page 22

Background color
Font
Font size
Line height


👩‍❤️‍💋‍👨 *Zab'ina*👩‍❤️‍💋‍👨
                   *ko*
                        💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔

   *Page 105~110*

   *Cigaba ne*

*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** *****

      *Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*

       *~Kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*

*Dedicated* *to*  *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*

  
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

          

*Addu'ar Mash'arul Haram*

Jabir, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya hau taguwarsa mai suna Al-Kaswa har ya zo Mash'arul haram, sai ya fuskanci alkibla ya yi addu'a ga Allah, ya yi kabbara, ya yi hailala, ya kadaita Allah. Bai gushe ba a tsaye yana  addu'a har sai da gari ya waye sosai, sannan ya dauki hanya kafin rana ta fito.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Bismillahir rahmanin rahim*

     *Page 105~110*

        In ta zauna ban da kuka ba abunda take dan tana san mijinta ta bashi hakuri amma ko kallon ta baiyi bare yasan cewa she mean it.

        Mummy gaba d'aya ta rasa ta ina zata shawo kan don Ɗan ya faɗa mata me ya faru amma yak'i magana ga Khareema kuma banda kuka bata da aikin yi, haka suka kwashi sati in ya fita aiki ba zai dawo da wuri ba in ya dawo kuma yaita waya tana jin shi ko lokaci baya bata.

      Zahra ne ta bishi office dama ita ce abokiyar cin mushen sa zaune ta same shi yana aiki ita ma ta zauna tana taya shi duba wasu files d'in, suna cikin aikin ne tace " Don meyasa kake hukunta Khareema haka bayan kasan tana sanka?

     Cikin mamaki yace "Zahra kin san me kike cewa kuwa?

     Kai ta d'aga tare da cewa niko nasan abunda nake fad'a wallahi tana sanka kamar tayi yaya rashin kula ta yasa baka kula da ta rame ba yen kwanakin nan da baka kula ta komai ta maka dan Allah ka bata chance ni ban damu naji me ya had'a ku ba nidai alfarma nake rok'o daga gare ka dan Allah kaji tausayin ta haka ni ina ga ma tana da ciki.

     Yadda ta fad'i maganar yazama shock dan ko magana ya kasa cewa yayi ciki?

    Kai Zahra ta d'aga tare da cewa ehh d'azu naga tana vomit da zan fito, kuma mummy tace ta kula kwanan nan da zazzab'i take wuni.

       Guiltiness ne ya kama shi na rashin kula wa da ita gashi bata da lafiya.

    Ganin yadda ya fad'a a trap d'in Zahra tayi wata b'oyayyar dariya kafin tace" yanzu dai in ta baka hakuri ka hakura kuma kabar maganar auren nan dan ina ga tana tsoron kishiya ne sai yasa hankalin ta ya tashi sosai so ina ga ma ba ciki bane kawai yawan tinani ne da stress ya mata yawa.

     Don dai bai iya cewa komai ba dan he's confused.

**** * * * * *  ** ****

    Kwance take a d'aki mummy tayi sallama ta shigo sun kuyar da kai tayi dan idonta sun kumbura sosai.

    Murmushi Mummyn tayi na yak'e kafin tace " how r u feeling now my love?

    Cewa tayi much better Alhamdulillah mum.

   Ajiyar zuci mummyn tayi sai tace " the only abunda zaki jawo mijin ki yanzu shine ciki and yadda kike rashin lafiya two days d'in nan I hope is my grandchild.

    Murmushi tayi tare da cewa aa mummy rashin bacci ne da yawan tunani amma nasan inna yi bacci me tsawo to zan samu sauk'i gwanda ma yawan ciwon cikin ne nake tunanin ko raahin cin abinci ne.

     Kallon ta mommy tayi cike da tausayi tace Khareema ko ba ciki bane a jikin ki ni nace ciki ne dan haka kar naji kince ba cike bane yanzu ma kishirya muje asibiti dan ciwon cikin nan ya ishe ni haka.

     Ki shirya yanzu mu tafi Zahra taje gurin Don a office bari na shirya nima ki same ni a parlour mummyn tana fad'a tafita daga d'akin.

      Tashi tayi tafara shiri badan tana so ba  tana gama wa ta fita parlour ta samu mummy zaune suka tafi mummyn ne taja motar har asitin .

      Duk gwade gwaden da likitan zaiyi yayi kafin yace Khareema ta basu guri zaiyi magana da Mummy tana fita yafara bayani kamar haka.

Gaskiya abunda ke damun ta cikin ta ya tab'a buguwa due to hakan yanzu ba lalle ta iya rik'e ciki ba amma abunda zamuyi shine immediately in taji alamar ciki ajikin ta ko ta fuskan ci wani chanji ajikin ta tazo asibiti mu duba in ciki ne sai a mata d'aurin mahaifa in ba haka ba tana ciki zaina zubewa yanzu ma ciki ne ya b'aci a cikinata zamu bata maganin da zai wanke mata cikin gobe zuwa gobe sai tafara kula daga yanzu.

     Godiya mummy ta masa san nan tafito suka nufo gida ba Wanda yace komai  har sai da suka kusa gida mummy tace " shin kin tab'a buguwa sosai?

       Tunani ta shiga amma ba abunda ta iya tuna wa yasa mummy cewa dole sai kin kula dakan ki fiye da kulawar da kike may be lokacin hatsarin ki kin bugu a ciki wanda baa kula da haka ba gashi yanzu ya miki illa baza ki iya rik'e ciki ba,

    Yanzu ma ciki ne ya b'aci miki a mahaifa dan haka daga yanzu ki kula da duk wani move d'inki kina jin wani chanji lemme know so dat zamuyi gwadi on time a miki d'aurin mahaifa kinji.

    Kai ta d'aga bata re da ta bude baki tayi magana ba.

     Suna shiga gida mummy tayi parking motar suka sauk'a suka shiga cikin gidan Khareema d'aki ta shiga dan jiri take ji kwanciya tayi bacci b'arawo ya sace ta.

      Shuru mummy tayi dan abun ya bata mamaki Khareema tayi ciki har ya lalace ba wanda ya kula cewa tayi laifin Don ne kuma zai had'u da ita.

      **** ***** **** **** **** **** **** **** ****

    Da dare Don yana shigo wa daga gurin aiki mummy tafara masifa wai laifin sa ne gashi yanzu ciki ya lalace a jikin matar sa jin shock d'in maganar yasa jikin sa yin sanyi kasa magana yayi d'aki yanufa gurin Khareema.

      A kwance ya same ta tabashi tausayi tsuguna wa yayi yana kallon ta tana bacci shafa kanta yayi ya sumbace ta kafin ya tashi yin refreshment.

       Mummy dai yau mood d'inta a b'ace yake kowa a gidan yana tab'o ta sai masifa Khareema ce kawai bata yi wa masifa.

     Don ko abinci bai fito ci ba dan guiltiness ke damun sa tunda mummy tace laifin sa ne ji yake ya kashe babyn sa nafarko duk wani k'arfi ya k'are a jikin sa kwanciya yayi da yunwa tunani kawai yake a cikin tunanin ya yanke shawarar tafiya china na sati biyu so dat Khareema zata manta da sorrows d'in dake damun ta a daren yayi bucking flight zuwa chan ya kuma musu bucking din room a shanhai da daren ya musu parking kayan su in 2 days zasu tafi.

   Washa gari da safe kuwa ya sanar da mummy ta yadda kuwa sai ma wasu kayan sanyi da taba wa khareema dan lokacin  snow ne.

    In 2 days kuwa suka tafi abunsu.

**** **** **** ***** ***** **** **** ****

      Bayan dawo wan su da wata biyu a kasamu Khareema da ciki a ka mata d'aurin mahaifa yadda likita ya fad'a aka hana ta yin abu da dama kullum tana zaune Don baya bari tayi komai ana ce masa tayi aiki ko plate a kace ta d'aga ranar akwai tashin hankali.

     A haka suka fara tafiyar da rayuwa soyayya kuwa me k'arfi ce a tsakanin su dan ko aiki yafita rabin lokacin a video call ake b'ata wa.

    **** **** **** **** **** **** **** **** ***

     Bayan wata shida suna hira a parlour da su mummy ta rik'e cikin ta tana kukan ciwon ciki d'aga ta Don yayi har mota daddy da kansa yaja motar har asibiti theatre  aka shiga da ita direct.


You are reading the story above: TeenFic.Net

#yerp