Tags: btsromance
Every 22nd Day.

Every 22nd Day.

490 27 6

Just a reminder. Everything in this book, is fictional. If you're one of my classmate, and I wrote something rude or mean to you? Do not get offended, because, this is fictional and I was simply bored. So yeah. Don't rant and hate me, please.---There was a class. Not any class, it's a 'special class'. Every student in the class has one special unique talent. If you are a special student(SS), you can't be late, be absent or be in detention. There was a special student named Joshua, he broke a special student rule. The next day, he didint came back to school, or the other days. Until THIS special day. It was the day Joshua disappeared.22nd January, 2016(Friday)A SS student named Alina claimed that she saw Joshua. No one believed her and they called her a liar, well, since she's known as the class' liar. She soon disappeared, and no one really cared. That's when weird things happened. At least one SS saw Joshua inside the school, and in every month. A SS disappears, on the 22nd day.But the ' Killer ' dosent just take any SS. The ' Killer' takes SS' who did something 'bad' to the ' Killer '. And on a month's 22nd day. The SS' desk who disappeared, will have something written on top of it. The reason why the ' Killer ' took them.And so every month. The population of the Special Class became fewer and fewer. Students tried to figure out who the ' Killer ' was, but failed. Will they be able to find out who the ' Killer ' was? Who will disappear next?Is the ' Killer ' a Special Student who just wants revenge?Will they be able to ' Survive '?Or will they just be another victim.---…

Unknown Lover

Unknown Lover

72 9 6

At RFA High School, what occurs beyond its doors can be seen as strange or unnatural to the average individual. For Shelby however, a day at her school is just like any other. That is until a fellow student sets their sights on her... and they won't stop until she's theres.…

SAWUN GIWA...!🐘

SAWUN GIWA...!🐘

4,390 79 18

"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."…

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...

173,871 15,167 52

"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalaman ta suka saka shi ya ce..."Naso ace kin furta mun wannan kalman tuni amma ko yanzu naji dad'i sosai, dad'in dana tabbatar dashi zan mutu a raina, My meenal zo matso kusa dani kinji?" da sauri ta k'arisa kusa dashi da rik'o hannun shi tace"kaga yanda kake numfashi ko yaa muhammad? ka daure ka dena magana kafin likitan yazo, save ur strenght plss" K'walla ya gangaro masa da k'yar ya iya furta "Wanda yake bayarda ikon numfashin ya buk'aci abinsa my meenal, lokacin tafiyane yazo tafiyan daba fashi, dukkanin abinda ya faru tsakanina dake na yafe miki matsayina na mijinki ina mikin fatan aljannar firdaus mad'auka kiya, ki sani inajin tsoro wlhy, tsoro nakeji my meenal" kuka ya k'wace mata sosai ta sanya kukan kuwa "Mesa kakemun maganganu a baud'e, wlhy ina fahimtar komai yanzu, hausarka tangaran nake fahimta mutuwa kake nufi zakayi bana fata kuma, kayi shiru kaji" Hannunsa d'aya ya mik'o mata wani takarda ta karb'a ya k'ara had'e hannun shi da nata da takardan, yace yana numfarfashi da k'yar"Ki bi abinda na rubuta a takardan nan, ki karantashi cikin nutsuwa kinji" batace komai ba daga ita har k'aninsa dake nan kusa da ita se gani sukayi yayi shiru bakinsa yana motsi amma basajin meyake cewa numfarfashi kurun yake sama sama, daganan sekuma yae shiru komai ya tsaya cak rai yayi halinsa!!!!!!!…

BAN TSANESHI BA

BAN TSANESHI BA

18,068 875 53

Around 8:40 ya fito cikin shiga ta alfarma direct dinning area ya nufa yai sa'a Kuma favourite dinshine akayi wato Koko da qosai ya ko ci abincin sosai yayinda anty Hajara ke gefenshi yana karyawa tana kallonshi tanajin wani Dadi na ratsata na samun miji kamarshi tareda shan alwashin mallakarshi ita kadai domin ita bata ma ta6a daukar cewa Jidda kishiyarta bace tafi daukanta amatsayin Mai aikinta har mantawa takeyi da tanada kisiya tafin hannunshi dataji akan fuskartane yadawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi yace ""mekike tunani haka babynah har ina magana bakijiba tace kainake tunani baby ina tuna ranarda zakayimin halin maza ka cuceni.......…

DUKKAN TSANANI

DUKKAN TSANANI

115,756 9,575 70

Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai na dare, har na share na hakura saboda na san matukar na fito diban abinci xan iya samun matsala da innah salamatu, har na hakura naji abin ba mai yiwuwa bane matuƙar muka wayi gari a haka zamu iya samun matsala. daurewa nayi na tashi na don samo mana abinda zamu kai bakin salati, ko da kuwa hakan zai yi sanadiyyar korar mu daga gidan gaba daya. A hankali na lallabo na fito daga dakin innata saboda bana so ita kanta tasan zan fita, indai ta sani sai ta dakatar da ni saboda bata son abinda zai bata mata rai. Kasancewar innata mace ce mai saukin kai bata fiye son abinda zai kawo tashin hankali ba, wannan dalilin ya sanya aka mayar da ita bora saboda hakuri da kawar da kai irin nata. Inna salamatu da yayanta su suke juya gidan duk a abinda suke so shi ake yi.Bakin murhu na nufa a hankali na bude tukunya, tuwo miyar kuka na gani, ba karamin dad'i naji ba saboda rabon da na sanya wani abu a bakina tun abincin safe. tsugunnawa nayi tare da yin bismillah na fara cin tuwon, kafin kace me tuni naci rabinsa, daga nesa na hango ana haskani da fitila a raxane na mike tare da boye hannuna a bayana, sai da ta karaso daf da ni sannan na ga ashe innah salamatu ce, wani kallo ta sakar min wanda ya sanya jikina rawar ɗari, kafin tace min wani abu tuni hawaye sun cika idona, don na san na taro kwai tara tsinana, na janyo wa kaina da innata masifar da Allah ne ya san ƙarshen ta, tsungunawa nayi tare da rokonta ta yafe min…

ZAMANIN MU A YAU

ZAMANIN MU A YAU

2,796 116 16

wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke ƴar boko nima mahaifiyar taki ƙallon baƙauyiya kikemin maryama kibi duniyar nan a sannu!" Hajiya anty Kenan! Basai nayi miki wani dogon bayani ba Amma nice zuciyar abah babu wata mace bayana!!!....Wani zazzafan zazzabi ne ya sauƙar masa, ataƙe tsigar jiƙinsa tafara tashi, sarawar da ƙansa yayi shine abunda yasashi ƙomawa ya zauna a bisa kujerar ƙusa dashi, maryama daƙe gefensa ne tayi saurin ɗaga ƙanta tana mai ajiye wayarta domin taga menene wannan abun daya canza yanayin mijinta. Sautin murmushin farar dirarriyar kyakyawar yarinya da ƙana ganinta ƙasan ƙuruciya ke ɗamunta, ƙarasowa tayi tana ambatar " Abah ƙaga asimint dina." Wani ƙallon wulaƙanci maryama da bita dashi mamaki fal cik'inta " Ke rahee ubanki ya baki damar shigowa nan, ubanki ne shi dazakice yayi miki assignment? Ƴar kauyen banza ƴar kauyen wofi ..." Abah ne yayi saurin rike hannun maryama dake k'okarin ƙifa mata mari yace " Cool down nine nace tazo zandinga ƙoyamata." " Bangani Me kake nufi ba ubanta ne ƙai? " Raheenat ya kira sunan cikin sanyin murya, bana hanaki yawo babu hijjabi ba?" Cikin tsoro da firgice tace " Haka tace kada nakara sakawa." " kaga Ahmad babu wata ƴar aikin da zatazo gidana sannan ta dameni da wari babu ita idan kuma nakara ganinki a wannan shashin wallahi sai kinkoma inda kika fito banza mahaukatan ƴan ƙauye sai shegen jahilcin tsiya." Yanda yake tangal tangal zai tabbatar muku da shaye shaye yayi, fati dake tsaye bak'in koface tace " Hajiya yaya farouk zo kigani." Gaban mahaifiyar tasu ne yawadi a sanda taga farouk ko miƙewa yaƙasayi.…

MAGANA  TA ƘARE

MAGANA TA ƘARE

221 26 10

Ya kasance mutum kamar kowa, amma ɗabi'unsa da mu'amalarsa sunsha ban-ban dana sauran jama'a. murmushinsa ragaggene kamar yanda dariyarsa ta kasance, rauninsa ƙwaya ɗaya ne tak shine MAHAIFIYARSA.Dukda kasancewarsa tantagaryar ɗan-daba mai lasisi ya kan martaba duk wata mace mai suna uwa.Wannan yasa Umma ta zage damtse wajan ganin ta janyo Ibrahim wajagal kan turba, Sai dai tanaji tana gani a matsayinta na uwa amma ta gaza dakatar dashi daga rayuwar zubda jini......…

YAR BABBAN GIDA

YAR BABBAN GIDA

32,845 2,321 29

Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee*♡yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty♡kin gusar da duk wani manufata a kanki~Alee♡Na tsaneka bansan sake saka ka a idona~pherty♡Ta ya zaka so mutum ka kuma 'ki shi a lokaci d'aya~Alee ku biyoni danjin labarin sar'ka'k'kiyar soyayyar masoyan biyu.'yar babban gida; labarin yarinya d'aya tilo 'yar masu dashi wacce ta fad'a tarkon soyayyar Alee wanda ya kasance maraya ciki da waje ga uwa uba 'kazantaccen talauci.…

Mr. Nerdy

Mr. Nerdy

156 13 9

jaemin si bunga kampus yang menyukai jisung, pria nerd yang hanya tertarik dengan buku dan pelajaranakan kah jaemin dapat meluluhkan hati jisung? bxb fiction dom:Park Jisungsub:Na JaeminDISCLAIMER‼️ -MASIH TAHAP REVISI-hasil imajinasi author sendiri, do not repost-semua tokoh yang bersangkutan hanya dalam fiksi, jangan di bawa ke kehidupan nyata apalagi sampai membenci salah satu tokoh-banyak typo…

RASHIN SIRRU (sharrin abokai)

RASHIN SIRRU (sharrin abokai)

1,507 99 13

Yana shigowa yaji wayar matar tasa tana ringing sai dai kafin ya iso kan gado inda take tuni wayar ta tsinke, basarwa yayi ya isa kan gadon yazauna tare da furta "wash" ya zare hular dake kansa, karar shigowar message wayar tayi da same number da ta kirata ga content na mesaage din yayi appearing a pop up na wayar, yanayin farkon message din ne yasa yaji yanaso ya karanta " My honey sweet nasan baki fito daga wankan da kika saba yimin ba, amma don Allah kada ki murzamin na fulani na da soso sosai" Wata irin rawa jikinsa yad'auka ga bugu da zuciyarsa ta shiga yi har yanaji kaman juyawa kansa keyi ...... Juyawa yai ya kalli matarsa dake baccinta sadidan ya kuma maida kallonsa ga wayarsa ga message da aka turo masa ta whatsapp " Zan jiyar dakai dad'in da baka tab'a tunaniba aduniya, kawai so nake ka bud'e min kofar shiga rayuwarka, baka da damuwa da lokacin period don na k'ware a blow job, na k'ware a handjob kai wani salon sai ka yarda na zamo matarka zaka sani" Kuka yake yana karkarwa shikad'ai cikin dare yana takaici da nadama sai ya juya ya kalli kansa yana cewa " Meye bani dashi da har matata zata shiga bin maza, meye na rasa me na rage ta dashi, mata butulune duk kalar jin dadi da soyayyar da nake nuna mata..…

True love story

True love story

1,024 50 31

shigiya yar bokoko yar karuwa yar Buzuwa.Kam ubancan ni kazaga tab wlh sai naje nagayawa baffa. Fuuu ta tafi tana gudu. Tsaki yaja yana saba malun malun ki gayawa uban baffa ba baffa ba shugu yan iska wanda suke tura yar su bokoko sunyi asara yana wannnan suratai yaga dan kwala dan kwalan macizai guda biyu suna fasakai.Wayyo Allah na yafara karkarwa yana saba malun malun sa. Dan Allah kiyi hakuri Indo wlh na daina dan yara sulullilah ki kyaleni. Asraa dake gife tana dariya mugunta. Oh kadauka baffan na tafiya gayawa aa inan inajin duk abinda kake fada shiyasa gwara na fara koya miki hankali tukuna…

[Conan] Nếu Zero thật là Cửu Vĩ Hồ

[Conan] Nếu Zero thật là Cửu Vĩ Hồ

88 3 1

* đây là một cái về nửa yêu cao trung sinh Rei ở danh kha thế giới hằng ngày chuyện xưa.* đại bối cảnh tham khảo phiên kịch 《 Natsume Yuujinchou 》, là một nhân loại yêu quái cùng tồn tại thế giới. ( tổng một chút bạn bè trướng cùng mặt khác mấy bộ lão phiên nhân vật, bất quá chuyện xưa chủ thể vẫn là danh kha thế giới. )* thời gian tuyến cùng nhân vật tuổi đại biên độ ma sửa!* nơi này lẻ loi bởi vì nào đó nguyên nhân cùng cảnh giáo tổ có tuổi tác kém, cho nên năm người cũng không phải đồng học, cùng Hiromitsu cũng không phải osananajimi, chú ý tránh lôi! Bất quá tiện lợi gì đó là sẽ đá, không cần lo lắng.* Rei trung tâm, cp đãi định, thuận theo tự nhiên ~Tag: Tổng mạn, Gia giáo, Linh dị thần quái, ConanTừ khóa tìm kiếm: Vai chính: Furuya Rei ┃ vai phụ: Morofushi Hiromitsu, Matsuda Jinpei, Date Wataru, Hagiwara Kenji, Akai Shuichi ┃ cái khác: Kudo Shinichi, Mori RanLập ý: Làm đến nơi đến chốn sinh hoạt, nỗ lực quá hảo mỗi một ngày…

Umm sulaim✓

Umm sulaim✓

1,946 148 10

A hankali ya kira sunantaBata dago ba sai ma amsawa da tayi...sunanta ya Kuma kira a karo na biyu yana cewa "Meya sanya bakya iya kallon cikin idona??" Wnn karon ma girgiza kanta tayi bata ankara ba taji sautin takonshi na tahowa kusa da ita.Ba shiri ta dago tana zuba mishi idanuwanta dake matukar burgeshi"Ki bani amsa" ya fadi yana qara qura mata idoCikin bugawar zuciya tace "Bakomai""Are you sure??" Nan ma gyada mai Kai tayi"Toh amma naji zuciyarki na bugawa..can you explain why??"Zaro ido tayi tace "yaushe??" Cikeda mamakin yadda akayi yi ya iya juyowa shi kuwa murmushi yayi ganin ta dafe daidai satin zuciyarta dukda tana sanye da hijabi but he can definitely tell."Ko zan iya sanin me ya sanya zuciyar ki take bugawa aduk lkcn da kika ganni??"It's not like yana Jin yadda zuciyarta ke bugawa kawai yana son ya tabbatar da zarginsa ne domin tabbas Shima aduk lkcn da ya ganta sai zuciyarsa ta doka... Wnn shi ake kira so!!!Idan kuwa dagaske zuciyarta na dokawa a duk sa'ilin da ta ganshi toh ba tantama ita ma tana sonsa!…

And tell me you love me

And tell me you love me

2 0 1

Heavy breaths and the sound of shoes tapping. Running away from the boy of her dreams is maybe inconvenient. But with tears in her eyes?Y/N is a 15 year old girl that educates herself in Korean Arts High. When she first laid her eyes on Chanyeol, her 17 year old senior, she knew that he was the one. But, he was. Before Lisa came. Seeing the love of your life with someone else does hurt. But Y/N knows a way of happiness.…

     *ILHAAM*

*ILHAAM*

129 22 8

🎀 *ILHAAM*🎀 BYSadeeyah A maru {Sadeeey}*SADAUKARWA*Na sadaukar da wannan littafin ga mahaifiyata,abun alfaharina, Allah ubangiji ya jikanki ya gafar ta miki yakai haske kabarinki.🤲🤲🤲 Page 01Tafara nisa cikin gyangyad'in data fara wanda haryakai mafarkan bazata sunfara ziyartar k'wak'alwarta, batare da zato ko tsammaniba taji saukar ruwa mai sanyin gaske yana ratsa sassan jikinta. Sanyinne ya ratsa ilahirin jikinta wanda yai sanadiyara farkawarta cike fargaba, tsoro da razani duka lokaci guda suka dirar mata, ba komai ya haddasamata hakan ba sedan sanin cewa INNA ce mai mata wannan aika-aikar. Kuka tafashe dashi wanda yai sanadiyar k'aruwar 6acin ran Inna haryakai ga tad'aka mata duka tare da cemata.... "Munafukar yarinya! Yanzu tadakin da nayi donki tafi d'ibamin ruwa ashe baccin naki na asara kikacigaba anan?, Lallai kin isa kuma jikinki seya gayamiki"Inna ta fad'i haka tare dasa k'afa tabuge ILHAM sannan tawuce tana bambami.Tana kuka tare da rawar d'ari haka tanufi inda tulun d'iban ruwanta yake ta d'auka sannan ta nufi rafi..... Ahanya bata had'u da kowa ba saboda lokacin yawancin al'ummah suna gida suna bacci wasuma suna kaiwa ubangijin halittu kukansu kasancewar gari baigama wayeba. Tana tafiya tanashan wahala haka harta isa rafin, kasancewar sunada tazara sosai da rafin amma hakan baisa Inna najin tausayinta ba, watannin baya dasuka wuce wani mai kud'i yashigo garinnasu tare dasawa akajawo musu ruwa kusa dasu, amma saboda son irinna Inna tace batason ruwan dake fitowa daga k'arfe na rafi takeso.....Idan naga comments mai yawa sai mun hadu a next page.Sady🎀…

Sunset at Jaopraya

Sunset at Jaopraya

34,794 1,467 36

Description"Yes, like I told you, she is like the sun. The sun that give you warm and light your way but at the same time, can burn you into crisp. No matter what we still longing for it" Setting:1939, the early days of World War II in Siam (Bangkok,Thailand) Main Characters:Tina Jittaleela as Kimhan (Japanese Soldier)Aom Sushar as Aom (Hideko - Japanese Name)Mike Pirat as Michael/MikeTao Sattapong as Doctor TakedaRuj Ronnapop as Doctor YoshiTuarae Chuenyim as Ta Pol Kom Chuenchen as Ta Bua Montri Janaksorn as Lieutenant Charasinturat (Aom's Dad)Jintala Sukkapat as Orn (Aom's Mom)Pitsamai Wilaisuk as Aom's Grandmother ForewordHi everyone, this is my first time writing, just got inspired by many of the writers here so I just want to give it a try. This story is adapted from the thai series Khu Kum my favorite series. Many of you might know it already, I just want Tina and Aom to play this type of role together since that won't be happening anytime soon, if ever T-T Just want to take you into the imagination world with me. I got some suggestion to post on here as well as asianfanfics.com so just giving it a try :)…

manga/manhua/manhwa recommendations

manga/manhua/manhwa recommendations

10,606 96 200

Give it a try first --> shoujo, slice of life, romance, oneshots, tragedy, boy's love, time travel, reincarnation, fantasy, shounen, action, violence, gore, josei, full color, mystery, thriller, smut, mature…

• Lovesick • Jikook FF •

• Lovesick • Jikook FF •

27 2 2

" I hate him.. but every time I see him.. my heart races." "Maybe you don't hate him..." "It was just a mistake."…