aya marigayin yayi... Mugun bugawa itama k'irjin suwaiba yayi cikin kid'ima bakinta na rawa tace "marigayi"..? Mutumin yace eh ga gawawwakin nan a asibitinmu sakin wayar suwaiba tayi tana nanata "innalillahi" tana hawaye goggo da su laraba duk kallonta suke anma manta da ammah da ke sume cikin tsananin tashin hankali goggo ke tanbayr mai yake fariwa ne..? Suwaiba cikin kuka tace daddyn yara ne suka yi hatsari suka rasu..

You are reading the story above: TeenFic.Net