meenaslimzy
RUD'ANI

RUD'ANI

7,748 762 45

zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....…

MAZA BIYU....

MAZA BIYU....

650 24 20

kaddarar soyayyar Dina da Maza biyu Aminai....…

DUHU DA HASKE

DUHU DA HASKE

362 16 10

tayaya zan rayu batare da yareemah ba?bazan iya rayuwa a wata duniyar ba sai a duniyar bil'adama bazan taba rabuwa dashiba soyayyarsa itace numfashin da nake shaka a tawa duniyar haka shima ruhina natare dashi kamar yadda nakejin gudan jininsa na yawo a cikin cikina…

AUREN FARI....

AUREN FARI....

37,739 2,882 40

wayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka ki saki jikinki a matsayina na yar uwarki aminiyarki inada hanyar da zakibi kisamu farin ciki ba dole saida soyayyar abdallah ba domin idan kikace zaki koyi tarairayar miji tou kin sa kanki a hanyar wahala baa taba tarairayar miji...namiji baayi masa gwaninta.....SABON SALO MAI CIKE SA DARUSSA MAI DAUKE DA TSANTSAR CIN AMANA....MAI DAUKE DA SALO NA SOYAYYA…

RAMIN MUGUNTA

RAMIN MUGUNTA

2,141 97 13

hawaye ne ke gangaro mata a idanuwanta kamar an bude famfo....runtse ido tayi ta bude ta sake kallonsa daga nesa, tabbas wancen shine wanda yayimun fyade ya rabani da budurcina sanadiyyar haka na rasa uwar data haifeni....saidai inaji a jikina tabbas inada dangantaka dashi ta jini....alkawarin dana dauka na kasheshi kuwa babu fashi saina kasheshi koda zan karasa rayuwata a kiri kiri(prison)..... labari mai cike da tsantsar tausayi da mugunta hade da kutungwila…

KUKAN ZUCI...

KUKAN ZUCI...

500 60 11

labari Mai cike da soyayya hade da sarkakiya labari ne Mai matukar karya zuciya kuma labari ne Akan matsalolin dake faruwa…

IZZA TA...

IZZA TA...

7,457 302 8

inama ace mafarki nakeyi ba a gaske bane wanan mummunan al'amari yake faruwa Dani?inama ace banzo duniyaba da wanan wulakanci da kaskanci da nake fuskanta kalala sakamakon Isa da IZZA TA Wanda ya haifarmun da mummunan sakamako?...kallon takaddar sakamakonta tagani a fili ta furta innalillahi wa innah ilaihi rajiun ta fadi kasa sumammiya…

K'ADANGARUWA

K'ADANGARUWA

8,881 900 50

labarin Amina K'ADANGARUWA wadda Rabi mutum Rabi K'ADANGARUWA.....…

ZAINUL ABIDEEN

ZAINUL ABIDEEN

12,316 528 13

Banida wani burin daya wuce Inga gawar zainul abideen akwance babban kudirina a duniya shine in bude idona Inga zainul abideen akwance baya numfashi inhar be mutuba kuwa bazan taba daina bibiyarsaba har saina tabbatar da na maidashi ga Rai babu amfani....…

Anyi Walk'iya.......

Anyi Walk'iya.......

86,947 6,023 50

Banida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamnati Sena baiwa k'adangarun gwamnati damar dazasu lalata rayuwata? idan naje lahira Sena cewa Allah sabida Ina gidan marayu nake Zina? ki gane Mana maryama nifa wlhy Koda zasu kasheni bazan tab'a aikata abinda kuke aikatawa ba sedai ko su kasheni, Kuma dasuke cewa watak'il ta hanyar Zina aka haifeni ba wannan Kuma ba zunu Bina bane ba, dadai into zinar gwanda suci gaba da hanani abincin har yunwar ta kasheni!!!!!.…

DA MA ACE....

DA MA ACE....

128 15 10

Hmmm, tafiyar daban take, hakan salon ma daban ya ke, Labarin Nadiya! Nadiya...... Labari ne da aka gina bisa halin mu na yau da kullun, ba kuma gama garin labari ba! NADIYA, matar aure, yayin da ƙaddara ta afka mata to soma soyayya da wani mutun daban, wanda ta ke jin inda babu shi, ba zata taɓa rayuwa ba, gefe guda kuma Sadeek, wanda ya mutu a kan ƙaunar ta kuma ƙani ga Alaji....! Bai taɓa haihuwa ba! Hasali ba zai haihu ba! Kwatsam sai ga ciki daga matar shi? Shin ɗan waye? Hmmm m... Soyayya, tausayi, cin amana, duka a littafin DAMA ACE..... Kin shirya?…

K'UGIYA

K'UGIYA

400 62 16

labarin soyayyar sibraham da yan biyu masu matukar kaunar juna.....wanda hkn ya kawo rabuwar kawunansu sibraham yayi alkawarin auren maheeda na shekara uku auren contract tare da musulunta zuwa lokacin da zasu rabu…

DUHU....(sark'akiya)

DUHU....(sark'akiya)

796 50 12

labarin soyayyar yarinya dake rayuwa a duniyar aljanu wadda hakan ya kaita ga auren aljan....…

TAK'ADDAMA

TAK'ADDAMA

42,850 2,798 46

Hilal Ina fatan wanan fadace fadacen da mukeyi a tsakaninmu ya zamo iyakarsa cikin gidan iyayenmu,baa gidan aurenmu ba saboda Ina matukar tsoron wanan fadan da mukeyi Kar ya kawo sanadiyyar tarwatsewar farin cikin mu,kada hakan ya kasance sanadiyyar rabuwarmu,domin hakan zai zamo sanadiyyar rabuwar mu,domin hakan zai Zama barazana da rayuwarmu domin mu din ruhi daya ne gangan jiki kowa da nasa Ina matukar kaunarka hilal....ta karasa maganar tanayi Masa wani narkakken kallo....…