muhammadabbaganakolo
Amfanin kwai wajen magance kurajen fuska

Amfanin kwai wajen magance kurajen fuska

648 28 1

Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin sabon shirin namu insha Allah yau zaku koyi yanda ake amfani da kwai wajen magance kurajen fuska, a hakikanin gaskiya kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kuraje masu yawan naci. Ya kamata mu kula da fuskarmu musamman ma lokacin damina saboda a lokacin ne fuska takan fitar da gishiri watau a Turance 'sebum', kamar yadda muka sani, gishirin fuska na toshe ramukan da gumi ke fitowa. Idan hakan ya faru, sai fuska ta fara yin kuraje. karanta cikakken labari ta hanyar danna link nanhttp://duniyanfasaha.blogspot.com.ng/2018/01/amfanin-kwai-wajen-magance-kurajen-fuska.html…