MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

508,347 41,759 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito…

𝙰𝚍𝚘𝚛𝚎 𝚈𝚘𝚞 ➳ [𝙻𝚎𝚘𝚗 𝙺𝚞𝚠𝚊𝚝𝚊 𝚡 𝚁𝚎𝚊𝚍𝚎𝚛]

𝙰𝚍𝚘𝚛𝚎 𝚈𝚘𝚞 ➳ [𝙻𝚎𝚘𝚗 𝙺𝚞𝚠𝚊𝚝𝚊 𝚡 𝚁𝚎𝚊𝚍𝚎𝚛]

12,249 343 12

ᴛʜɪꜱ ꜱᴛᴏʀʏ ᴄᴏɴᴛᴀɪɴꜱ ᴛʜᴇᴍᴇꜱ ꜱᴜʀʀᴏᴜɴᴅɪɴɢ ᴘʀᴇɢɴᴀɴᴄʏ, ᴅᴇᴘʀᴇꜱꜱɪᴏɴ, ꜱᴇʟꜰ ʜᴀʀᴍ, ꜱᴜɪᴄɪᴅᴇ, ᴀɴᴅ ꜱᴏᴍᴇ ᴏᴛʜᴇʀ ᴛᴏᴘɪᴄꜱ ᴛʜᴀᴛ ᴍᴀʏ ʙᴇ ᴅɪꜱᴛᴜʀʙɪɴɢ ᴛᴏ ꜱᴏᴍᴇ ᴘᴇᴏᴘʟᴇ. ᴛʜᴇ ᴄʜᴀᴘᴛᴇʀꜱ ᴄᴏɴᴛᴀɪɴɪɴɢ ᴛʜᴇꜱᴇ ᴡɪʟʟ ʜᴀᴠᴇ ᴛʀɪɢɢᴇʀ ᴡᴀʀɴɪɴɢꜱ. ᴘʟᴇᴀꜱᴇ ᴅᴏ ʙᴏᴛ ʀᴇᴀᴅ ɪꜰ ᴛʜᴇꜱᴇ ᴍᴀᴋᴇ ʏᴏᴜ ꜰᴇᴇʟ ᴜɴᴄᴏᴍꜰᴏʀᴛᴀʙʟᴇ.-ʜᴇ ʟᴇᴀɴᴇᴅ ɪɴ ᴄʟᴏꜱᴇʀ ᴀɴᴅ ɴᴇɪᴛʜᴇʀ ᴏꜰ ᴜꜱ ꜱᴀɪᴅ ᴀɴʏᴛʜɪɴɢ. ᴛʜᴇ ɢᴀᴢᴇ ᴡᴀꜱ ᴘᴀꜱꜱɪᴏɴᴀᴛᴇ, ᴀɴᴅ ʜɪꜱ ʟᴏᴏᴋ ᴏꜰ ᴍᴇʟᴀɴᴄʜᴏʟʏ ᴡᴀꜱ ɢᴏɴᴇ. ɪᴛ ᴡᴀꜱ ʀᴇᴘʟᴀᴄᴇᴅ ʙʏ ꜱᴏᴍᴇᴛʜɪɴɢ ᴇʟꜱᴇ: ʜᴏᴘᴇ. ʜᴏᴘᴇ ᴛʜᴀᴛ ᴍᴀʏʙᴇ, ɪꜰ ʜᴇ ᴡᴇʀᴇ ʟᴜᴄᴋʏ, ᴛʜᴇ ᴘᴇʀꜱᴏɴ ᴛʜᴀᴛ ɪ ʟɪᴋᴇᴅ ᴡᴀꜱ ʜɪᴍ. ᴡᴇ ɢᴏᴛ ᴄʟᴏꜱᴇʀ. ɪ ᴄᴏᴜʟᴅ ɴᴏᴡ ꜰᴇᴇʟ ʜɪꜱ ʙʀᴇᴀᴛʜ. ᴛʜᴇɴ ʜᴇ ᴋɪꜱꜱᴇᴅ ᴍᴇ. ɪᴛ ᴏɴʟʏ ʟᴀꜱᴛᴇᴅ ᴍᴀʏʙᴇ ꜰɪᴠᴇ ꜱᴇᴄᴏɴᴅꜱ, ʙᴜᴛ ɪᴛ ꜰᴇʟᴛ ʟɪᴋᴇ ꜰᴏʀᴇᴠᴇʀ. ᴛʜᴇɴ ʜᴇ ᴘᴜʟʟᴇᴅ ʙᴀᴄᴋ...-#2 ɪɴ ᴛʀɪɢɢᴇʀʜᴀᴘᴘʏʜᴀᴠᴏᴄ (ᴅᴇᴄ 23, 2020)#10 ɪɴ ʟᴇᴏɴxʀᴇᴀᴅᴇʀ (ᴅᴇᴄ 23, 2020)#5 ɪɴ ꜱʜꜱʟ (ᴊᴀɴ 8, 2021)#3 ɪɴ ᴅᴀɴɢᴀɴʀᴏɴᴘᴀxʀᴇᴀᴅᴇʀ (ᴅᴇᴄ 30, 2020)#1 ɪɴ ʟᴇᴏɴᴋᴜᴡᴀᴛᴀxʀᴇᴀᴅᴇʀ (ꜰᴇʙ 28, 2021)#1 ɪɴ ʟᴇᴏɴᴋᴜᴡᴀᴛᴀ (ꜰᴇʙ 20, 2021)-ɴᴏᴛ ʀᴀᴛᴇᴅ ᴛᴏ ᴀᴠᴏɪᴅ ʙᴇɪɴɢ ꜱʜᴀᴅᴏᴡʙᴀɴɴᴇᴅʟᴇᴏɴ ᴋᴜᴡᴀᴛᴀ x ꜰᴇᴍ!ʀᴇᴀᴅᴇʀ…

MATAR K'ABILA (Completed)

MATAR K'ABILA (Completed)

396,949 29,681 58

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.…

That Stupid Fire - Leon Kuwata X Reader

That Stupid Fire - Leon Kuwata X Reader

4,514 83 11

As you can tell this is obviously a leon x reader fanfic but this is my first one so dont come at me if its trash…

RAYUWAR BADIYYA ✅

RAYUWAR BADIYYA ✅

259,614 20,928 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?…

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

134,023 17,582 71

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.…

Actor in love with the Waitress

Actor in love with the Waitress

86,266 8,486 48

Let's see what happens when a famous actor falls in love with the waitress of a restaurant he frequently visits.…

 AFRA

AFRA

74,350 7,843 58

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

17,040 884 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

Leon Kuwata X Reader

Leon Kuwata X Reader

89,903 2,323 19

Non despair AU of Leon Kuwata from Dangan Ronpa X Reader.…

prettymuch smut

prettymuch smut

143,754 523 8

Pretty nasty.Pretty weak.Pretty kinky.Prettymuch.…

First Sight (Z.K) (N.M)

First Sight (Z.K) (N.M)

7,645 253 31

Was it really love at first sight ?…

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

17,226 318 7

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????…

My Star (Leon Kuwata x Reader)

My Star (Leon Kuwata x Reader)

98,996 2,495 19

Leon Kuwata x ReaderNon Despair AU ad Soulmate AUSummer was finally over, and you were accepted to Hope's Peak High. There you have 16 other classmates and your birthday is finally coming up. It will be your sixteenth birthday, the birthday when you finally get your tattoo to find your soulmate! But before that happens, a fiery headed star catches your eye, causing you to be confused because you didnt know what would happen when you found your soulmate.…

NADIYA!

NADIYA!

1,883 54 8

'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?"Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya.Jin sunanshi kadai ma sai daya sanya taji bugun zuciyarta ya canza. A duka kwanakin da suka wuce tun bayan daya ajiyeta a kofar gidansu ya wuce, karya take yi tace babu wata rana da zata fito ta koma ga mahaliccinta bata tunano wannan mutumin ba. Abin har ya kusa zame mata jiki, yin tunaninshi a lokacin da taje yin kwanciya barci. Wasu dararen kuwa har da mafarkinshi da tunanin wannan daddadan kamshi nashi, wanda ta lalubo turaren da yake amfani dashi cikin wadanda ya bata, itama ta mayar dashi nata turaren. Yaudarar kanta take, da take cewa wai tuni ta manta da sha'aninshi da kurar data kwasoshi. Ita tasan karya take yiwa kanta.Duk kuma yadda taso abinda ke tukarta a zuciya kada ya bayyana, sai daya bayyana din. Ta rasa fara'ar kirkirowa tayi koda ta yake ce kuwa, haka bugun zuciyarta ya ki saisaituwa duk yadda taso ta saisaita shi kuwa.Ta daure dai da kyar tace, "ok, na ganeshi. Yana ina yanzu?"Ya dan daga kafada, "ban sani ba nima. Kawai dai yace in zauna a wajenki zai dawo ya daukeni."Ita abin ma sai ya girmame mata, mamaki ya hanata motsi. To ita kuma a su wa? Kuma da wane dalili? Da zai dauko danshi ya kai mata?..."To domin sanin dalilin, don me, kuma me yasa? Sai ku biyoni Ni Jeeddah Lawals tare da Nadiya a wannan tafiyar tamu.…

Boruto x Reader: Into the anime

Boruto x Reader: Into the anime

128,454 2,204 29

Luna is a pre teen and loves the Naruto:Next Generation anime. But when she find a brown leather book with a hidden leaf head band, She assumes that its just a regular book. But the next moring she woke up in the Konoha hospital. Was the book a fortune teller?…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

27,048 1,561 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

Hijack. #Virushka

Hijack. #Virushka

24,847 1,695 12

300 passengers, two estranged lovers, a terrorist organization and death. All in one aircraft. |Mature Content| |Violence|…

FATU A BIRNI (Complete)

FATU A BIRNI (Complete)

60,788 2,210 18

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…

No More|Zion Kuwonu

No More|Zion Kuwonu

592,867 11,242 57

"Señorita I ain't tryna play"…