LET ME BE YOUR COMRADE | AKKAYAN FF

LET ME BE YOUR COMRADE | AKKAYAN FF

2,682 139 13

A hot-headed student union leader falls in love with a state-level cricket player; but soon, his anger issues become a roadblock on his way to uniting with him.Adopted from a Telugu movie 'Dear Comrade'I changed the main character PrapaiSky to AkkAyan I just want to make an Akk ayan version as requested...…

RAHMATULLAH

RAHMATULLAH

565 52 30

Mummuna ce ta gani a tanka, yunwar mai sonta ta ke ido rufe, while ƴar uwar ta kyau ne da ita kamar tsada. Wa zai so mai muni da kyakkyawa? Sai dai kuma akwai abin da ta mallaka wanda ba kowa ya sani ba, wanda kuma shi ɗin shi ne Mace! Find out more in RAHMATULLAH and believe me ba za ku yi nadama ba jst keep following, voting commenting and sharing and gajeren labari ne ba zan ɗau lokacin ku ba...…

EXCUSE ME, SIR

EXCUSE ME, SIR

2,514 209 6

Bannnuuu njnnn😁Angane oru kunj edavelakk shesham njn thirikeaa vannirikyann surthukalea...thirikea vannirikkyaan.…

KYAKKYAWAR FAHIMTA

KYAKKYAWAR FAHIMTA

94 6 9

KYAKKYAWAR FAHIMTA ke Sanya Mata da miji su yi zama na amana cikin so da qauna da kulawa tare da tarairayar junan su,haka zalika KYAKKYAWAR FAHIMTA na sa qasashen duniya su zauna lafiya, kamar yanda KYAKKYAWAR FAHIMTA na iya zaunar da qasa lafiya....haka rashin KYAKKYAWAR FAHIMTA zai rusa dika wadannan abubuwa.....labarin KYAKKYAWAR FAHIMTA labari ne mai tab'a zuciya, labari ne da aka gina shi a kan tubali na labarin gaskiya.....ku biyo ni Dan Jin yanda rayuwar Jiddah zata kasance cikin gararamba da tashin hankali gefe daya ga rikitacciyar soyayya Mai wahalar misaltuwa......…

kpop meme

kpop meme

279 8 11

i got nothing, it's just kpop memes…

Kyana Of Cintra

Kyana Of Cintra

1,093,832 41,925 94

Kyana of Cintra is a mistake. An incredibly powerful, dangerous mistake. Plagued by a troubled past, Kyana is the only female Witcher, the giver of death and destruction. Known as cold, sarcastic and sure of what she wanted, Kyana isn't a soul to be messed with. In her stream of work, it's kill or be killed. There's no room for friends or love or feeling of any kind. Everyone has painted her to be one of the same selfish monsters she kills. Everyone knows that, they've seen it. Although that's not what Geralt of Rivia has seen at all.Ranked #1 in The Witcher…

KYAKKYAWAR ALAK'A

KYAKKYAWAR ALAK'A

41,992 2,381 42

Labarin Yarima Hafiz da Ummuna Salmah…

With You - AkkAyan

With You - AkkAyan

18,935 719 26

Akk and Ayan are pursuing there own dream while trying to hold on to each other. but will they be able to? how will their life will progress when they are heading in different paths? This story takes place after what happened in ourskky2. You can read it as stand alone too. Akk and Ayan are from 'the eclipse'. The characters belong to writer of that series, this is a fanfiction about how I imagine their life would have progressed. I hate tragic endings but life is a drama 😉My other story:• Sworn to be yours ( firstkhao | mewgulf ) • My Destined Mate ( khaofirst | earthmix | omegaverse)…

BNHA/MHA Quirk Ideas

BNHA/MHA Quirk Ideas

47,807 177 200

Quirk ideas that I just came up with off the top of my head.~Started - 14.6.21Completed - 2.12.21~Total words: 5,041…

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )

712 41 23

Haka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta ayanzu.A hankali Kuma murmushin Dake ke kwance akan kyakkyawar fuskar ta yafara gushewa inda ya koma b'ata fuska sai Kuma kuka , inda ta bare d'an karamin Bakin nata kamar wata k'aramar yarinya tana kuka,haka take sakin kukan Mai had'e da shagwab'a.Dr Ammar Dake kallon ta cikin tausayin ta da Mamakin lamarin nata ganin murmushin ya gushe lokaci d'aya sai Kuma kukan da ta fara Wanda duk da yake ba Mai sauti ba ne,Amma haka yake Jin sa har tsakiyar kan sa inda Kuma take zuciyarsa ta fara bugawa yadda take kukan kamar tana tafiya da zuciyarsa ne yadda kukan ke ratsa shi,Bai ce mata k'ala ba ko ya rarrashe ta sai ma Lumshe idanun sa da yayi Jin yadda suka Kara yimasa nauyi. Itama bata Wani damu ba Wanda ita kanta bata San ko kukan mene ne takeyi ba in aka tambaye ta.Ganin ya zuba mata manyan idanun nasa har baya son k'yaftawa kamar an mintseleta ko ta tashi da sauri tana sauko da k'afafun ta daga kan gadon tare da share hawayen ta da suka kasa tsayawa tana tsayar da kukan cak. Dai daituwar tsayin nata Gaban sane ya bata damar rik'e k'ugun ta cikin…

FATU A BIRNI (Complete)

FATU A BIRNI (Complete)

57,675 2,163 18

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…

DOOM ISHAQ (satar kwana)

DOOM ISHAQ (satar kwana)

59,922 1,689 21

rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂…

Jugnu

Jugnu

117,228 11,766 32

Peep in to know more!!…

Missing Moments Of Arylie book 3

Missing Moments Of Arylie book 3

35,113 2,791 100

All those Arylie moments which we didn't get in show.…

Beginnings - Camp Camp Makki.

Beginnings - Camp Camp Makki.

20,514 272 17

Prequel to Desire. The story of how Max and Nikki started loving each other. It takes place on a summer at the camp when they were just 13 and start noticing how they feel different. Language not appropriate for all ages. Cover art made by Artsy_FandomTrash. Enjoy.…

Kaira: We Will Always Find Each Other

Kaira: We Will Always Find Each Other

49,866 2,173 25

This is a story based on Kaira. The story starts from the scene in the temple on Karva Chauth, when Naira realises she loves Kartik too.…

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔

50,237 4,288 47

All right reserved 2019"will you just get out of my sight.." he roared making me to shiver"your not my type ,kalleki, munmuna, look at your fat face, nibantaba son mace munmunba, kokuma katuwa kaman cincin, I just want a model one not like you.""and listen don't think ni farooq zanyi tunanin soyayya dake, auren dole akamini akasani dole na aureki so bear the consequence ." he said making me to hate my self moremy name is nimlah sahib.. .I am the definition of ugly, fat, always on a wheelchair bulied girl who roam away thinking life has done injustice to me. my friends and relative, I became a laughing stock at them. even the man who I think will accept me the way I am he failed to. I was rejected over and over because of my identity. I am a burden to everyone.copyright @2018meet nimlah sahib on her journey of life.…

LATYFAH IMAM

LATYFAH IMAM

1,257 127 34

BA KYAU BANIBA ABUN DAMUWA DA ABUN ALFAHARI ƘYAN HALI DA KYAKYAWAR ZUCIYA SHINE CIKAKKEN ƘYAN FUSKA! KOWANNE BAWA DA TASHI JARABAWAR ITA KUMA LATYFAH ADNAN AHAKA TATA JARABAR TAZO MATA...…

 Hamari Adhuri Kahani

Hamari Adhuri Kahani

38,917 1,278 25

Preeta ko Mumbai chode 8 saal ho gaye hain .Kya hoga jab Preeta aur ......... woh vapas Mumbai aayenge .Luthra Brothers ab badal chuke hain ya yeh kaho ki unki zindagi badal chuki hai. Par dono ki zindagi ka ek eham hissa Preeta dono se hi door ho chuki hai . Dono hi Preeta ko bhool nhi paaye hai ........ par kya hoga jab Preeta aur Luthra Brother's ek baar phir milenge. Kya maafi mangne ka mauka milega ?Kya unki galtiyon ke liye Preeta unhe maaf karegi ?Kya tute rishte phir se jud payenge ?Peep in to know. It is not a typical story where she will forget everything and live happily ever after . She will make them regret their each word .Its not a typical cliche story like the tv drama . Here , Preeta is not bechari she is the woman who will now make Luthras understand what a women can do once you questions her virtue !…

JINKIRIN AURE

JINKIRIN AURE

4,008 100 9

Rayuwar wata budurwa kyakkyawa kuma yar boko wacce ta samu shahadar zama Consultant a ɓangaren kwakwalwa amma kash! abu ɗaya ya zame mata tarnaƙi ga rayuwarta, ba komai bane abinnan face mijin aure daya gagareta samu.…