YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

163,970 10,161 40

WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA.LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI.KU BIYONI A WANNAN GAJERAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN YA FARU. KASO TAMANIN 80% Ba GASKIYA BANETAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO MISS UNTICHLOBANTY 💕ASHA KARATU LAFIYA........SAURAN LITTAFI NA:1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE 2. YA JI TA MATA3. MR. ROMANTIC AND I 4. MY LITTLE BRIDE…

TSINTACCIYA

TSINTACCIYA

19,231 307 16

Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!…

NAZLAH

NAZLAH

274 3 3

Labarin ne akan wata Yarinya,Kara Mai masifar kwadayi, rashin kunya, tsokana , da karfi kamar na Doki.Matashi ne kyakyawa, gashi Soja,akan aikinsa aka masa murdiya tare da masa zarge Wanda y kasance masa mugun kulli da y gaza kwance kansa....…

Sarkakiya

Sarkakiya

19,206 1,087 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.

3,773 671 66

"Labari ne akan budurwar da take tsananin nuna wa saurayin ta so har ta kai su ga Aure". "Tun kafin suyi Aure bai da karfi sossai,ta kasan ce tana aiki,tana kashe mishi kudi sossai,komi ya tanbaya tana bashi amman banda zubar da mutuncin ta,bata taɓa ganin laifin shi komi yayi dai-dai ne a wurin ta". "Bayan sunyi Aure matsala ta zama matsala,ya zamto harta aikin da take ta bari saboda tsabar matsala".............................Masu karatu ku biyo ni a cikin wannan littafin mai suna MATSALAR GIDAN MIJI dan ganin yanda za'a kaya tsakanin wa'innan ma'auratan.Free book Gimbiya Ayshu💞💞💞.…

ROYAL CONSORT 2

ROYAL CONSORT 2

6,915 277 59

Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na dayaLabarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta…

*ƘARFE A WUTA*

*ƘARFE A WUTA*

4,515 175 12

*A lokacin da doka, ke ƙoƙarin yaƙi da ta'addanci, ko ta halin ƙaƙa, an samu naƙasu a sanadiyyar bara gurbi, da masu yi wa dokar bi ta da ƙulli. Nasara na daf da samuwa, soyayya ta yi kutse, wurin gwamutsa ƙaddarori biyu wuri guda. Ga soyayya da ta'addanci ga kuma doka, ko wane ɓangare ne mai gaskiya? Waye zai yadda ya bi wani *ƘARFE A WUTA ka fi ƙarfin ɗauka da hannu....ƘARFE A WUTA sai dai kallo. Ƴar kasada ce, kuma mai kishin ƙasa a zatonta komai zai zo da sauƙi, kamar yadda take hangensa, sai dai ƙaddara ta shammace ta, abun harinta ya zama abun bawa kariyarta*…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

22,644 1,472 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

ROYAL CONSORT

ROYAL CONSORT

7,269 362 60

Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta…

Debt by Yarii

Debt by Yarii

37,008 945 8

A typical Levi X Mikasa rp, or the ship so called RivaMika or Rikasa. There is indeed humor in the series as well as interactions between the strongest pair. Please be respectful in the comments…

The girl with the red scarf (Mikasa x Annie)

The girl with the red scarf (Mikasa x Annie)

30,213 783 10

Recently Annie has dreams where she is on the beach with a black haired girl with ted scarf.One day she meets the same girl from her dreams.The two of them fall in love.What will happen?…

Burn to flame and reborn from the ash {translate} :  END

Burn to flame and reborn from the ash {translate} : END

47,965 5,245 51

Harry Potter.the boy who livePahlawan Dunia Sihir,master of death Dia setia pada teman-temannya. Dia bahkan akan mengorbankan hidupnya untuk menyelamatkan teman-temannya. Dia mati untuk menyelamatkan Dunia Sihir, tapi apa bayaran nya?Setelah perang dengan Voldemort, Harry merasa seperti separuh jiwanya telah meninggalkan tubuhnya. Kesedihan mengikutinya seperti awan ke mana pun dia pergi.Setiap malam dia tidur, dia akan bermimpi tentang mata merah di benaknya, menyusup ke dalam mimpi buruknya. Apakah salah satu dari apa yang telah dia lakukan pada akhirnya sepadan? Semua pertumpahan darah, kematian yang tidak perlu, Horcrux... apakah ada yang diperlukan untuk menyelamatkan dunia? Pertanyaan-pertanyaan ini terusberputar-putar di sekitar kepalanya, tak terjawab. Suatu hari, semua pertanyaan itu terjawab ketika Lord Goblin, Ragnarok, mengiriminya burung hantu tentang warisannya di Gringotts.Harry sangat marah. Dia telah dibutakan oleh daya pikat Cahaya. Telah dikhianati oleh Albus Dumbledore. Telah.....telah dimainkan dengan sempurna seperti boneka. Dia ingin balas dendam.Bagaimana? Nah, bagian itu mudah. Dia, Harry Potter, adalah Master of Death.Berbekal warisan dan kekuatannya, Harry memutuskan untuk kembali ke masa ketika dia berusia 8 tahun. Kali ini dia tahu masa depannya. Kali ini, dia bisa bermainpermainan dengan Albus Dumbledore. Dunia sihir tidak tahu apa yang akan mereka hadapi.Waspada. Naga Terakhir bangkit, dan akan menyaksikan dunia terbakar untuk kesempatan membangunnya lagi. Dia memiliki visi masyarakat baru yang bangkit dari abu, dan tidak akan berhenti untuk melihatnya selesai.ini hasil tl-an bukan punya ku(っ˘̩╭╮˘̩)っfirst work…

CUTAR KAI

CUTAR KAI

22,551 486 17

"Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da rashi na talauci yasa kanin mahaifina ya taimakawa rayuwarsa ya yantoka daga bauta zuwa yan'ci kai yanzu bakaji kunyar kasancewarka miji gareni ba?" Kalleni sama da kasa Ka gani Aliyu nafi karfinka na karfin aurenka ni ba kalar matar matsiyaci irinka bace . "wallahi yau ko duniya zasu taru ko sama da kasa zasu hade ko zaayi ruwan jini sai ka sakeni domin babu ta yadda zanyi rayuwar aure da kai .." babu abinda ke damunki sai tsabar jahilci da rashin cikakken ilmin addani, karancin ilimin addini shi yasa kikewa mijin aurenki hk ,wallahi da kina da cikakken ilimin addini da bazaki taba yiwa mijinki na sunnah haka ba ..."kai ne jahili dan talakawa kawai , danging matsiyata waye Kai ? Waye ubanka a duniya ? kazo cikin arziki da bana ubanka ba kana neman kafi ya'yan masu gida karfi .....…

𝐖𝐈𝐍𝐆𝐒, liam dunbar

𝐖𝐈𝐍𝐆𝐒, liam dunbar

356,163 5,953 37

in which teddy mccall falls for her brother's new blue eyed beta ❪ liam dunbar x mccall sister!oc ❫ ❪ teen wolf season four ❫ ❪ -hattieannas 2018 ❫ character: theodora mccall (she/her)faceclaim: isabella fereirra (she/her) (updated 30-06-23)03-04-18 - 03-04-19…

Just Friends - Neymar Jr

Just Friends - Neymar Jr

383,082 6,570 71

they're just friends, right?//kind of cringe wrote ages ago don't judge me//©alohabishesss [NEYMAR JR, FANFICTION]HIGHEST RANKINGS:#1 in #NEYMARFANFICTION#1 in #NEYMARDASILVASANTOSJR#1 in #NEYMAR#1 in #NEYMARJR#1 in #BRASIL#1 in #FOOTBALL#1 in #SOCCER#1 in #FCBARCELONA#1 in #PSG#1 in #WORLDCUP2014#1 in #WORLDCUP2018#2 in #WORLDCUP2022#2 in #NEY#2 in #MBAPPE#3 in #WORLDCUP#4 in #BARCELONA#5 in #BRAZIL#6 in #BARCAStarted: 11/12/22Finished: 09/07/23…

MATAR AMEER

MATAR AMEER

21,070 1,123 71

'Ammi ya zan yi da rayuwata? Ya kuke so in yi da zuciyata? Ban taba ba...daidai da rana daya ban taba mafarkin yin rayuwar aure ba tare da Ameer ba. Na roke ku da Allah ku zuba idanuwanku kawai a kaina, ina ji da kun san yadda zuciyata ke tafarfasa a duk lokacin da kuka yi min zancen auren wani wanda ba Ameer ba da tuni kun daina...' Kuka sosai take yi, kukan da ke fitowa tun daga k'asan zuciyarta yana ratsowa tsakanin idanuwanta.'Na sani akwai zafi da radadi Ameerah, na san miye so, na san gubarshi saboda ni ma na tab'a dandana. Sai dai Ameerah ba za mu zura miki idanuwa ba, shekarunki ashirin da takwas kenan babu aure, kina zaune jiran gawon shanu. Waye ya san inda Ameer yake yanzu? Wa ma yake da tabbacin yana da rai ko babu?'…

BA KOWANE SO BANE.......

BA KOWANE SO BANE.......

18,675 847 56

So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar takamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita.Abinda na manta shine a lokacin da wani ya jefar da abinda yake ganin ba shi da amfani gare shi, a lokacin ne kuma wani zai tsinta ya danke da hannu bibbiyu.Ya so ni da dukkan zuciyar sa, ya kauna ce ni da gaba daya rayuwar sa haka kuma ya bauta min da duk lafiyar sa, amma da me na saka masa?, da mafi munin sakayyar da duk wani dan Adam ze jura.Na wulakanta shi a inda ake ganin darajar sa, na zubar mai da kima a inda ake mutunta shi, kai nayi masa abubuwa da yawan da duk ya jure har zuwa lokacin da ƙaddara ta raba mu ta karfi da yaji wanda na bada gudunmawa ga wannan ƙaddara ba kadan ba.Sedai ba'a dauki lokaci me tsayi ba na gane nice da asara, haka kuma abinda na kwallafa rai din ban samu ba, banda gare gare da kwallon da ƙaddara ta dinga yi da rayuwa ta.A lokacin da ya hakura dani taa dole, ya karbi ƙaddarar rayuwa da zavin Ubangiji gare shi, a lokacin ne wata kaddarar ta sake daure zare me karfi tsakanin mu.Shin da wani ido zan dube shi, da wane karfin halin zan yaki rauni na na karbi kyakkyawar ƙaddara ta?, shin shi ɗin ze bani dama ko kuwa ya rufe babi na? shin har yanzu akwai digon alfarma tsakani na dashi????#Aimah#Sa'adah#Masdooq#hatred#jealous#depression#destiny all in;#love_story_2024…

Lost in the Cruel World (Mikasa's Second Chance) (AOT)

Lost in the Cruel World (Mikasa's Second Chance) (AOT)

59,280 1,177 36

Spoiler Alert!What if in an alternative universe, after the battle of Heaven and Earth, Mikasa gets another chance to be with Eren and prevent his inevitable fate? Check out this book to find out!It's an EreMika Fanfiction.Sorry for possible grammatical mistakes.Thank you!…

The Prince's Escape [Season#2 END✅]

The Prince's Escape [Season#2 END✅]

50,753 1,449 29

Karena konflik keluarga, Arfin Ishida Dirgantara yang baru tujuh belas tahun itu, rela keluar dari rumahnya yang bak istana dan memilih bertahan hidup di sebuah kos sepetak yang hanya berisikan kasur buluk dan lemari pakaian usang. Namun dia bisa menghadapi rotasi hidupnya itu berkat kehadiran Marsha. Marshareva Arifianti. Gadis dengan senyum malaikat itu memberinya segudang cinta yang membuatnya mampu bertahan di hidupnya yang rumit. Arfin akan melakukan apapun untuk mempertahankan Marsha di sisinya, melindungi gadis itu. Bahkan dari kakak tiri yang sedang menyiapkan skenario balas dendam untuknya.…

DIYAR DR ABDALLAH

DIYAR DR ABDALLAH

45,163 6,335 32

Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa.A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin dare. Yanzu gashi yazo yayi kane kane yana kokarin gina muhalli cikin rayuwarsa. Tabbas zuciya batada ƙashi, kuma ba'a kwaɓanta. Amma idan tace zatayi mashi abinda yake tsammani bata kyauta mashi ba.Tayi mugun cutan sa. Ya kamata tayi tunani saboda abinda take so yafi karfin ta. Runtse ido yayi ransa yana mashi ɗaci. Shi dama dukansa akayi da itace zai fi jin daɗi akan raɗaɗin dayake ji cikin ransa. Akwai abubuwa da ke faruwa da bawa wanda baida ikon hanawa. Kamar yadda zuciyar sa take raya masa ga abinda takeso yanzu, idan kuma bata samu ba tabbas zatayi masa tijara.Toh tijara na yaushe kuma, fafur ta hanashi barci. Murmushi yayi na takaici, "akwai ƙura," yace a fili. Dimplicious Empire, ku biyoni sannu a hankali domin jin wannan labari. Love you Fisabillahi ❤️…