GOT7 BAMBAM as a Bestfriend (One Shot Imagines)

GOT7 BAMBAM as a Bestfriend (One Shot Imagines)

31 0 1

Sorry if it was lame ㅋㅋㅋ…

Bintun Batuul

Bintun Batuul

3,740 244 15

Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya...kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa?to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUUL…

NAZLAH

NAZLAH

268 3 3

Labarin ne akan wata Yarinya,Kara Mai masifar kwadayi, rashin kunya, tsokana , da karfi kamar na Doki.Matashi ne kyakyawa, gashi Soja,akan aikinsa aka masa murdiya tare da masa zarge Wanda y kasance masa mugun kulli da y gaza kwance kansa....…

UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA

UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA

1,056 26 15

"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami, Isuhu da Goggo Sala suka faɗa uwar ɗaki, Goggo Sala da ke ɗaure da ɗaurin ƙirji tun a falo zanin jikinta ya faɗi ba tare da ta sani ba. Goggo Sala da baba Isuhu suka shige bayan ƙofar uwar ɗaki ita kuma Lami ta maƙale a gefen gado, shirun da suka ji ba a ƙara kukan tinkiyar ba ne ya sa suka fara dawowa hayyacinsu. Goggo Sala ta kai idonta jikinta sai a lokacin ta yi ido biyu da tsurar ɗan fatarin (Under wear) da ke ƙugunta, ga ƙirjinta zube a saman kan Baba Isuhu da ke tsugunne a ƙasa. Sai a lokacin ta lura da hannuwan baba Isuhu da ke riƙe da ɗan fatarinta. Cikin matsananciyar kunya ta ce. "Kai Isuhu wanne irin iskanci ne haka saboda Allah za ka nemi shigewa cikin fatarina, ni fa ƙanwar mahaifiyar matarka ce ." Cikin rashin sani Baba Isuhu ya miƙe tsaye sai jin ƙirjin Goggo Sala ya yi a saman fuskarsa, yana ɗagowa suka haɗa ido da ita. Ganin abin kunyar da aka tafka cike da borin kunya ta ce, "Amma dai Isuhu yadda ka kwaso mini ƙirji ina a matsayin sirikarka Allah Ya kwashe maka albarka."…

The Secretary Secret

The Secretary Secret

1,261 11 14

Indah adalah seorang desain interior, kebutuhan hidup membuat dia mau ga menerima kerjaan sebagai Sekretaris di sebuah perusahaan Desain Interior " Ambrosia" kepunyaan keluarga MahawiryaAnak tunggal Mahawirya ,Arya Perwiro Mahawirya, adalah pimpinan perusahaan sejak 2 tahun yang lalu. Keanehan terjadi karena dalam 1 tahun bisa belasan sekretaris bolak balik di perusahaan itu.Arogan dan terkadang iseng ternyata alasan gak ada sekretaris yang kuat bekerja di sana . Arya punya alasan melakukan itu , setelah putus dengan Najwa mantan sekretarisnya yang berkhianat, juga masa lalunya di tinggal oleh teman kecilnya Mbak Ayu anak sahabat papanya, Arya menjadi orang yang tidak gampang percaya sama orang.Indah di hadapkan dengan Arya yang menyebalkan, tapi berkenalan dengan Anna Wiraguna Notodiningrat Amertha, perempuan yag bukan berasal dari 2 tapi 3 nama besar pengusaha di negeri iniAnna adalah malaikat penyelamat Indah, dan juga yang menawarkan tender interior 200 unit Apartemen kepunyaannya yang bernilai ratusan Milyard. Tapi tender ini membuat Indah dan Arya di teror seseorang, bisa jadi Anche Desain Interior Ambrosia yang merasa tersaingi , Kinkin si Akunting yang selalu membela Anche ,atau mungkin kompetitor mereka? Perjalanan akhirnya membuat Arya juga mengetahui bahwa Indah bukan sekretaris biasa, apa hubungan Indah dengan Narkoba?? Siapa Indah?…

 AFRA

AFRA

71,862 7,730 58

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out…

SAHLA a Paris (Hausa novel)

SAHLA a Paris (Hausa novel)

4,208 145 16

Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba.SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi.Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari...©Azizathamza2022…

EDVANO SHIM

EDVANO SHIM

327 25 14

‼️⚠️BANYAK TYPO BERTEBARAN , KARYA SAYA SENDIRI , ANTI PLAGIAT , SEBELUM BACA HARAP FOLLOW⚠️‼️Entah kebetulan atau sekedar cerita ada dua insan yang saling mengejar cintanya yang satu pura-pura cuwek padahal jantungnya berdebar dan yang satunya berakting tidak terjadi apa-apa akankah kisah 2 sejoli ini berjalan lancar ataukah hanya penasaran "Sejujurlyy gw capek sama drama hati gw woi crush peka dikitlah gw suka sama lo peang" "Lo kira Lo doang apa yang capek gw juga capek gak dapet feedback dari Lo Kunti"Penasaran ? Baca aja nggk bakalan rugi kok…

KISHIN MATA

KISHIN MATA

2,560 27 9

"Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya ɗaya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran ƙarfi da yaji..." afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun baƙin ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin ƴar'uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwana da sanin cewa mijinta yana ciki...?har uwar ɗaka fa kika biyomu Hafsa...?kuma har kike neman illatamu akan baƙin kishinki...."Haɗiye miyan takaici yayi yana jin yadda zuciyarsa ke masa radaɗi,itama ɗin afusace ta miƙe tana fadin"so kake in ƙyaleku kuci amanata don bani da wayau...? yau fa ake cike kwanaki ashirin da uku da aurenmu amma sbd baƙin halinku na maza wai ace Suleiman har ka yo man kishiya? Jamilar ce wawiya data zauna take kallonka har ka mata kishiyoyi biyu, toka sani ni bazanyi shiru in tsaya kallonka kana aikata abunda kaga dama da wannan kucakar yarinyar bayan ni anawa daran farkon ma ko hannuna baka taɓa ba, shin baka ma ji kunya ba da kake kokarin haɗa shimfiɗa da ƴar cikinka...?"sauran taran numfashinta yayi yace azuciye"menene abun kunya aciki ina ce dai matata ce wacce dubban jama"u suka shaida daurin auranmu...?fine yanzu na gano dalilin shigowarki har cikin ɗaka,so kike kiga yadda zan raya sunnar ma"aiki da matata,shikenan Hafsa yau zan baki mamaki,zan nuna miki cewa bake kadai ce kika iya fitsara da rashin kunya ba akwai shugabanki anan, Zan................."…

Lee's House

Lee's House

49,172 7,877 25

"Nah nah, itu kukunya digigit lagi. Keluarin ayo!""Eh telurnya habisin, nasinya juga""Taeyong mandi dong! Udah jam 10 malem elah Yong"Dan Jaehyun, tidak pernah berencana menjadi pelayan tak dibayar seorang Lee Taeyong.…

(END) Buku 2: Gadis petani sistem: Orion Sangat Memelihara Wanita Kecil Itu

(END) Buku 2: Gadis petani sistem: Orion Sangat Memelihara Wanita Kecil Itu

5,478 156 185

Setelah dipaksa untuk menyeberang, dia menjadi gadis petani yang ayahnya tidak mencintai ibunya. Untuk makan dan memakai pakaian hangat, dia menyingsingkan lengan bajunya dan bekerja keras.Tanpa diduga, dia mengambil kotak harta karun dan mengajarinya membangun rumah kaca dan menanam sayuran segar. Namun, tidak cukup hanya menikmati manfaatnya, tetapi juga menyelesaikan tugas dan meningkatkan kotak harta karun. Level 5 adalah kotak harta karun kayu, level 15 menjadi kotak harta karun besi... Semakin menyimpang misinya, semakin menarik manfaatnya. Dengan cara ini, dia mengolah ladang, ternak dan pohon, dan mengubah takdirnya dengan tangannya sendiri, tetapi jarang baginya untuk menunjukkan kebaikan dua kali, jadi bagaimana dia bisa membuat dirinya sendiri memiliki rambut kecil yang merepotkan. Tidak apa-apa menjadi anak dan ibunya entah kenapa, mengapa dia secara misterius makan nasi dengan suami pemburu tituler itu? Saya mengatakan kakak tertua ini, kami memiliki sesuatu untuk dikatakan, kotak harta tidak mengatakan apa-apa tentang itu, itu juga salah satu tugas saya untuk melakukan drama palsu.Bukan Karya sendiri, up karena suka baca. khusus untuk bacaan offline.Penulis: Kupu-kupu Serigala Ungu…

The Accidental Surrogate for Billionaire

The Accidental Surrogate for Billionaire

61 0 66

Shamiso survived a horrific car crash unscratched. Her mother and young sister Tariro were to succumb to the injuries months later. Stepfather was duressing her, so Shamiso went to Aunty Thelma's Rivernite Lodge for a one night stand with Munyaradzi Gore an egotistical billionaire.Another billionaire magnet Takunda Kure was also in the same lodge waiting for his supposed surrogate.What happens next when Shamiso mistakenly goes to the wrong room at the lodge?…

KWAD'AYI..

KWAD'AYI..

24,683 2,484 19

Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram.Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke allo ya sake rubutawa, sai kuma idan almajiran sunyi fitsari asa ya zanesu.. Shin tsarata ne? ta ina muka had'u? *ZAINABU* ce, yarinyar da Mayan y'an siyasa suke dafifin haduwa da ita....Tir abun kunya ne ace na zama mallakin Assaddik'u...…

JINI YA TSAGA

JINI YA TSAGA

20,967 1,331 20

Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace tawa JARRABAWAR." "DUK da ana cewa JINI YA TSAGA FATA TA CIZA, awanan karon haƙuri na ya gaza. Bazan iya zama da HAFSA ba! zuciya ta ba zata ci gaba da jurar muyagun habaicin ta ba!" "NA san zaman ku da HAFSA ba mai ɗorewa bane HALIMA! Bazaki juri zama da ita ba. Ni na HAIFI HAFSA aciki na, na fiki sanin dafi da mugunyar halayyar ta." sai kun shiga cikin labarin zakuga ruɗaɗɗan al'amarin da ke cikin sa, labari ne mai ban haushi da takaici.labarin rikitacciyar yarinya mai halayyar ban haushi.…

K'abila...

K'abila...

5,206 350 12

Aurenta da Khalil kaddara ne. Zuwanta gidansu a matsayin mai aiki jarabta ne. Zama gidanshi tare da matarshi kuma bala'i ne. Da wanne zataji? Miji wanda ya tsaneta tamkar mutuwarsa ko kuwa matarsa da bata da burin daya wuce ta tozartata dukda kuwa batasan itadin matarsa bace? Ko kuwa karyata musulunci da kowa yakeyi?Tabbas, K'abila...itama musulma ce. Amma a rayuwar Fatima Batul, hakan abu ne mai wuyar bayyanawa. Kyara, tsangwama da wulakanci sune abubuwan da tafi sabawa dasu a duniya har tana ganin bazata tabi jin dadi ba a rayuwarta. Kasantuwar mahaifiyarta Igbo, tunda Batul ta bude ido babu abunda ta sani face kunci da bakin ciki sai tarin hawaye. Wai dama shi musulunci idan ba a ciki aka haifeka ba Allah baya amsarka ne?Ko kuwa dai dole sai kai bahaushe ne ko bafulatani sannan musuluncinka yake zama ingantacce? Ana kiranta K'abila, ko kuma ace mata Tubabba, kai harma muna musulma ana kiranta wai duk dan kasancewar mahaifiyarta inyamura duk kuwa da cewar ta musulunta daga baya. Batul bata gara jefa kanta cikin ukuba ba sai bayan aurenta da Khalil, ga bala'in mahaifiyarsa da yan'uwansa, dangi da abokansa...shin ina zata saka rayuwarta ne?Data sani da bata gudu tabar gida ba, data tsaya dangin mahaifinta sunyi duk yanda sukeso da ita, da bata roki alfarma ta auri Khalil ba...---Labari ne mai cike da darussa daban daban akan addini, al'ada, zamantawa da kuma tsantsar soyayya. Ku biyoni dan ganin yanda labarin Fatima Batul da angonta Ibrahim Khalil zai kasance...…

Kunyari Ah?
MAGAJIN SARAUTA

MAGAJIN SARAUTA

19,475 1,410 66

Wannan labari ya kunshi Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka. YAREEMA Sai na dau fansar duk wayanda suka kashe sai na kunyatar da su a idon jamaa sai na daukar wa Abba fansa ,they would know why I am called magajin sarauta.KAUSAR Duk fitar numfashi na da tunanin yanda zan kifar da mulkin su yanda zasu fuskanci hukunci,yanda mutanen duniya zasu kyamacesu ,zan Kuma daukan FANSA a biza tarwatsa rayuwar farin cikina ,they will pay dearly.…

Ketikan Hati & Emosi

Ketikan Hati & Emosi

1,262 66 190

Berawal dari curahan hati & emosi,..serta penyederhanaan arti. Terciptahlah karya yang berbentuk "Story Wa". Mohon maaf bila kata-kata ada yang menyinggung beberapa pihak. Namun sejatinya ini hanya sekedar coretan luapan Hati & Emosi. Berusaha setiap ketikan di tulisan ini,..bisa menjadi bahan inspirasi dan penyembuhan. Setiap ujian perlu adanya penyelesaian,bukan sekedar pelarian. Salah satunya dengan belajar menulis setiap kondisi terjadi.…

D2| KYARA

D2| KYARA

1,515 726 8

{[NEW STORY : HARAP FOLLOW AKUN WP AUTHOR-NYA DULU SEBELUM MEMBACA]}___Kyara Ayundia! Gadis kelahiran Bandung-Jawa Barat, 14 Maret! Gadis cantik nan manis yang memiliki sifat periang. Penyuka Yupi berbentuk sapi begitu juga dengan musik. Setelah memasuki sekolah barunya. SMA 2 Kartini, kota Bandung! Kyara tidak pernah berfikir akan bertemu sosok cowok yang sama Persis menonjol dengan sifatnya!Aydan DeffinkKa! Cowok blasteran kelahiran Indonesia-Korsel, memiliki hobi memotret! Cowok humoris dan begitu perhatian dengan sekitar. Deffin, sifat cowok itu sama persis menonjol-nya dengan Kyara. Tapi tidak diketahui oleh siapapun, jika Deffin cowok itu memiliki masa lalu yang tidak bisa dia ingat dengan jelas? Dan bagaimana Deffin mengingat nya? Bahkan dari pihak keluarga Deffin sama sekali tidak pernah memberikan cela kejadian demi kejadian yang Deffin lupakan!?___Dua bulan, 7-Oktober-2k17. Akankah hubungan antara Deffin dan kyara akan bertahan!? Dan akankah bisa Deffin melupakan masa lalu nya?!Slow Update ✔️Simak saja dengan baik dan benar!Start> 09_Agustus_2k21Finished>…

(Buku 2) Selir Fu Petani menjadi kaya dengan bertania Judul (END)

(Buku 2) Selir Fu Petani menjadi kaya dengan bertania Judul (END)

2,268 11 140

Pekerja kerah putih modern telah menjadi gadis petani kecil Kefker! Nenek kejam, paman rakus uang, dan penduduk desa masih ingin mati? ! Tian Ying keluar dari meja! Pisahkan keluarga, tanam tanah, menyulam, buka toko, dan mengabdikan diri pada karier untuk menghasilkan banyak uang! Awalnya berpikir bahwa nasibnya sulit, tidak ada yang berani menikah, yang tahu bahwa dia telah bertemu seseorang yang tidak takut mati.Cerita ini bukan karya saya, di upload karena pengen bisa baca offline. Terjemahan langsung dari web Chinanya. Jadi selamat membaca.…