realfauzahtasiu
ƳAR ME MAGANI

ƳAR ME MAGANI

1,421 57 12

labarin wata yarinya marainiya da danginta suka tsaneta saboda tunaninsu na itan ba mutum bace, ƙaddara ta sake haɗa ta da wani ɗan mafiya, shin yaya rayuwar Hindu zata kasance a hannu Imran?…

BAƘIN RUHI

BAƘIN RUHI

279 10 2

400 Century Masarautar Hawariyya dake arewacin India babbar masarauta ce da duniya tasan da zamanta wadda take wanzuwa ƙarƙashin jagorancin Sarki Ulumul Hawzar Sarki Ulumul Hawzar ya kasance matsafin gaske sadaukin jarumi da duniya ke tsoron kaidinsaSarki Ulumul Hawzar da Talakawansa sun kasance suna bautar wani ƙwarangwal wanda sukayi imani cewa wanzajje ne kuma buwayayye sunyi manna cewa wannan ƙwarangwal shike basu kariya kuma shike basu nasara akan abokan gaba sun jima da yarda wannan ƙwarangwal shine Abin dogaransu.Sarki Ulumul Hawzar yana da ƴa guda ɗaya Tal daya ɗauki son duniya ya ɗorawa wato Gimbiya Ayshuwar kenan mace me ƙuwwa Izza da taƙama da ƙarfin Iko.Nasruddeen ya bayyana a da wata ƙasaitacciyar siffa wadda ta sanya kowa yake gudunsa inda ya kasance ita kuma Gimbiya Ayshuwar shi take nema domin ta daɗe yana zuwar mata cikin baccinta cikin tunaninta da mafarkinta.Tabbas ta gasƙata shine suka taɓa rayuwa dashi shekarun baya kafin su shuɗe a sake halittar su tabbas shine masoyin da suka sadaukarwa da juna jininsu domin gujewa rabasun da iyayensu sukeson yi a wancan zamani.Shin kun aminta kamar yanda jama'ar Birnin Hawar suka aminta bayan mutum ya mutu ana sake halittar sa bayan ƙarni ɗaya 1 Century wato shekara ɗari?Wannan amsar sai kun kasance da Uwar Hairan yar gidan Tasiu jikar Umar ƴar Mutan Rano.Tsafi Sihiri mulki Rikicin SarautaZazzafar soyayya me salon ban tausayi da karya zuciyaRikicin Addini Cukumurɗa turka² Kudai kuyi maza ku rugo da gudu ku kwamushi naku akan 500 ku biya ta wannan account ɗin 0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241…

BAMAGUJIYA

BAMAGUJIYA

7,005 268 11

Hot love and destiny story…

JINKIRIN AURE

JINKIRIN AURE

3,475 92 9

Rayuwar wata budurwa kyakkyawa kuma yar boko wacce ta samu shahadar zama Consultant a ɓangaren kwakwalwa amma kash! abu ɗaya ya zame mata tarnaƙi ga rayuwarta, ba komai bane abinnan face mijin aure daya gagareta samu.…

sanarwa

sanarwa

486 10 1

announcement…

JUHUD

JUHUD

17,498 130 10

lbrn wata marainiya data tsinci kanta a qangin rayuwar daya sanyata yanke tsammani da samun farin cikin rayuwa.…

ZARRAH

ZARRAH

24,359 1,061 32

lbrn wata yarinya yar jagora me burin ganin tayi zarrah a rayuwarta qarshe ta taro fadan da yafi qarfinta…

MY BESTIE'S HUSBAND

MY BESTIE'S HUSBAND

52,384 2,837 30

MIJIN AMIÑIYATALbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru.Kada ku qosa indai Kuna comment kyauta zanyi muku shi murnar sabuwar shekara Amma comment nake buqata gsky me zafi.…

THIS WORLD

THIS WORLD

961 26 5

jarabtar ubangiji babu ta inda bata fadawa bawa…

ZARRAH

ZARRAH

290 6 1

lbrn wata yarinya yar jagora me burin ganin tayi zarrah a rayuwarta qarshe ta taro fadan da yafi qarfinta…

NI KISHIYAR UWATA CE!

NI KISHIYAR UWATA CE!

44,385 492 11

labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram…

RUWAN JIRA......

RUWAN JIRA......

28,983 1,125 40

lbrn soyyaya me ban tausayi…

MASARAUTAR MAYU

MASARAUTAR MAYU

4,031 112 6

Lbrn wata marsafiyar masarauta…

DUBAI

DUBAI

49,428 739 15

labarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.…

DUBAI

DUBAI

561 8 1

labarin wata wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.…

MATAR LAMEER

MATAR LAMEER

59,099 1,893 30

Labarin wani mutum da baya iya gamsar da iyalinsa hakan yasa suka samu damar cin amanarsa.Shin ya zata kasance a garin Rugar Sambajo Baffa Ardo zai bawa Lameer auren Jiddoh ko kuwa zaiyi sadakar da ita?…

🙆🙆HABIBULLAH 🙆🙆

🙆🙆HABIBULLAH 🙆🙆

96,952 3,141 26

Romance…

👸👸 QUEEN FARHA 👸👸👸Matar sarki👸
DOOM ISHAQ (satar kwana)

DOOM ISHAQ (satar kwana)

57,882 1,649 21

rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂…