ZARAH

ZARAH

22,294 1,057 25

Is a story σf a young beautiful lady…

Tutto mio. (باللهجة الجزائرية)

Tutto mio. (باللهجة الجزائرية)

13,889 1,131 32

عقلک قَلبـك روحكـ من راسک حتىَ لرجلينگ كُلشي فيكِ تاعيِ أناَ .A&Y…

UWAR MIJINAH

UWAR MIJINAH

32,896 1,420 13

Soyayyah sadaukarwa,biyayyah tareda hakuri msi tsanani.…

YARİMAN HAFSA

YARİMAN HAFSA

6,144 474 51

A 1950's Love StoryLabarin Rayuwar Yarima Idriss, ɗan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa.Ku biyo domin ku ji yadda zata ƙayaShare please.Fadrees_20…

ყოფილი/jeon jungkook

ყოფილი/jeon jungkook

821 70 11

წაიკითხავთ და გაიგებთ😂❤️…

-Best Nights Of My Life- 🌟FNAF Security Breach x Reader🌟

-Best Nights Of My Life- 🌟FNAF Security Breach x Reader🌟

250,123 6,461 32

19 year old Y/N has no job, and their family is always busy, so they go to check out the Mega Pizza Plex, and maybe even get a job there! Meeting all the characters such as Freddy, Monty, Roxy and Chica, Sun and Moon! Maybe even other characters they never knew about....Rankings:#1 - #Fnaf - 6th January 2022#1 - #GregoryFnaf - 6th January 2022#1 - #FnafFluff - 23rd January 2022#1 - #VanessaFnaf - 10th February 2022#1 - #MoonFnaf - 28th February 2022…

Cikgu Arib: Cikgu Paling Gempak

Cikgu Arib: Cikgu Paling Gempak

16,914 64 5

Cikgu kat sekolah korang jenis yang macam mana? Garang? Baik? Cantik? Ke muke macam kasut? Tapi korang pernah dengar tak cerita lagenda Cikgu Arib? Cikgu langsi no.1 Asia Tenggara ini bakal menjatuhkan maruah sekolah anda SEKARANG JUGAK!!! Baik korang baca kalau nak tau cerita dia!!!…

If my oc was in fnafng (CANCELLED)

If my oc was in fnafng (CANCELLED)

2,149 28 24

MY OC IN FNAFNG REEEFnafng is not owned by me it is owned to namy gaga so please support her for here WONDERFUL work her art is cool you have to seeI don't own any of the videos and arts they go to their rightful owner…

NA TAFKA KUSKURE..!

NA TAFKA KUSKURE..!

16,067 1,512 41

Safwan wai me ka maida ni ne...? na haihu kuma na koma ina maka Renon D"a...? baka isa ba wlh......…

NANNY(Mai Reno.)

NANNY(Mai Reno.)

58,628 4,931 24

MARAINIYACE BATA DA UBA..SAI UWA..SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA...KWATSAM TA TSINCI KANTA AGIDAN WANDA TAKE KALONSHI AMATSAYIN UBA A MTSAYIN NANNY..YAZAMA GATANTA GABADA DA BAYA..RANA TSAKA YA ZAME MATA BAKIN KADDARARTA.…

MALIKA MALIK..!

MALIKA MALIK..!

7,250 197 15

LABARI NE KAN WATA YARINYA DATASO CIKIN DUKIYA MAI YAWA BATA GIRMAMA KOWA SAI MAHAIFINTA BATA DARAJA KOWANI MUKAMI NA DUNIYA SAI KASUWANCI HAKA TAYI KUTSE CIKIN RAYUWAR WANI MATASHIN DAN SANDA INDA YACI ALWASHIN MALIKA MALIK...SAI NA RAMA..!…

UWAR MIJINA

UWAR MIJINA

5,429 227 2

Soyayyah,sadaukarwa,tsausayi tare da biyayyah mai tsanani...…

TSAKA MAI WUYA.!

TSAKA MAI WUYA.!

4,840 460 20

Love, romance…

My Nightmare

My Nightmare

51,283 759 27

CompleteNightmare has a hard time trusting people due to what has happen in his life. Soon he remeets his friends from High School and yet again gets very close to Nightmare Fredbear again. But will his happiness stay? Or will "they" find them?Bleh Bleh read now…

A/N Things

A/N Things

173 1 27

food yum yum eat it up (not my art)…

NAZIR

NAZIR

12,415 348 5

_Labarine kan wani matashin dan jarida da Allah yaba baiwa ta kudi da kuma masoya sai dai kash baya daraja mata da manya baisan kalmar girmamawa ba...kwatsam wata yarinya wacce bataikai kowacce daraja ba ta juyamasa Rayuwa.…

SAWUN GIWA...!🐘

SAWUN GIWA...!🐘

3,863 74 18

"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."…

NA TAFKA KUSKURE!

NA TAFKA KUSKURE!

1,306 48 1

_*LABARI NE KAN WATA MATA WACCE TAFI DARAJA KASUWANCINTA FIYE DA AURENTA*_…

MR BELLO

MR BELLO

22,993 691 12

_LABARI NE KAN WANI MATASHIN MALAMIN SAURAYI,..YA WAYI GARI YA GANTA AGIDANSU AMATSAYIN KANWAR MATAR YAYANSHI...YA TSANETA BAYA KAUNARTA GANINTA HAKA ITAMA TA TSANESHI SABODA YADDA YAKE NUNA MATA TSANA..ASHE ASHE SUN KAMU DA SON JUNA BATARE DA SUN SANI BA KUMA SUNKI BAMA ZUCIYARSU DAMAR FAHIMTAR HAKAN!...KO YA ZATA KAYA...?_…

JUYIN RAYUWA             COMPLETED{12/2019.}

JUYIN RAYUWA COMPLETED{12/2019.}

16,556 554 13

*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi…