πŸ’€A MAFARKI NASANTAπŸ’€( I know her in my dream )

πŸ’€A MAFARKI NASANTAπŸ’€( I know her in my dream )

1,064 56 24

Haka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta ayanzu.A hankali Kuma murmushin Dake ke kwance akan kyakkyawar fuskar ta yafara gushewa inda ya koma b'ata fuska sai Kuma kuka , inda ta bare d'an karamin Bakin nata kamar wata k'aramar yarinya tana kuka,haka take sakin kukan Mai had'e da shagwab'a.Dr Ammar Dake kallon ta cikin tausayin ta da Mamakin lamarin nata ganin murmushin ya gushe lokaci d'aya sai Kuma kukan da ta fara Wanda duk da yake ba Mai sauti ba ne,Amma haka yake Jin sa har tsakiyar kan sa inda Kuma take zuciyarsa ta fara bugawa yadda take kukan kamar tana tafiya da zuciyarsa ne yadda kukan ke ratsa shi,Bai ce mata k'ala ba ko ya rarrashe ta sai ma Lumshe idanun sa da yayi Jin yadda suka Kara yimasa nauyi. Itama bata Wani damu ba Wanda ita kanta bata San ko kukan mene ne takeyi ba in aka tambaye ta.Ganin ya zuba mata manyan idanun nasa har baya son k'yaftawa kamar an mintseleta ko ta tashi da sauri tana sauko da k'afafun ta daga kan gadon tare da share hawayen ta da suka kasa tsayawa tana tsayar da kukan cak. Dai daituwar tsayin nata Gaban sane ya bata damar rik'e k'ugun ta cikin…

Al-Mustapha

Al-Mustapha

4,972 41 5

Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.…

Letters To Myself

Letters To Myself

27 0 10

A gripping story about the State my Nigeria is currently in. We are running the risk of neglecting the annoying anomaly in our nation as our leaders are stealing from us and saying it's an act of God and that they would bounce back to spend the remaining part of the stolen money. Pretending to hate corruption yet breeding it will not take us anywhere.Read the following letters I wrote to myself about Nigeria.…

SORROW FLUSHER

SORROW FLUSHER

61 28 10

Hello guys, these are my poems that I wrote by my self and it might not be something u have expected but I hope u will like it, vote and comment. thank you ENJOY…

RAYUWAR A YAU

RAYUWAR A YAU

23 5 5

wani tsohon saurayin na Najiba kafin wannan d'in inda bayan ya ajiye su ita da Najiba a k'ofar gate d'in wani Had'add'en gida na Alfarma a cikin GRA d'in Wanda kawai Najiba ta nuna gidan bayan ta sanar masa nan ne unguwar su,ganin gidan duk yafi kyau a unguwar ba tare da tasan ko gidan waye ba.Inda bayan sun fito daga motar ya lek'o a hankali Yana tambayar su cikin murmushi " Nanne gidan naku Yan mata".Kai Najiba ta d'aga Masa cikin dakewa da sakawa Rai wahala, Kai ya gya'd'a a hankali Yana Furta" to ku shiga ko,agayar min da umma ta". Tsaitsaye sukayi dukkanin su cikin murmushi da mamakin Yan matan da yau Ι—in nan ya had'u da su ya Furta Yana kallon najiba wadda ita yake so shine silar haΙ—uwar tasu " Ni Kam dai bazan wuce ba sai naga wucewar my love Ι—ita ,Dan bazan barki nan ba wasu su kalle mini ke''.Nan fa Ido ya Raina fata Najiba,Nadiya ta kalle ta ita ta kalli Nadiya sun kasa dogon motsi suna cikin hakan sun rasa yadda zasu Yi kawai suka ga anbuΙ—o k'aramar Ζ™ofar gate,inda wani tsoho ya fito yana Furta" Aah Alhaji…

Fasting

Fasting

4 0 1

Fasting talks about a village having problem with their food .read to understand the value of fasting…

Unisex Plus Funny Qoutes

Unisex Plus Funny Qoutes

667 43 9

We all know we have different types of books which are for different quotes on wattapad. Some funny ,some comebacks, some puns and some girly. Well how about a change?? In this book, I bring together different types of quotes (some might be lame so ignore themπŸ˜‚). All invited check'em out and laugh your ass off!…

His Repentance

His Repentance

2,489 368 14

With every step she took a sharp pain surged through her legs as if urging her to turn as she won't be able to face and take the situation lightly. Her steps were beginning to falter as her sister's view became clearer with each taken step.As she came near her hospital bed tears were falling uncontrollably but not a single sob was heard.The thick silence in the room could silence anyone to death if possible.Nadia's pain was far more compared to Nadeen's. After all this is a mother's pain.***Will one death change everything in Nadeen's life? Will her life be the same again? Will her dream of being married to a knight in shining armour be fulfilled? Will she get the happiness, love, and respect she has always wanted? To know the answers to these questions follow me in the journey of a 16 year old by reading His Repentance. Please do not forget to vote on every chapter.…

alippaphabet ✎

alippaphabet ✎

41,049 1,151 26

lippa one-shots that are in alphabetical (or aLIPPAphabetical, in this case) order.…

Winx Club On Instagram

Winx Club On Instagram

77,348 1,096 129

Ever wonder what the winx would do if they had Instagram? Well you're about to find out. Also note that these are just my visions, if you have ideas you can comment them in the chat. There will also be some group chats, and I'll try and include more characters as I go along.I'm going to try and make little games as we go along to try and make it more interesting so yeah.…

Mai Tafiya

Mai Tafiya

188,015 19,843 29

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????…

π’π€π‹π”ππ‘πˆπŽπ”π’

π’π€π‹π”ππ‘πˆπŽπ”π’

250,223 6,225 35

-𝘐𝘧 𝘐 𝘡𝘰𝘭π˜₯ 𝘺𝘰𝘢 𝘡𝘰 𝘴𝘡𝘒𝘺 𝘸𝘰𝘢𝘭π˜₯ 𝘺𝘰𝘢 𝘭𝘦𝘒𝘷𝘦 𝘸𝘩𝘦𝘯 π˜ͺ𝘡 𝘨𝘦𝘡𝘴 𝘩𝘒𝘳π˜₯…

 π€ππŽππ˜πŒπŽπ”π’ | 𝐉. πŒπ”π’πˆπ€π‹π€β‚„β‚‚

π€ππŽππ˜πŒπŽπ”π’ | 𝐉. πŒπ”π’πˆπ€π‹π€β‚„β‚‚

4,453 166 21

🎧 | jamal sends a random stranger a text on instagram as a dare.Λ– ݁π–₯” ݁˖ π™š Λ– ݁π–₯” ݁˖{started: 12th august 2024}{finished: 22th september 2024}{edited: βœ“}{ #1 bundesliga | august 2024 }{ #2 football | september 2024 }…

Chyan One-Shots (HSM)

Chyan One-Shots (HSM)

50,389 1,136 16

A collection of one-shots about my High School Musical OTP. Chad/RyanNB: Ideas given to me from my friends or out of my head, but all this work is mine. If it sounds similar to someone else's, that's just a coincidenceπŸ…#1 in Chyan#1 in High School Musical #1 in High School Musical 2#2 in High School Musical 3…

𝐂𝐋𝐀𝐒𝐒 ππ‘π„π’πˆπƒπ„ππ“, ricky bowen βœ“

𝐂𝐋𝐀𝐒𝐒 ππ‘π„π’πˆπƒπ„ππ“, ricky bowen βœ“

248,354 9,946 26

❝This that hot girl bummer anthem Turn it up and throw a tantrum.❞[ricky bowen x fem!oc][high school musical the series][cover made by the extremely talented @edexhell]…

BABY MOMMA DRAMA - A BXB STORY

BABY MOMMA DRAMA - A BXB STORY

41,281 670 17

READ IT BITCH…

π‹πŽπ•π„ ππ€π‚πŠ  ―  e. caswell ΒΉ  βœ“

π‹πŽπ•π„ ππ€π‚πŠ ― e. caswell ΒΉ βœ“

52,381 1,797 24

baby, I just want my love back![ ej caswell x original character ][ book one in the fallin' series ][ part of the good times and the bad ones series ][ high school musical: the musical: the series season one ]STATUS: COMPLETED[ STARTED: october 24, 2021 ][ FINISHED: june 8, 2022 ]cover by @-swrites.Β© -JASONSGRACE 2021…

ELLA BAILA SOLA! jude bellingham.

ELLA BAILA SOLA! jude bellingham.

133,856 2,681 18

"The one who is dancing alone,I like her for myself."In which a bet leads to Jude Bellinghamfalling for the Emilia Kroos, thepretty girl he saw dancing at the club.…

RECONNECT, joshua bassett

RECONNECT, joshua bassett

57,064 1,342 11

high school lovers reunited. what could go right?joshua bassett x fem oc social media & irl#1 - joshua bassett 1|07|20…

Il mio prete rosso (Vivaldi x Reader)

Il mio prete rosso (Vivaldi x Reader)

1,705 63 10

In 1707, Y/N L/N, a 24 year old Italian girl goes to work at an Orphanage located in Venice. There she meets the priest and composer Antonio Vivaldi, whom she starts to fall for.…